Abdullahi Umar Horo

Abdullahi Umar Horo With Allah everything is Possible

07/12/2024

Duk abunda Allah yayyi ga bawansa Daidai ne.

Allah ka barmu ga Soyayya Annabi S.A.W.

546 days In Office: Governor Ahmad Aliyu Sokoto Answering Critics With 350 Projects Delivery.
07/12/2024

546 days In Office: Governor Ahmad Aliyu Sokoto Answering Critics With 350 Projects Delivery.

Yanxu haka na Samu promotion offer a Twitter domin tallata Wani project..Girma Sannu Sannu yake Zuwa..
07/12/2024

Yanxu haka na Samu promotion offer a Twitter domin tallata Wani project..

Girma Sannu Sannu yake Zuwa..

17/11/2024

Yakin Turawan mulkin mallaka tsakanin Masarautar Sokoto data Kano a 1902.

Alhaji Crypto Duniyace
11/11/2024

Alhaji Crypto Duniyace

ALERT GOVERNOR..Muna Alfahari da Maigirma Gwamna..
11/11/2024

ALERT GOVERNOR..

Muna Alfahari da Maigirma Gwamna..

11/11/2024

Asssha ko, Abu baiyi dadi baπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

10/11/2024

Duk Wanda baya kallonka da Daraja toh kaima ka chanza Masa.

10/11/2024

ALHAMDULILLAHI.

GAMAYYAR MATASA YAN MEDIA NA WAMAKKO SUNYI ZAMA DA SARDAUNAN KALAMBAINA..Yau Allah cikin ikonsa ya bani damar jagorantar...
07/10/2023

GAMAYYAR MATASA YAN MEDIA NA WAMAKKO SUNYI ZAMA DA SARDAUNAN KALAMBAINA..

Yau Allah cikin ikonsa ya bani damar jagorantar Gamayya kungiyoyin Matasa Yan Social Media Domin zama na Musamman da Maigirma Hon Ahmad Kalambaina Danmajalisar tarayya Mai wakiltar Yankin Wamakko da kware...

Maigirma Sardaunan kalambaina yayi Alkawalin Bada dukkanin gudummuwa iya zarafinsa domin taimakawa Yan Social Media a yankin Wamakko da kware..

Maigirma Sardaunan kalambaina ya nada Kwamiti na mutun biyar domin su zakulo sunayen jajirtattun Yan Media a Wamakko local Government domin taimaka musu da Kuma Basu gudummuwa a cikin lamurransu..

Haka Kuma Sardaunan kalambaina ya shirya Bada Gudummuwa ga Yan Mata su biyar (5)da zasuyi Aure a karkashin kungiyar Hon Ahmad kalambaina Mobilization HAKAM 2023..

Allah ya Kara taimakonsa ya Kuma bashi ikon cika wayannan Alkawullan Daya dauka Ameen.

Abdullahi Umar Horo.
D.G HAKAM 2023.

YABON GWANI WAJIBI NE.. πŸ‘‡Hon. Abdullahi Umar Horo  (D.G HAKAM 2023) dattijon Matashi.. Allah ya Kara yimaka jagora, Kari...
11/07/2023

YABON GWANI WAJIBI NE..
πŸ‘‡
Hon. Abdullahi Umar Horo (D.G HAKAM 2023) dattijon Matashi..

Allah ya Kara yimaka jagora, Kariya, budi da kuma daukaka a cikin Al'amurran ka, Haqiqa kana Iya naka Kokari wajen wayar da kan matasa akan lamurran siyasa

Oga ya kware wajen struggling da mobilizing ba dare ba rana, kuma wannan aiki yanayi ne domin ganin matasa suma sun amfana da kansu.

Shiyasa tun lokacinda ya ayyana Neman kujerar Kansila a yankin kalambaina/Girabshi Ward duk wani Mai Neman wannan kujerar jikinsa yayi sanyi domin sanin cewa Hon Abdullahi Umar Horo yafishi chanchanta da kuma tarin magoya baya..

Allah ya saka Maka da mafificin Alkhairinsa. Yakara baka cikakkiyar nasara yakara daukaka
AminπŸ™

✍🏻
TEAM A.U.H FOR COUNCILLOR 2023

Address

Kalambaina Area
Sokoto

Telephone

+2348104688271

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdullahi Umar Horo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdullahi Umar Horo:

Videos

Share