Kherdeejerh bint Rerbee'u

Kherdeejerh bint Rerbee'u All praise be to Allah 🙏
Welcome to my Page 🤝

30/01/2025
Tofah
30/01/2025

Tofah

Rahama Sadau ta rubuta "Salaam" a Facebook, wanda ya jawo mutane sama da 2,200 s**a yi martani/ An nemi ta fito takarar shugabar kasa saboda shahararta.

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! ابراهيم ابواحمد الحاج عيسى, Al-ameen DZ, Abba Maigidaje, ...
28/01/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! ابراهيم ابواحمد الحاج عيسى, Al-ameen DZ, Abba Maigidaje, Adamu M Zaria, Ayafe Hussain

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Salihu Babayola, Ibrahim Saminu, ابراهيم...
28/01/2025

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Salihu Babayola, Ibrahim Saminu, ابراهيم ابواحمد الحاج عيسى, Sanusi Umar Abubakar, Moh'd Kabir Mahuta, Ayafe Hussain, Smart Boy, Mahammad Usman, Uthman Gambo Mht, JJ Jarma

MAMACI.An kar6o daga uwar muminai Nana A'isha Allah ya ƙara mata yarda tace: an ambaci wani mamaci da sharri a wajen Man...
24/01/2025

MAMACI.

An kar6o daga uwar muminai Nana A'isha Allah ya ƙara mata yarda tace: an ambaci wani mamaci da sharri a wajen Manzon Allah ﷺ sai yace: kada ku ringa ambaton mamata sai da alkhairi. Nasa'i.
-
"Wato koda yaushe kada mu dinga ambaton junanmu da sharri, ba wai sai lallai mamata ba, hatta abokanan rayuwa na yau da kullum babu kyau ka bi su da sharri, domin haƙiƙa sharri mugun abu ne"
-
"Lallai akwai waɗanda babu ruwansu da cewa wa'ne ya mutu bari su faɗi alkhairi a kansa, a'a su sai dai kawai su dinga faɗar aibinsa, ba tare da suna yin dubi da cewa haƙiƙa musulunci ya haramta hakan ba

*YININ JUMA'A MAFI ALKHAIRIN YINI:*-"Mu yawaita yiwa Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama salati acikin wannan yini ...
24/01/2025

*YININ JUMA'A MAFI ALKHAIRIN YINI:*
-
"Mu yawaita yiwa Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama salati acikin wannan yini mai albarka, dõmin shine yini mafi alkhairin da rana ta fito acikinsa"
-
"Manzon Allah ﷺ, yace: mafi alkhairin yini wanda rana ta fito acikinsa, shine yinin juma'a, acikinsa aka halicci annabi Adam, kuma acikinsa aka shigar dashi aljannah, kuma acikinsa aka fitar dashi daga cikinta, sannan kuma baza'a tashi alƙiyamah ba face sai acikin ranar juma'a"
Muslim ne ya ruwaito (854)

Big shout out to my new rising fans! Isah Yunusa Sadau Mahuta, Halliru Baba, Mujahideen Sani
24/01/2025

Big shout out to my new rising fans! Isah Yunusa Sadau Mahuta, Halliru Baba, Mujahideen Sani

23/01/2025

Yau Naga bala'i 🥺
Daga Yau Bazan Sake Yin Faɗa A Inda Babu Mutane👨‍👨‍👧‍👧 Ba!
😭Kambu 😫🥹 🤼

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! JJ Jarma, Yusuf Tsami, Mahammad Usman, Ãbdüllæhï Møuhámma...
22/01/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! JJ Jarma, Yusuf Tsami, Mahammad Usman, Ãbdüllæhï Møuhámmad Shúgãbãh, Muktar Yau, Saifullahi Mekudi

TAIMAKO.-Dukiyar da Allah ta'ala ya ba ka, ba wai ya ba ka ita bane kai kaɗai, domin haƙiƙa akwai haƙƙin taimakon al'umm...
21/01/2025

TAIMAKO.
-
Dukiyar da Allah ta'ala ya ba ka, ba wai ya ba ka ita bane kai kaɗai, domin haƙiƙa akwai haƙƙin taimakon al'umma a cikinta, don haka kada ka taɓa yin tunanin cewa dukiyarka ta ka ce kai kaɗai, lallai ne akwai haƙƙin ƴan uwa da abokan arziƙi da kuma sauran al'umma mabuƙata, sannan da kuma haƙƙin addininka a cikinta
-
Da yawa suna ganin idan Allah ya rufa musu asiri s**a ɗan sami dukiya ko wata wadata a rayuwa, gani suke yi wayonsu ne ya basu, ko kuma gani suke Allah yafi sonsu ne yasa ya basu wannan ni'imar, dalilin hakan sai sunga dama suke taimakon bayin Allah
-
Wato malam idan Allah ya ba ka dukiya, to wallahi ɗayan biyu ne zai faru, ko ka mutu ka barta, ko kuma ita ta ƙare ta barka, sabida haka ka daure ka taimaki bayin Allah da addinin Allah da dukiyarka, bayan mutuwarka sai ta taimakeka.

Address

Zaria Road
Rigachikun

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kherdeejerh bint Rerbee'u posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share