MAIKI MEDIA.

MAIKI MEDIA. MEDIA SERVICES

03/04/2025
LABARI DA DUMIDUMINSA : MASU AIKIN MAKABARTU SUN SAMU GATA DAGA GWAMNA AMADU.A yanzu haka Gwamna Dr. Ahmad Aliyu Sokoto ...
31/03/2025

LABARI DA DUMIDUMINSA : MASU AIKIN MAKABARTU SUN SAMU GATA DAGA GWAMNA AMADU.

A yanzu haka Gwamna Dr. Ahmad Aliyu Sokoto FCNA ya bada umurnin a tattara sunayen dukkan masu kula da Makabartu na jahar Sokoto tare da masu gina Kaburbura domin a fara biyansu Alawus na wata wata domin karfafamasu ga aikin hidimtawa mamata da sukeyi kowace rana a Makabartun Sokoto baki daya.

Shin ko a ina aka kwana kan maganar wa'yannan bayin Allah da akayima kisan gilla a garin Edo ta jihar Benin?
31/03/2025

Shin ko a ina aka kwana kan maganar wa'yannan bayin Allah da akayima kisan gilla a garin Edo ta jihar Benin?

DA DUMI DUMI!Mai Martaba sarkin musulmi Muhammad Sa'ad Abubakar na Uku ya sanar da ganin watan shawwal yau ranar Assabar...
29/03/2025

DA DUMI DUMI!
Mai Martaba sarkin musulmi Muhammad Sa'ad Abubakar na Uku ya sanar da ganin watan shawwal yau ranar Assabar 29-3-2025

Majalisar Mulumcin Jamhuriyar Nijar ta fidda sanarwar ganin watan Karamar Sallah, tare da ba da umurnin gudanar da idi a...
29/03/2025

Majalisar Mulumcin Jamhuriyar Nijar ta fidda sanarwar ganin watan Karamar Sallah, tare da ba da umurnin gudanar da idi a gobe Lahadi.

An ga jinjirin watan na Shawwal a sassa da dama na kasar, ciki har da gumdumar Chetimari da ke jihar Diffa da kuma Souloulou da Gidan Roumdji a yankin Maradi.

Assalamu Alaikum. Babu inda Mai alfarma Sarkin musulmi ya bada sanarwar cewa ranar litinin za'a yi sallar idin karamar s...
29/03/2025

Assalamu Alaikum. Babu inda Mai alfarma Sarkin musulmi ya bada sanarwar cewa ranar litinin za'a yi sallar idin karamar sallah. Yan kwamitin ganin wata na nan suna aikinsu na karbar rahotannin daga sassa daban daban na kasarnan.

Ko wane lokaci daga yanzu Mai alfarma Sarkin musulmi zai gabatar da jawabi na ganin watan shawwal a nan Najeriya ko kuma akasin haka.

Duk wata kafa da ta fadi labarin wai Mai alfarma Sarkin musulmi ya fadi sanarwar ganin wata ba gaskiya ba ne, a jira sanarwa a hukumance.

Da Dumi Dumi!Kasar Saudi Arabia ta sanar da ganin watan shawwal wanda ke nuni da cewa Gobe ne karamar sallah.
29/03/2025

Da Dumi Dumi!
Kasar Saudi Arabia ta sanar da ganin watan shawwal wanda ke nuni da cewa Gobe ne karamar sallah.

04/08/2024

Bukin kaddamar da Dan takarar kujerar shugabancin karamar hukumar mulkin Dange shuni kenan.
Hon Aminu Magaji Bodai.

Address


Telephone

+2348135441114

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MAIKI MEDIA. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MAIKI MEDIA.:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share