ACYM social Media

  • Home
  • ACYM social Media

ACYM social Media advitised

12/08/2024

Wata Goma shadu, 14. Da yayyi duk wata sai ya ziyarchi Gada/Goronyo Tareda Yimusu Alkhairai Kala Kala.
Comr Bashir Gorau

12/08/2024

Idan mukache zamuyi fanfo to kujiramu Bamu mancheba

~ Comr Bashir Gorau

Daya Tak tilo Tambakar Goma.... 🥰Hakika Kananan Hukumomin Gada/Goronyo mugodewa Allah Dalili kowa samun Wakili mai tausa...
12/08/2024

Daya Tak tilo Tambakar Goma.... 🥰

Hakika Kananan Hukumomin Gada/Goronyo mugodewa Allah Dalili kowa samun Wakili mai tausai da Kwatanta Adalchi ga Al'ummar ba'abar wakilinmu a Baya ba.

Kogunan Goronyo Comr Bashir Gorau Munada Cikakken Yakini Akanka Kuma zamuchigaba da Yimana Addu'a da fatan Alkhairi Yadda kake kokarin farantawa Al'ummarka Allah SWT Yakara tsare mana Kai yataimaka Jagora Yabaka Ikon sauke nauyinda Allah Yadoramaka na Al'ummarka Allahumma Aameeen 🤲

Comr Bashir Gorau Al'ummarka na Gada/Goronyo Muna Godiya Sosai 🙏

16/04/2022

Allah Yakara Yima Jagora Shugaban Karamar Hukumar Mulki Ta Goronyo Abdulwahab Yahaya

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ACYM social Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share