Ni'ima online tv

Ni'ima online tv Bilyaminu abdullahi reporter hausa7 TV from sokoto

Jami'yar A. P.C. Tayi nasarar lashe zaben shuwagabannin kananan hukumomi a shirin da ukku dake jihar sokoto
25/09/2024

Jami'yar A. P.C. Tayi nasarar lashe zaben shuwagabannin kananan hukumomi a shirin da ukku dake jihar sokoto

A jihar sokoto jami'yar A. P.C. Tayi nasarar lashe zaben shuwagabannin kananan hukumomi a shirin da ukku( 23) dake jihar...
25/09/2024

A jihar sokoto jami'yar A. P.C. Tayi nasarar lashe zaben shuwagabannin kananan hukumomi a shirin da ukku( 23) dake jihar sokoto

25/09/2023

Shugaban kungiyar makarantu masu zaman kansu yayi kira ga iyayen yara dasu gaggauta maida yaransu makaranta cikin lokaci don daukar darasi

09/09/2023
09/08/2023

Shugaban Najeriya, Bola Ahmad Tinubu ya ba da umarnin kakaba wa Nijar sabbin takunkumi ta hannun babban bankin Najeriya.

03/04/2023

Shaharariyar gidauniyar Nan Mai suna fasaudaut support foundation na cigaba dakai ziyara a wurare daban daban domin bayarda tallafin dafaffen abincin Buda baki ga alum'mar musulumi albarkacin wannan watan na Ramadan.a karkashin jagorancin shugabar gidauniyar hajiya Fatima Mai Gari

03/04/2023

A WACE KASACE AKE KAWO NEPA ASAKE DAUKEWA ANA IYA KAWOWA SAU GOMA CIKIN MINTI GOMA A DAUKE SAU GOMA

17/12/2021
17/09/2021

AREWA Interpreniuer intiniative

Address

Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ni'ima online tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ni'ima online tv:

Videos

Share