01/12/2019
DALIBBAN JIHAR SOKOTO SUN KOKA AKAN JARABAWAR MOCK WADDA GWAMNA TAMBUWAL YA KIRKIRO DA ITA
من فعل ماشاء لفي ماساء،
Dalibbai masu na Aji 3 masu Fuskantar jarabawar SSCE sunkoka game da jarabawar Mock wadda Gwamna tambuwal ya fito da ita Saboda kasawarsa wajen Bunkasa ilimin dalibban jihar Sokoto !
Hakan ya biyone Bayan Dalibban sukaga Za'a muzgunamasu ne kawai Akan Wannan Shirin da Aka fito dashi Bawai taimakonsu ne Ake da niyyar yi ba, Duk da cewa Kuma Ana debema uwayensu Kudaden Emergency of education duk karshen watan A Cikiin Jihar Sokoto !
DAGA FARKO;
Naso nayabama Gwamna tambuwal Akan wanga Shirin da yaddauko, Amma sai daga Baya Na tsaya na duba cewar wannan Shirin wata Hanya ce ta Kara karema Dalibban jihar Sokoto karfin guiwa da Kuma maidasu Area Boys da Budemasu Hanyar tswace tswace A Cikiin Jihar Sokoto !
YADDA TSARIN YAKE;
Kafin dalibin ya Rubuta jarabawar SSCE yazama dole Sai yafara Rufuta jarabawar Mock Sannan idan yayi nasarar Cin Moap sai Abiyamasa kuddin jarabawar SSCE yaje ya Rubuta, Amma idan Dalibi ya fadi jarabawar Moap to Baza'abiyamasa kuddi Ba saidai yabiyama kainai kuddin Sannan ya Rubuta jarabawar duk A Cikiin Jihar Sokoto !
MAI GIRMA GWAMNA;
Shawarata Anan Shine tabbas yanzu Anasamu Nakasu wajjen yaye dalibbai Matakin SSCE zakaga yaro yagama SSCE Amma ko Sunansa Baya iya Rubutawa na kirki, Dalilin Haka ne N***a Bai kamata Kace wai Duk Wanda Baici jarabawar Moap Ba'abiyamasa kuddin ba, Sai dai yabiya kuddin da kansa, kamata yayyi Ace indai mutum Baici wannan jarabawar ba to kada Abarshi ya Biya kuddin Rubutawa da kansa ya jira zuwa wata shekara sai ya Rubuta jarabawar domin Hakan zai Kara Sa Dalibban hazaka Cikiin Jihar Sokoto
Kuma Akara kula da Yadda malammai Suke karantassuwa Kuma A Basu Hakkinsu Kan Kari domin Suji karfin da kuzarin karantar da Dalibban jihar Sokoto
ABIN TAMBAYA;
Idan Akace Baza Abiyamasu kuddin ba to Ina kuddaden uwayensu da Ake debewa A Matsayiin Na taimakon ilimin yayansu Cikiin Jihar Sokoto ?
Bello Nama'aikii