Hon. Mohammed Imam Potiskum

Hon. Mohammed Imam Potiskum This Page Is Initiated For Personal And Political Activities To The Good People Of Potiskum

Ina mika godiya ta ga mai girma gwamnaHon. Mai mala buni Alhamdulillah
21/01/2025

Ina mika godiya ta ga mai girma gwamna
Hon. Mai mala buni
Alhamdulillah

Hon. Mai Mala Buni The Executive Governor Of Yobe State
21/01/2025

Hon. Mai Mala Buni
The Executive Governor Of Yobe State

With the Honorable commissioner of works former nangere local government council charman and my very on brother youth le...
01/09/2024

With the Honorable commissioner of works
former nangere local government council charman and my very on brother youth leader
Mohammed S Tasha in jalam bauchi
Last time.

The People's GovernorHon. Mai Mala Buni
26/06/2024

The People's Governor
Hon. Mai Mala Buni

Day 15 Allahumma Taqabbal MinnahSiyamanah
25/03/2024

Day 15 Allahumma Taqabbal Minnah
Siyamanah

A Yau 28/02/24Na Samu Ganawa Da Dr. Mustapha GeidamA Offishinsa Dake Damaturu Munyi Batu Na Siyasa Kwarai Da Gaske.Dr. M...
28/02/2024

A Yau 28/02/24
Na Samu Ganawa Da

Dr. Mustapha Geidam
A Offishinsa Dake Damaturu

Munyi Batu Na Siyasa Kwarai Da Gaske.
Dr. Mustapha Geidam Dan Siyasa Ne Mai San Cigaba A Kullun Tunaninsa Yaya Za'a Taimaki Wancen Yaya Za'a Inganta Rayuwar Wannan
Masha Allah

Na Samu Damar RakaHon. Engr. Umaru Wakili DuddayeCommissioner Of WorksGarin Jalam Jahar BauchiDan Gabatar Da Daurin Aure...
02/02/2024

Na Samu Damar Raka
Hon. Engr. Umaru Wakili Duddaye
Commissioner Of Works
Garin Jalam Jahar Bauchi
Dan Gabatar Da Daurin Aure.

Daga Bisani Naje Ta'aziyyar Rashin Mahaifin

Hon. Habila Dauda Gadana
Makidubun Pataskum
Allah Yajikanshi Da Rahama
Yakai Haske Makoncinsa Amiin

Saleh Z***r Saleh Allah Ya Karbi BakoncinkaAllah Ya Zama Halifa Ma Iyalanka BayankaMunyi Rashin Abokin Hulda Na GariA Si...
30/01/2024

Saleh Z***r Saleh
Allah Ya Karbi Bakoncinka
Allah Ya Zama Halifa Ma Iyalanka Bayanka
Munyi Rashin Abokin Hulda Na Gari
A Siyasa.
Mai Gaskiya Da Rikon Amana

I wish peace, joy, and a life filled with meaningful experiences. May I always strive for growth and fulfillment, and ma...
16/01/2024

I wish peace, joy, and a life filled with meaningful experiences. May I always strive for growth and fulfillment, and may I always appreciate the little things that make life special. May my days be filled with gratitude, and may I always remember to take care of myself. May my future be bright, and may my journey be filled with wonder and delight.
Hon. Mohammed Imam Potiskum

Ina Mika Sakon Ta'aziyyata Ga   (Makidubun Pataskum)Bisa Rashin Mahaifinsa Da YayiKwana Uku Da S**a Gabata.Ina Addu'a Al...
12/01/2024

Ina Mika Sakon Ta'aziyyata Ga


(Makidubun Pataskum)

Bisa Rashin Mahaifinsa Da Yayi
Kwana Uku Da S**a Gabata.
Ina Addu'a Allah Ya Masa Rahama
Allah Yasa Aljannah Ta Zamo Makoma Gareshi
Wannan Rashi Ba

Hon. Habila Kadai Ta Shafaba,
Duk Abokan Mu'amalarsa Mutuwan Ta Shafemu
Allah Ya Bamu Hakurin Rashinsa Baki Daya Amiin Ya Allah.

InnalillAhi Wa Inna Ilaihirraji'unInnalillAhi Wa Inna Ilaihirraji'unYanzu Nake Samun labarin Rasuwar Dattijo Mutumin Kir...
02/12/2023

InnalillAhi Wa Inna Ilaihirraji'un
InnalillAhi Wa Inna Ilaihirraji'un

Yanzu Nake Samun labarin Rasuwar Dattijo Mutumin Kirki Cikin Dattawa Da S**a Rage A Garin Potiskum

Alh. Ibrahim Farashi
Allah Yasa Aljannah Ta Zamo Makoma
Iyalai Da Yan Uwa Allah Ya Bamu Hakurin Rashin

Ina Mika Sakon Ta'aziyyata Ga Iyalan Marigayi Madakin TikauAlh. Musa Lawan Wannan Rashi Ba Karamin Rashi Mukayi Ba Kuma ...
20/08/2023

Ina Mika Sakon Ta'aziyyata Ga Iyalan Marigayi Madakin Tikau
Alh. Musa Lawan
Wannan Rashi Ba Karamin Rashi Mukayi Ba
Kuma Ba Iyalansa Ne Kadai S**ayi Ba Al'ummar Jahar Yobe Ce Tayi Rashi.
Madaki Mutum Ne Jajircecce Sanannen Dan Siyasa Mai Akida
Fatanmu Allah Ya Masa Rahama Allah Yasa Cen Tafinan Ameen.

Happy Juma'a MubarakTo All Good People Of Yobe State And My Dear Respective People Of Potiskum Local Government At Large
28/07/2023

Happy Juma'a Mubarak
To All Good People Of
Yobe State And My Dear Respective People Of Potiskum Local Government At Large

28/06/2023
 Hon. Buba Chiroma Mashon
26/06/2023


Hon. Buba Chiroma Mashon

Ramadan Day 27
18/04/2023

Ramadan Day 27

Ramadan Mubarak Day 18th
09/04/2023

Ramadan Mubarak Day 18th

Address

Babban Layi Low Cost Extension
Potiskum
622002

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon. Mohammed Imam Potiskum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hon. Mohammed Imam Potiskum:

Videos

Share

Category