Sokoto.Media

Sokoto.Media Sokoto State Media Corporation (Rima Radio, Rima Television (RTV), Rima FM)

28/11/2024

To yau da iznin Allah zamu gabatar muku da wannan shiri mai taken "MANYAN SAKKWATO"da karfe 10 na dare zuwa 11

Yau zamu yi magana ne akan Sarkin yakin Danfodio wato Aliyu Jedo, Allah ka jikan maza

Zamu yi magana da masana da ku kanku mutanen gari

A tsaya tare da mu a gidajen radio na Rima redio da Rima FM ko shafinmu na yanar gizo sokotomedia.com.ng da karfe 10 na dare yau don jin bayani dalla-dalla gameda Aliyu Jedo Sarkin yaki

Muna godiya

27/11/2024

Ku kasan ce da Shirin kyakkyawar safiya ta hanyar shiga shafin mu na yanar gizo
sokotomedia.com.ng
Don bada taka gudummuwa cikin wannan shirin, ko ka kira lambar waya kamar haka 09037964745

Address

Birnin Kebbi Road
Sokoto
840200

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sokoto.Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sokoto.Media:

Videos

Share