Muhammad Ibrahim Zico New Media Team

Muhammad Ibrahim Zico New Media Team Social Media

Social media is interactive technologies that facilitate the Creation or Sharing/exchange of information, ideas, career interests, and other forms of expression via vitual communties And Network.

Yabon Gwani Ya Zama Dole.Allah Yasakamaka Da Alkhairi Hon🤲
09/04/2022

Yabon Gwani Ya Zama Dole.

Allah Yasakamaka Da Alkhairi Hon🤲

ZABABBEN KANSILAN TSOHON NGURU YAYI ABINDA YASABA.Zababben Kansilan Tsohon Nguru   Yayi Abinda Al-ummar Tsohon Nguru Kus...
21/01/2022

ZABABBEN KANSILAN TSOHON NGURU YAYI ABINDA YASABA.

Zababben Kansilan Tsohon Nguru Yayi Abinda Al-ummar Tsohon Nguru Kusada Filin Ball S**a Dade Suna Bukata. Inda Yatona Matattarar Ruwa Kuma Ya Ginata A Babban Borhol Dake Bada Ruwa A Yankin, Wannan Matsalar Tajima Tanaciwa Dukkan Mutanen Yankin Tuwo A Kwarya Musamman Matasa Masu Buga Kwallo A Filin Ball, Domin Ruwan Na Malala Ko'ina, Yabata Hanya Kana Yabata Filin Ball.

Alhamdullillah Yanxudai Wannan Matsala Ta Kau, Bisa Kokari Da Jajircewar Mai Girma Kansila.

Allah Yasakamasa Da Alkhairi.

Bamu Guri Aiki Mukazo Ba Wasaba.Daga Masallacin Kofar Ba ChiromaKansila Kake, Amma Kanayi Kamar Shugaban Karamar Hukuma....
12/07/2021

Bamu Guri Aiki Mukazo Ba Wasaba.

Daga Masallacin Kofar Ba Chiroma

Kansila Kake, Amma Kanayi Kamar Shugaban Karamar Hukuma.

💯✔

Kandami Asha Ai Wanka. Tuntuni Dama Munfadamusu Namu Ba Irinnasu Bane.
30/06/2021

Kandami Asha Ai Wanka.



Tuntuni Dama Munfadamusu Namu Ba Irinnasu Bane.

 ✊✊Jar Wuta 🔥 Abar Ban TsoroKoriyar Dalma Maci Kashi Har 'BargoGuguwa Sahara Fargabar Mai Safara,Igiyar Ruwa Tada Hankal...
09/06/2021

✊✊

Jar Wuta 🔥 Abar Ban Tsoro
Koriyar Dalma Maci Kashi Har 'Bargo
Guguwa Sahara Fargabar Mai Safara,Igiyar Ruwa Tada Hankalin Mai Komi, Dankali Sha Kushe, Ana Cinka Ana Kusheka............

Yadda Zababben Kansilan Tsohon Nguru Ya Tsaya Kai Da Fata Wurin Ganin Ankwashe Kasar Da Al-umma S**ai Aikin Kai Da Kai S**a Kwashe A Cikin Kwalbet A Ward Dinsa Na Tsohon Nguru Yankin Duriyar Kuka, Bisa Taimako Na Shugaban Karamar Hukumar Nguru Hon.Alh.Madu Kachallah.

Allah Yataimaki Shuwagabanninmu

NAMU BA IRIN NASU BANE.Hon.Muhammad Ibrahim Zico Ya Gyarawa Mutanen Duriyar Kuka Kistata Na Borhole 'Dinsu, Bayan Korafi...
31/05/2021

NAMU BA IRIN NASU BANE.

Hon.Muhammad Ibrahim Zico Ya Gyarawa Mutanen Duriyar Kuka Kistata Na Borhole 'Dinsu, Bayan Korafi Da Mutanen Unguwar S**a Kawomasa.

Wannan Shine Jagoranci, Muna Addu'a Allah Ya Kara Taimakonsa Bisa Irin Waɗannan Ayyuka Na Alkhairi Da Yakeyi Da Aljinhunsa.

 Zababben Kansilan Tsohon Nguru Kenan   Lokacin Da Yaje Duba Aikin Gyaran Tuka-Tuka Da Yabayar A Makarantar Gov't Junior...
27/05/2021



Zababben Kansilan Tsohon Nguru Kenan Lokacin Da Yaje Duba Aikin Gyaran Tuka-Tuka Da Yabayar A Makarantar Gov't Junior Secondary School Ngilewa, Bayan Korafi Da Hukumomin Makarantar S**aimasa Na Fashewar Fayif Da Yake Janyo Ruwan Daga Kasa, Wanda Sakamakon Haka Yasa Tuka-Tukan Baya Kawo Ruwa Da Wuri. Alhmdllh Wannan Matsala Takau A Yanxu Kuma Malamai Da Daliban Makarantar Sunyi Godiya Da Jinjina Sosai Gareshi, Musamman Yadda S**aga Kansilan Yayi Amfani Da Kudin Aljihunsa. Kuma Ya Tabbatar Musu Da Cewa Sauran Korafe Korafen Da S**ayi Bayan Wannan, Insha Allahu Suma Za'aduba Kuma Ayi Gwargwadon Abinda Yasamu.

Haka, Kuma Yasake Zuwa Duba Wani Aikin Da Yabayar Akayi Na Daban Shima Na Gyaran Tuka-Tukan A Bakin Kwalta Dai Dai Layin Shiga Anguwar S.S.G Ta Gabas, Opposite Transfomar Da Sakataren Gwamnati Yasa A Anguwar.

Allah Yasake Riko Da Hannun Shuwagabanninmu Baki Daya.

Aikine A Gabanka Jagora 💪Yau Kenan Daga Wurin Biyan Tallafin Kudi Na SPW Na Gwamnatin Tarayya,Anan Karamar Hukumar Nguru...
09/05/2021

Aikine A Gabanka Jagora 💪

Yau Kenan Daga Wurin Biyan Tallafin Kudi Na SPW Na Gwamnatin Tarayya,Anan Karamar Hukumar Nguru, Inda Zababben Kansilan Tsohon Nguru Ke Tsaye Tsayuwar Daka Don Ganin Mutanen Yankinsa Waɗanda Allah Yasa S**a Tsinci Kansu A Wannan Tallafi Sun Samu Nasu.

Allah Yacigaba Da Yimaka Jagora Mai Gida 🤲

Ana Cigaba Da Gyaran Tuka Tuka A Ward Din Tsohon Nguru, Karkashin Jagoracin   Bisa Sahalewar Shugaban Karamar Hukumar Ng...
21/04/2021

Ana Cigaba Da Gyaran Tuka Tuka A Ward Din Tsohon Nguru, Karkashin Jagoracin Bisa Sahalewar Shugaban Karamar Hukumar Nguru Alh. Madu Kachallah.

Allah Ya Taimaki Jagororinmu Na Karamar Hukumar Nguru.

Good Job ✊
20/04/2021

Good Job ✊

 Aiki Game 'KarekaZababben Kansilanmu Na Tsohon Nguru   Ya Jagoranci Bude Ayyukan Gyaran Tuka Tuka A Yankin Tsohon Nguru...
20/04/2021



Aiki Game 'Kareka

Zababben Kansilanmu Na Tsohon Nguru Ya Jagoranci Bude Ayyukan Gyaran Tuka Tuka A Yankin Tsohon Nguru Bisa Sahalewar Shugaban Karamar Hukumar Nguru Hon.Alh Madu Kachallah.

An Fara Gabatar Da Gyararrakinne Daga Can Anguwar Gabar, Sai Kuma Tukatukan Dake Kilajakaza. Kuma Insha Allahu Za'ashigo Duk Sauraran Wuraren Dakeda Matsala Irin Wannan Don Ganin Ko'ina Sun Amfana Da Wannan Aiki Na Karamar Hukuma.

Allah Yataimaki Jagororinmu Na Karamar Hukumar Nguru.

Tashar Machina:Mai Anguwa BudaTashar Ayuba:Mai Anguwa AmaduTsamiya:Sani BarmoDagirwa: KhalifadiSunce Sako YasamesuGodiya...
19/04/2021

Tashar Machina:Mai Anguwa Buda

Tashar Ayuba:Mai Anguwa Amadu

Tsamiya:Sani Barmo

Dagirwa: Khalifadi

Sunce Sako Yasamesu

Godiya 🙏

 SAKO YA ISA INDA YADACE  Ya Isar Da Sakon Shinkafa Ga Mazabun Tsohuwar Nguru.Da Safiyar Yau Litininne Wakilan SP Ahmad ...
19/04/2021



SAKO YA ISA INDA YADACE

Ya Isar Da Sakon Shinkafa Ga Mazabun Tsohuwar Nguru.

Da Safiyar Yau Litininne Wakilan SP Ahmad Ibrahim Lawan Karkashin Jagirancin Shugaban Karamar Hukumar Nguru Alh.Madu Kachallah S**a Kakkasa Shinkafar Da Mai Girma Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya Ya Bayar Wa Garin Nguru Zuwa Ward Ward. Alhamdulillahi Ward Dinmu Na Tsohon Nguru Yasamu Jagorancin Zababben Kansilanmu Kamar Yadda Kowanne Ward Haka Ta Kasance. Kuma Kamar Yadda Kowa Yake Gani Sako Isa Ga Waɗanda Yadace Abaiwa A Hannunsu Babu Wani Korafi.

Jinjina Ga 'Yan Kwamitin Rabo Na Wannan Shinkafa Bisa Jajircewarsu Wajen Ganin Sakon Yaje Ga Waɗanda Yadace Ya Isa Garesu, Kuma Jinjina Ga Zababben Kansilanmu Na Tsohon Nguru Da Mataimakansa Bisaga Yadda S**a Zaga Ko'ina S**a isar Da Sako Hannu Da Hannu.

Allah Yasakawa Shugaban Majalisar Dattijai Da Alkhairi,Allah Ya Yawaitamana Irinsu A Wannan Yanki Namu. Allah Yakarbi Ibadunmu.

ASHA RUWA LAFIYA.

Sign
M.I.Z NEW MEDIA TEAM
19/4/2021

SAKON BARKA DA JUMA'A TA FARKO A RAMADAN DAGA ZABABBEN KANSILAN TSOHON NGURU HON MUHAMMAD IBRAHIM ZICO.🙋‍♂️  Zababben Ka...
16/04/2021

SAKON BARKA DA JUMA'A TA FARKO A RAMADAN DAGA ZABABBEN KANSILAN TSOHON NGURU HON MUHAMMAD IBRAHIM ZICO.🙋‍♂️

Zababben Kansilan Tsohon Nguru Kuma Sarkin Yakin Sakataren Gwamnatin Jihar Yobe Alh.Baba Malam Waki MNI.

Yace Yana Yiwa Daukacin Masoya Manzon Allah (s.a.w) Barka Da Riskar juma,a Ta Farko Cikin Wannan Wata Mai Alfarma, Dafatan Allah Yakarbi Ibadunmu Yakuma Yafemana Zunubanmu Ya 'Yanta Wuyayunmu Ga Barin Shiga Wuta, Ameeen Ya Rabbi.🤲

Hon.Yace Yana Addu'a Alfarmar Wannan Watan Allah Ya Zaunar Da Kasarmu Lafiya Da Jiharmu Ta Yobe, Allah Yataimaki Mai Girma Gwamnan Jihar Yobe H-E Hon.Mai Malah Buni. Allah Kuma Ya Karfafi Shuwagabannimu Na Karamar Hukumar Nguru Baki Daya, Allah Yataimaki Jam'iyarmu Ta APC Tundaga Matakin Gunduma Zuwa Matakin Kasa.

16/4/2021
Sing✍️
M.I.Z NEW MEDIA TEAM

Juma,at Mabarak

SAKON BARKA DA JUMA'A..!!!Sakon Barka Da Juma'a Daga Zababben Kansilan Tsohon Nguru  .Mai Girma Zababben Kansilanmu Na T...
12/03/2021

SAKON BARKA DA JUMA'A..!!!

Sakon Barka Da Juma'a Daga Zababben Kansilan Tsohon Nguru .

Mai Girma Zababben Kansilanmu Na Tsohon Nguru Yana Yiwa Daukachin Al'ummar, Tsohon Nguru, Dama Jama'ar Da Jiha Da Kasa Baki Daya Barka Da Zagayowar Wannan Babbar Rana Ta Juma'a Mai Albarka, Yana Addu'ar Allah Ya Amshi Ibadunmu, Allah Ya Zaunar Mana Da Kasarmu Lafiya, Allah Ya Bamu Albarkacin Wanna Babbar Rana Ta Juma'at Mubarak. Ameeeeen.

MIZ NEW MEDIA TEAM
12/3/2021

Congratulations Mustapha Zarma (Baba)For Your Swearing As Supervisor Councilor From Tsohon Nguru Ward.Allah Yasa Agama L...
08/03/2021

Congratulations Mustapha Zarma (Baba)
For Your Swearing As Supervisor Councilor From Tsohon Nguru Ward.

Allah Yasa Agama Lafiya.

 Yau Litinin 8/3/2021 Mai Girma Zababben Shukaban Karamar Hukumar Nguru Hon.Alh Madu Kachallah Ya Shiga Office A Rana Ta...
08/03/2021



Yau Litinin 8/3/2021 Mai Girma Zababben Shukaban Karamar Hukumar Nguru Hon.Alh Madu Kachallah Ya Shiga Office A Rana Ta Farko A Matsayinshin Na Shugaban Karamar Hukuma.

Shugaban Yasamu Rakiyarsa Kansiloli Da Kuma Ma'aikata Na Karamar Hukuma,Dama Sauran Masoya Da Abokan Arziki.

Muna Addu'a Allah Yakama Masa, Yakuma Bashi Ikon Sauke Nauyin Da Yarataya A Wuyansa.

MIZ NEW MEDIA TEAM
8/3/2021

Deputy Speaker ✊
08/03/2021

Deputy Speaker ✊

Address

No. 65 Sheikh Ngibrima Street
Nguru

Telephone

+2348109431909

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad Ibrahim Zico New Media Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muhammad Ibrahim Zico New Media Team:

Videos

Share

Category