Comr Zamhashari Abubakar

Comr Zamhashari Abubakar Activist || Writer || Comrade || Computerizer || Every Successful Journey Begins By A Dream! If I Die

RASHIN DA'À: Hukumar Tace Finafinai Ta Haramtawa Mawaki Usman Soja Boy Da Wasu Mata Biyu Shiga Harkokin Fm Ko Waka A Fad...
20/01/2025

RASHIN DA'À: Hukumar Tace Finafinai Ta Haramtawa Mawaki Usman Soja Boy Da Wasu Mata Biyu Shiga Harkokin Fm Ko Waka A Fadin Jihar Kano

A 'yan kwanakin nan ne dai wasu bidiyoyin mawakin suke ta yawo a kafafun sadarwa, inda aka ñuño shi yana rungume da wasu 'yan mata a wakarsa.

Me za ku ce?

06/01/2025
😂🤣
05/01/2025

😂🤣

29/04/2024

Alhamdulillah!

Somewhere in Nigeria 🇳🇬
21/03/2024

Somewhere in Nigeria 🇳🇬

BOOK YOUR CHEAPEST UMRAH FOR THIS YEAR'S RAMADAN🕋AIB Travel & Tours Limited🌍✈️ Sokoto state, Nigeria🌟 Your Gateway to Gl...
06/02/2024

BOOK YOUR CHEAPEST UMRAH FOR THIS YEAR'S RAMADAN🕋

AIB Travel & Tours Limited🌍✈️
Sokoto state,
Nigeria

🌟 Your Gateway to Global Adventure🌟

At AIB Travel & Tours, we don't just plan trips; we craft unforgettable experiences. Our services cater to all your travel needs, ensuring hassle-free journeys and cherished memories:

🕌 Hajj and Umrah Services
🌐 Visa Processing Worldwide
💑 Couple Honeymoons and Family Trips
✈️ Local and International Tickets
🌆 Local and International Travels and Tours
📦 Reliable Cargo Services
🎒 Student Excursion Visits
🎓 International Student Admission Services to USA, UK, EU, Asia, Canada, and more.

🌟 Why Choose AIB Travel Agency?

●Experienced Professionals
●Competitive Prices
●Hassle-free Visa Processing
●Tailored Tours
●24/7 Customer Support

📞 Contact us at:
08035989116
08034007522

📧 Email us at: [email protected]

📍 Visit our office at: No 14, Kaduna Road, Sokoto state, Nigeria

Explore the world with AIB Travel & Tours 🌐✈️

Gwamnan jihar Jigawa ya sanya hannu kan yarjejeniyar inganta aikin Gwamnati da shugabannin hukumomi da ma'aikatun Gwamna...
31/01/2024

Gwamnan jihar Jigawa ya sanya hannu kan yarjejeniyar inganta aikin Gwamnati da shugabannin hukumomi da ma'aikatun Gwamnati.

Mai Girma Gwamnan jihar Jigawa Mallam Umar Namadi FCA, ya jagoranci Sanya hannu kan takardar yarjejeniyar gudanar da aiki bisa sharuda da ƙa'idojin da doka ta shimfida ga shugabannin Hukumomi da Ma'aikatun Gwamnati, a wani mataki na inganta aikin Gwamnati a jihar Jigawa.

Da yake jawabi a lokacin Sanya hannun, Gwamna Umar Namadi yace yarjejeniyar na daga cikin kudurorinsa 12 na inganta rayuwar al'umma a jihar Jigawa, inda yace hakan Zai taimaka matuka wajen tabbatar da ma'aikata na gudanar da aikinsu bisa gaskiya da amana.

Haka zalika, tsarin Zai taimaka wajen bibiyar yadda hukumomi da Ma'aikatun Gwamnati ke gudanar da aiyukansu, tare da fayyace yadda kowacce Hukuma ke gudanar da nata aikin, ta hanyar amfani da sabbin dabarun aiki na zamani.

Muhimman batutuwan Dake kunshe cikin Yarjejeniyar sun hada da:

-Biniyar aiyukan da kowacce Hukuma ke yi a kowanne zango na shekara.

- Samar da manhajar da zata ke duba yadda kowacce ma'aikata ke gudanar da aikinta.

- Gudanar da bincike lokaci zuwa lokaci don tabbatar da cewa ma'aikatu suna gudanar da aikinsu bisa doron doka da sauran muhimman batutuwa.

Muhammad Isma'el
SA Publication and Photography.

27/01/2024

Kamfanin ABBA PANTAMI DATA, suna siyan Recharge Card din MTN, ko na nawa mutum yake dashi, wanda zai siyar musu kai tsaye ya tuntubi wannan lambar 07034379411.

Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya raba kwamfutoti da Naira dubu 100,000 ga daliban da suke karantu fannin shari'...
26/01/2024

Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya raba kwamfutoti da Naira dubu 100,000 ga daliban da suke karantu fannin shari'ah.

Mai Girma Gwamnan jihar Jigawa, Mallam Umar A. Namadi FCA, ya raba kwamfutocin hannu (laptops) da naira dubu 100,000 ga kowanne daga cikin Dalibai 31 Dake karatu a Makarantar horas da daliban Dake nazari a fannin Shari'ah (Law Schools), baya ga biya musu kudaden makaranta.

Muhammad Isma'el
SA Publication and Photography.

Comr Abba Sani Pantami, zai rabawa Top Fans dinshi Naira Dubu 100,000 da Data 500GB da Recharge Card na Dubu 50,000, ind...
24/01/2024

Comr Abba Sani Pantami, zai rabawa Top Fans dinshi Naira Dubu 100,000 da Data 500GB da Recharge Card na Dubu 50,000, inda kimamin sama da mutane dubu ne zasu amfana.

Wannan kyauta ce ta musamman da zan muku na dadewa da kuka yi kuna following dina a wannan shafin nawa, kuke mini liking, comments da sharing a kowane lokaci.

Kune matakin tsani na sanadiyar samun duk wata daukaka da dama da Ubangiji ya kaddari na samu a wannan kafar. A yanzu ina da damar da zan iya kyautata muku dai-dai da abunda Ubangiji ya h**e mun.

Insha Allahu zan cigaba da kyautata muku dai-dai aljihuna, a duk lokacin da na samu dama. Mun saka manyan gasanni na fiye da Naira miliyan daya karkashin kamfanina na ABBA PANTAMI DATA, har sau uku domin tallafawa wasu daga cikinku ta hanyar tallata kasuwancin kamfaninmu, ta sanadiyar haka da dama sun samu jari.

Muna zuwa gidajen marayu a zahiri da kuma boye domin tallafawa mabukata da sauran su dai-dai Gwargwado, muna tallafawa Mutane a wurare da dama wanda ma bamu cika bayyanawa ba saidai idan ya zama dole.

Insha Allahu, a yau da misalin karfe 8 na dare, zamu fara raba wa 'yan nan kyaututtukan.

Kada ku manta, ina cigaba da tallata muku kasuwancina na Data. A yanzu haka mun kammala gina sabon babban website na APi zalla, cikin 'yan kwanakin nan Insha Allah, zamu kaddamar dashi, duk wani mai website ko Application na saida Data zai samu farashi mai matukar sauki a karkashin sabon website din namu Insha Allah.

Wanda bai yi ragista da kamfanin ABBA PANTAMI DATA ba, ya shiga wannan link din yayi
👇
https://abbapantamidata.com/mobile/register/?referral=08130233375

Ko kuma ya shiga PlayStore ta wannan link din, yayi Download din Application din
👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.abbapantamidata.ng

✍️ Comr Abba Sani Pantami
Marubuci, mai fashin baki,
Dan jarida mai yada labarai a kafofin sada zumunta.
CEO ABBA PANTAMI DATA.

Kamfanin ABBA PANTAMI DATA, yana siyan Recharge Card din MTN ko na nawa mutum yake dashi. Wanda zai siyar musu ya tuntub...
21/01/2024

Kamfanin ABBA PANTAMI DATA, yana siyan Recharge Card din MTN ko na nawa mutum yake dashi. Wanda zai siyar musu ya tuntubi wannan lambar kai tsaye 07034379411.

Jerin sunayen wa 'yanda s**a lashe gasar "Referral Commission" ta Naira dubu 400,000 da Data 400GB ta kamfanin ABBA PANT...
21/01/2024

Jerin sunayen wa 'yanda s**a lashe gasar "Referral Commission" ta Naira dubu 400,000 da Data 400GB ta kamfanin ABBA PANTAMI DATA.

Wa 'yan nan sune First Batch na gaskiya da s**a lashe gasar ta hanyar yin aiki tukuru, akwai sauran mutane 180, da suma zasu amfana da gasar. Gasar riba uku ce, na farko sun tara kudaden da zasu sayi Data dasu, na biyu sun samu kyaututtukan gasa, na uku, zasu cigaba da samun kudi na duk wani Transactions da akayi karkashin wa 'yanda s**a gayyata.

Mun tabbata matasa da dama, zasu samu jari ta sanadiyar gasar da kamfanin ABBA PANTAMI DATA yake sakawa. Nan bada dadewa ba zamu sake saka wata gasar, kuna da damar da zaku fara shiri tun daga yanzu.

Kamar yadda kuka sani, duk wanda ya gayyaci wani karkashin Referral dinshi, yayi ragista da kamfanin ABBA PANTAMI DATA, ana bashi Naira 1 akan kowane Transactions da yayi a cikin Application din, kuma Insha Allahu har abada ba za'a daina bayarwa ba.

Duk wanda yaga sunanshi cikin wannan list din, ya gaggauta turawa Alkalan gasar account number din shi domin a bashi hakkinshi.

Wanda bai yi ragista da kamfanin ABBA PANTAMI DATA ba, ya shiga wannan link din yayi
👇
https://abbapantamidata.com/mobile/register/?referral=08130233375

Ko kuma ya shiga PlayStore ta wannan link din, yayi Download din Application din
👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.abbapantamidata.ng

Kamfanin ABBA PANTAMI DATA, naku ne. don jin dadin ku da samun garabasar su.

Duk wanda yake son ya fara sana'ar siyar da Data ko kuma yana son ya koyi yadda ake saka kudi a sayi Data ta Application din ABBA PANTAMI DATA, ya tuntubi daya daga cikin wa 'yan nan lambobin kai tsaye ta WhatsApp;
07061347599
07046868000
08126081967.

Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar Namadi Ya Kaddamar Da Tubalin Kafa Harsashin Aikin Gina Gidaje 1500 A Fadin Jihar Jigawa...
20/01/2024

Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar Namadi Ya Kaddamar Da Tubalin Kafa Harsashin Aikin Gina Gidaje 1500 A Fadin Jihar Jigawa.

Babban Bako Na Musamman Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Kana Kuma Babban Ministan Tsaro Na Nigeria H.E Muhammad Badaru Abubakar MNI, MON Wadda Ya Kafa Harsashin Ginin A Fanisau Dake Dutse Inda Gwamnatin Jihar Jigawa Zata Gina Gidaje 600 A Babban Birnin Na Dutse,

Haka Zalika Sauran Ragowar Gidajen Zasu Kasance A Kananan Hukumomin Hadejia, Ringim, Kafin Hausa, Kazaure, Birnin Kudu, Gumel Dakuma Babura,

Babban Ministan Tsaro Alhaji Muhammad Badaru Abubakar MNI, MON, Cikin Jawabinsa Ya Yabawa Magajin Nasa Gwamna Mallam Umar Namadi FCA Bisa Kokarin Dayake Domin Ganin Jihar Jigawa Ta Bunakasa Tareda Dumbum Al’ummar Jihar Jigawa Wadda Kema Jihar Addu’o’i Na Musamman

Haka Kuma Babban Ministan Na Tsaro Ya Shaidawa Gwamna Namadi Tareda Sauran Mahalarta Taron Cewa Jihar Jigawa Ta Kasance Ta Daya A Bangaren Zaman Lafiya A Jadawalin Wannan Sabuwar Shekarar Na 2024 Inda Ya Kara Kira Ga Al’ummar Jihar Jigawa Wajen Cigaba Da Yiwa Shugabanni Addu’a Tareda Basu Shawarwari Na Musamman,

Gwamna Namadi Yayin Jawabinsa Ya Kara Tabbatar Kokarin Da Gwamnatinsa Take A Bangarori Da Dama Domin Ganin Jihar Jigawa Ta Fara Gogayya Da Sauran Jihohi Ta Fuskoki Daban Daban,

Taron Wadda Yasamu Halartar Katafanin Mukarraban Gwamnatin Jihar Jigawa, Shugaban Jam’iyyar APC Na Jihar Jigawa Hon. Aminu Sani Gumel, Mai Martaba Sarkin Dutse HRH Hameem Muhammad Sunusi Tareda Shugaban Sojojin Nigeria.

Muhammad Isma'el
SA Publication and Photography.

Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya halarci daurin auren 'yar gidan gwamnan jihar Kebbi. Mai girma gwamnan jihar J...
20/01/2024

Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya halarci daurin auren 'yar gidan gwamnan jihar Kebbi.

Mai girma gwamnan jihar Jigawa Mal. Umar A Namadi Fca ya halarci ɗaurin auren "yar gidan gwamnan jihar Kebbi.

Mai girma gwamna Mal. Umar A Namadi FCA, ya halarci ɗaurin auren tare da rakiyar speaker na 'yan majalistun jihar Jigawa Hon. Rt Haruna Aliyu Ɗangyatin.

Ɗaurin auren ya samu halartar manyan baƙi da s**a haɗa da gwamnan jihar Katsina, da na jihar Borno, da kuma shugaban jam'iyar APC na ƙasa da sauran manyan baƙi daga sassa da ban.

Mai girma gwamnan jihar Jigawa Malam Umar A Namadi Fca Allah yasaka da alkhairi, Allah kuma yayi maka jagora adukkanin al'amuranka na yau da kullum alfarmar Annabi Muhammad SAW.

Muhammad Isma'el
SA Publication and Photography.

An kammala gasar wata guda, ta Naira dubu 400,000 da 400GB na Data da kamfanin ABBA PANTAMI DATA ya saka. Duk wanda yasa...
20/01/2024

An kammala gasar wata guda, ta Naira dubu 400,000 da 400GB na Data da kamfanin ABBA PANTAMI DATA ya saka.

Duk wanda yasan ya shiga gasar, ya gaggauta turawa daya daga cikin Alkalan gasar details dinshi da ake bukata da s**a da Screenshot na hoton kudin Referral din da ya tara da Gmail din da ya bude account din ABBA PANTAMI DATA, da kuma lambar wayar da ya bude da ita.

Mun bada awanni biyu kowa ya hanzarta ya tura, sannan kowa ya sani zamu gudanar da bincike sosai akan kowane Referral Commission da aka turo mana.

Ga lambobin alkalan gasar da za'a turawa daya daga cikin su.

1,Abdulkadir Nafiu 08065677015

2, Muhammad Kwairi Waziri 07069058380

3, Muhammad Chigari Kumo 09023845079

Wanda bai yi ragista ba, ya shiga wannan link din yayi
👇
https://abbapantamidata.com/mobile/register/?referral=08034376650

Ko kuma ya shiga PlayStore ta wannan link din, yayi Download din Application din
👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.abbapantamidata.ng

Yanzu haka ma'aikatan kamfanin ABBA PANTAMI DATA, suna zaune a Ofis suna gudanar da aiki. Duk wanda yake da korafi ko wa...
18/01/2024

Yanzu haka ma'aikatan kamfanin ABBA PANTAMI DATA, suna zaune a Ofis suna gudanar da aiki. Duk wanda yake da korafi ko wani matsala ta network kai tsaye yanzu ya yiwa daya daga cikin customer care dinmu magana ta WhatsApp a daya daga cikin wa 'yan nan lambobin a yanzu za'a gyara mishi matsalar shi;

Ga lambobin
👇
07061347599
07046868000
08126081967.

Wanda bai yi ragista ba, ya shiga wannan link din yayi
👇
https://abbapantamidata.com/mobile/register/?referral=08130233375

Ko kuma ya shiga PlayStore ta wannan link din, yayi Download din Application din
👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.abbapantamidata.ng

Address

Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comr Zamhashari Abubakar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Comr Zamhashari Abubakar:

Videos

Share

Category