IBS MUBI FM

IBS MUBI FM Messages

21/10/2021

Slm, dafatan zaku kasance tare da mu a kan mita 108.khz da misalin karfe 09:05am don karban goron jumma'a.

16/10/2021

Slm, masu albarka kudig kasancewa tare da mu a kowace juma'a da misalin karfe 9:00- 11:00am domin kukarbe goron jama'a. Allah yabada iko!!

11/10/2021

Slm, gaisuwa da fatan alkhairi Gareku masu sauraron MUBI FM Federal polytechnic muna yi maku jinjina ta musamman saboda gayon baya da kuke bamu .

28/09/2021

Muna dakon sakonnin gaishe gaishenku ta wannan pagin namu!!

28/09/2021

Slm, gaisuwa da fatan alkhairi Ga dukkan masu sauraron mubi fm Federal polytechnic (108.0mhz) kuci gaba da hakuri da mu har mucimma bukatunmu Domin kawo muku nagar tattun shirye shirye. Mun gode.

25/09/2021
09/09/2021

Slm, masu sauraro gobe da misalin karfe 9:00am 10/9/21 muna yi muku albishir da goron jumma'a, kuma zaku iya
Turo mana gaisuwarku ga 'yan uwa da abokan arziki, don murnar juma'a.

29/08/2021

Slm, menene ra'ayin ku akan gudanar War mulkin Muhammad Buhari?

17/08/2021

Godiya gareku masu kaunar mubi fm dafatan zaku rika bamu shawara da kuma turo gaishe gaishenku.

11/08/2021
11/08/2021

Slm, masoya kuyi hakuri na rashin jin mu , hakan yafarune dangane da wata 'yar matsala amma ana ƙoƙarin magance ta, ngd.

03/08/2021

Wannan pegi anbude shine don masu sauraron mubi FM fed poly, zaku iya tura sakonnin ku kai tsaye kuma zamu karanta muku da izin Allah.

Address

First Terc
Rumudara

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when IBS MUBI FM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to IBS MUBI FM:

Share

Category


Other Rumudara media companies

Show All