Tijjaniyya Ahmadiyya

Tijjaniyya Ahmadiyya Karantarwa

04/09/2024

أهلًا وسهلًا بالرّبيعِ الأحمدِي
شهرِ المحبّة والنّدَى والسؤددِ

شهرِ ابتِهاجٍ بالنبيِّ الأمجَدِ
أيّـامُه أعيادُ أهـلِ تَوَدُّدِ

بُشرَى لِمُحتَفِلٍ ومُبتَهِجٍ به
فرِحًا بخيرِ العالَمِين محمدٍ

فتمسَّكوا بالاحتِفالِ، وجدِّدوا
إيمانَكم بحضورِ حفلِ المَوْلِدِ

بالعلمِ والإخلاصِ يا أهلَ الصَّفا
دونَ انحِرافٍ عن شريعةِ أحمد
#أحمد التجاني الأزهري

04/09/2024

حرف الهاء

هَنِيئًا لِإِبْرَاهِيمَ لَاحَ هِلَالُهُ
هلالُ بَدَا لِلنَّاظِرِينَ جَمَالُهُ

هلالُ رَبِيعٍ فِيهِ جَاءَ مُحَمَّدُ
فَتَمَّ لَنَا الْبُشْرَى وَ عَمَّ نَوَالُهُ

لِأَفْضَلِ أَرْضٍ حَلَّ أَفْضَلُ مُرْسَلٍ
بِأَفْضَلِ يَوْمٍ فَاسْتَبَانَ كَمَالُهُ

قَدِ اخْتِيرَ مِنْ كُلِّ الْعَوَالِمِ أَصْلُهُ
كَمَا اخْتِيرَ وَاخْتِيرَتْ لِذَاكَ فِعَالُهُ

مُحَمَّدُ مُخْتَارُ وَ آدَمُ طِينَةُ
مُحَمَّدُ يَوْمَ الْبَعْثِ رَاقَ خِصَالُهُ

مُحَمَّدُ نُورُ الْخَلْقِ وَهُوَ مُحَمَّدُ
عَظِيمٌ عَظِيمُ الْخُلْقِ تَمَّ جَلالُهُ

عَلَيْهِ صَلَاةُ اللهِ ثُمَّ سَلَامُهُ
يَزُولُ عَذَابٌ آنَ مِنْكَ زَوَالُهُ

عَلَيْهِ صَلَاةُ اللهِ ثُمَّ سَلَامُهُ
يَتِمُّ لِبَرْهَامَ الْحَقِيرِ وَصَالُهُ

عَلَيْهِ صَلَاةُ اللَّهِ ثُمَّ سَلَامُهُ
يُبِيدُ عَدُوَّ الدِّينِ مِنْكَ قِتَالُهُ

عَلَيْهِ صَلَاةُ اللهِ ثُمَّ سَلَامُهُ
يَكُونُ عَدُوِي شُدَّ مِنْكَ وَ بَالُهُ

عَلَيْهِ صَلَاةُ اللهِ ثُمَّ سَلَامُهُ
مَتَى لَاحَ مِنْ فَوْقِ السَّمَاءِ هِلَالُهُ

عَلَيْهِ صَلاةُ اللهِ ثُمَّ سَلَامُهُ
بِهَا خُصِّصَ الْأَصْحَابُ طُرًّا وَ آلُهُ

من ديوان شيخ الإسلام
شيخ إبراهيم انياس

✍️✍️ حافظ إبراهيم
2024 September 3st

Masoya Annabi kuyi sharing saboda murna

Idan kana son ganin komawar Addini baƙo, kamar yadda ya fara baƙo, kana kuma son ganin yanda mai riƙe da Addini yake kam...
18/08/2024

Idan kana son ganin komawar Addini baƙo, kamar yadda ya fara baƙo, kana kuma son ganin yanda mai riƙe da Addini yake kamar mai riƙo da garwashi, to ka dubi masu kira zuwaga Musulunci, a tsakanin masu fafutukar ɗaukaka ƙungiyanci a cikin Addini

13/08/2024
Mu yan Darikar Tijjaniyya matikar kaza6i zaman lafiya damu to zamu zauna dakai koda Christianity  ne kai
08/08/2024

Mu yan Darikar Tijjaniyya
matikar kaza6i zaman lafiya
damu to zamu zauna dakai koda Christianity ne kai

12/06/2024

Babbar shela ga sababbin manyan masoyana! Masud M Haruna Dutse

Allah yakarawa Musulunci Daukaka Don Isar Annabi S a w wadannan Police din Indiyawa neIdan kayi farinciki da ganin wanna...
15/05/2024

Allah yakarawa Musulunci Daukaka Don Isar Annabi S a w wadannan Police din Indiyawa ne

Idan kayi farinciki da ganin wannan to kayi Flowing din Tijjaniyya Ahmadiyya

Wata‬rana MAULANMU SHEHU IBRAHIM INYASS R.T.A Yana zaune da almajiransa sai s**a ga shehu yana zubar da hawaye;Sai almaj...
13/05/2024

Wata‬rana MAULANMU SHEHU IBRAHIM INYASS R.T.A Yana zaune da almajiransa sai s**a ga shehu yana zubar da hawaye;
Sai almajiran s**a tambayeshi YA SHEHU meke faruwane?
1. Sai SHEHU yace ina tausayawa mutumin da yazo duniya, kuma har yakoma ga mahaliccinsa amma ya kasa yiwa ANNABI S.A.W Hidima.
2. Ina tausayawa mutumin da yazo duniya har ya koma ga mahaliccinsa amma ya kasa jaddada soyayyar ANNABI S.A.W a zuciyarshi.
Wannan "NUKDAN" damu shehu yake yi fa, in an lura akwai "SIRRIKA" acikin wadannan abu biyun amma fa sai mai hankali zai gane maganar.
'YAN-UWANA
Kunga abu biyunnan dashi ne shehu ya kere mazaje a duniya.
In ka koma bangaren Dukiyarsa, duk Dukiyar shehu ya Qare a wajen yiwa ANNABI S.A.W hidima.
Don haka jama'a yakamata mu Qara rike ANNABI S.A.W. Wallahi duk dukiyarka zaka mutu kabarshi a nan duniya.
ALLAH (S.W.T) ya Qara mana qaunar ANNABI (S.A.W) Bijahi S.A.W....🤲🤲

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!🔴 MAKON IYAYEN ANNABI ﷺ 🔴_________________________________________Wannan Lecture zai fara n...
26/04/2024

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

🔴 MAKON IYAYEN ANNABI ﷺ 🔴
_________________________________________
Wannan Lecture zai fara ne daga gobe JUMU'A 26th April zuwa Lahadi 28th April insha Allah.

DAY 01: Sheikh Imam Junaidu Abubakar Bauchi
(Digital Imam).

VENUE: Masallacin Dutsen Warinji Bauchi.

TIME: Misalin 8:30pm bayan Sallar Isha.

TA'ALIQ: Malaman da zasu yi ta'aliqi sune Sheikh Ahmad Isah Jaja da kuma Sheikh Nasir Sheikh Ado Musa.
_________________________________________
DAY 02: Sheikh Abulfathi Sani Attijjany
(Zakin Faidha).

VENUE: Masallacin Zawiyyar Sheikh Ado Musa Tafawa Balewa Bauchi.

TIME: Misalin 8:30pm bayan Sallar Isha.

TA'ALIQ: Malaman da zasu yi ta'aliqi sune Sheikh Hadi Musa Ibrahim Kakakin Faidha da kuma Sheikh Junaid Abubakar Bauchi.
_________________________________________
DAY 03: Amb. Sheikh Nasir Sheikh Ado Musa
(Global Peace Ambassador).

VENUE: Masallacin Dan Lawan din Dass dake kusa da NTA yadda Sheikh Junaid yake Tafseeri.

TIME: Misalin 8:30pm bayan Sallar Isha.

TA'ALIQ: Malaman da zasu yi ta'aliqi sune Sheikh Burhanuddeen Sheikh Aminu Malam Goje da kuma Sheikh Abulfathi Sani Attijjany.

ALLAH YA BADA IKON HALARTA DA SAURARO AMEEN 🙏🏾.

Wani Mai Hikima yanacewa da ace dikkanin Malaman Musulunci na wannan zamanin da muke ciki yanzu.                   Halin...
22/04/2024

Wani Mai Hikima yanacewa da ace dikkanin Malaman Musulunci na wannan zamanin da muke ciki yanzu.

Halinsu yakasance kamar Halin Shehu Ibrahim da Musumai Kansu baitaba rabuwa ba saboda banbancin Akida.

1 Yace baitaba jin Shehu Ibrahim yayiwa wani Malami Raddi ba a cikin Littafan sa.

2 yace baitaba jin Shehu Ibrahim ya aibata wani Malami ko yayi Mumunar Magana a kanshi ba a cikin Littafan sa ba

3 yace baitaba jin Shehu Ibrahim yadauko Fatawar wasu Malamai ba yarusata ko yanuna kuskuren su ba

4 Yace baitaba jin Shehu Ibrahim ya zagi Akidar wasu Malamai ba saboda tasha banban da tashi Akidar Shehu bawan Allah Rubutawa Bello Aliyu Attijaney

Antambayi Masana Halayyar Dan Adam kancewa Miye yasa 'Yan Izala Wahabiyawasuke matukar nuna Kiyayyar su gurin Shehu Ibra...
21/04/2024

Antambayi Masana Halayyar Dan Adam kancewa Miye yasa 'Yan Izala Wahabiyawa
suke matukar nuna Kiyayyar su gurin Shehu Ibrahim Inyasss???

Sai Masanan s**a amsa da cewa
Su a iya Nazarin su Wanda s**a dauki Tsawon Lokaci suna Gudanarwa ba komai ne yasa Wahabiyawa suke nuna Kiyayyar su gurin Bawan Allah kuma Waliyin Allah Shehu Ibrahim Inyasss face Abu daya 1 tiloba

Shine Shehu Ibrahim Inyasss anhaifeshi
a karni na 13 Amma yau sunan sa yamamaye fadin Duniya dik yawan da Shehunai suke dashi a kasashen Musulunci yau dazaran ance Shehu Sai mai sauraro
Yafara tinanin cewa Inyasss ne ake nufi

Shi kuma ibn taimiyya anhaifeshi
a karni na 7 zuwa 8 amma dik da Malaman Wahabiyawa da suke Mabiyanshi 'ya'yayen wasu daga ciki basu San waye ibn taimiyya ba

A Lokacin baya dazaran ance Shehul Islam wasu nan take Sai s**e ibn taimiyya ake nufi,

Amma a yanzu dazaran ance Shehul Islam Sai kaji Mai sauraro yakarasa yace Baye Inyasss

To Ku masu karantawa minene Ra'yinku???
Rubutawa Bello Aliyu Attijaney

15/04/2024

An gode da ka kasance cikin manyan masu kasancewa da ni da kuma shiga cikin jerin waɗanda ke tare da ni na mako-mako! Hafeez Sardauna, Mustapha Nasiru, Yasir Abdullahi, Masoyin Annabi Saw

Address

Sokoto

Telephone

09014089372

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tijjaniyya Ahmadiyya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share