Arewa news

Arewa news Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa news, Media/News Company, Rumudara.

https://www.uktech.com.ng/2023/11/alleged-corruption-kano-apc-drags.html
26/11/2023

https://www.uktech.com.ng/2023/11/alleged-corruption-kano-apc-drags.html

Home Posts Alleged corruption: Kano APC drags commissioner before NBA disciplinary committee 26th November 2023 Governor Abba Yusuf and Nasir Yusuf Gawuna  This event occurs just a day after a pro-democracy organization demanded that the Nigerian Bar Association summon the commissioner to order and...

08/01/2023
24/08/2022

LABARINA

Kamfanin bincike kan harkokin tsaro a yankin Sahel na Beacon Consulting ya ce yawan hare-haren da 'yan bindiga ke kaiwa ...
16/08/2022

Kamfanin bincike kan harkokin tsaro a yankin Sahel na Beacon Consulting ya ce yawan hare-haren da 'yan bindiga ke kaiwa a Najeriya ya karu a watan jiya na Yuli da kashi 35% idan aka kwatanta da wanda ya gabace shi.

A cikin wani rahoton da ya fitar yau Litinin kamfanin ya ce an kai hare-hare har sau 506 A kananan hukumomin kasar 236.

Hare-haren da s**a yi sanadin mutuwar mutum 576 da kuma sace wasu 525.

Sai dai rahoton ya nuna yawan mace-mace sakamakon hari ya ragu da kashi 24 cikin dari a watan Yulin.

Yayin da satar jama’a ta ragu da kashi 19 cikin dari idan aka kwatanta da watan ya gabace shi na Yuni.

A tattaunawarsa da BBC shugaban kamfanin Dr. Kabir Adamu ya ce watan Yuli ya kasance mafi sarkakiya ta fuskar tasaro a tarihin Najeriya na nan kusa-kusa, inda aka yi taron majalisar tsaro har uku a dalilin yanayi na tayar da hankali.

Ya ce babban abin da ya tayar da hankalin shi ne harin da aka kai gidan yarin Kuje a karkashin Babban Birnin Tarayya Abuja, wanda hakan ya sa fargaba kan za a iya kai wa birnion da ma wasu jihohi na kusa hari.

Dr Kabiru ya kara da cewa bayanb harin sai kuma ya kasance jami'an gwamnati da s**a kai ziyarar duba abin da ya faru a gidan yarin sai s**a rika bayar da bayanai masu karo da juna.

Hakazalika ofisoshin jakadanci a Abujar sun fitar da gargadi ga 'yan kasashensu a kan su yi taka tsan-tsan a kan halin da ake ciki a kasar, wanda wannan duk ya nuna irin mawuyacin halin da kasar ta shiga a harkar tsaro a wannan lokaci.

Article share tools

14/08/2022

Tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan ya ce kokarin da shugabanni baya s**a yi musamman wadanda s**a yi gwagwarmaya a jamhuriya ta far...

22/04/2022

Beautiful Actress Maryam ceeter ♥️

21/04/2022

Fitacciyar ƴar siyasar nan kuma jigo a jam’iyyar APC mai mulki, Hajiya Naja’atu Mohammed ta bayyana cewa shugaba Muhammadu Buhari ya ci amanar ƴan Najeriya musamman al’ummar arewa da su ka zaɓe shi da nufin ya yaƙi cin hanci da rashawa da ya addabi ƙasar. Hajiya Naja’atu Muhammad wacce ...

21/04/2022

Gani ya kori ji,duk wanda yaji labarin nan dole ne ya auri gurguwa ko kuma duk wacce take da wani cuta ta nakasa. Kamar yadda gidan jaridar BBC Hausa s**ayi hira da wata gurguwa ta bada labarin Alheran da mijin ta ya samu bayan ya aure ta,wanda duk wanda yaji abunda ta labarta dole ne …

New ab
21/04/2022

New ab

21/08/2021

Keep hustling to get money or knowledge,even if den laugh at u one day I are d one who would laugh for them.

HAPPY RAMADAN KAREEM    Badman biladin
13/04/2021

HAPPY RAMADAN KAREEM
Badman biladin

Address

Rumudara

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa news posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share


Other Media/News Companies in Rumudara

Show All