AMMAR TECH

AMMAR TECH FOLLOW ME AT TWITTER ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡https://x.com/Ammar2270287120?t=jxzvwus

Subsquid (Zk secure data layer) na wasu Developers daga Switzerland, Airdrop Points dinsu zai 'kare nan da kwana takwas ...
07/05/2024

Subsquid (Zk secure data layer) na wasu Developers daga Switzerland, Airdrop Points dinsu zai 'kare nan da kwana takwas masu zuwa, CORE DAO suna powering ษ—insu tare da Chains fiye da 'dari yanzu haka.
~ Za su bayar da token ษ—insu na SQD daga karshe, amma da farko points za'a tara, idan kana da hali kayi.
Ana bukatan abubuwa kamar haka:

1. Web3 browser kamar Mises, Kiwi ko Chrome.

2. Twitter.
3. Discord.
4. Meta Mask Extension akan browser kenan.

Sai ayi joining, a cike social tasks da suke so.

https://subsquid.deform.cc/subsquidpointsprogramphase1?referral=iEg2KdNRCnV1

17/03/2024

Gem needed at good price

FREE  $GHOST AIRDROP AND NFT WLCLAIM : https://airdrop.ghostgang.fun/airdrop?referral=06776027๐Ÿ’ Connect Twitter๐Ÿ’ Connect W...
16/03/2024

FREE $GHOST AIRDROP AND NFT WL
CLAIM : https://airdrop.ghostgang.fun/airdrop?referral=06776027

๐Ÿ’ Connect Twitter
๐Ÿ’ Connect Wallet
๐Ÿ’ Complete All Task
๐Ÿ’ Reach 1500 points

3% $GHOST token supply to be distributed to users who has at least 1000 points

SOLLONG Testnet.... SOLG...Solana project ne wannan, kuma yana dauke da manyan abubuwa nan gaba, in sha Allah.Abubuwan d...
11/03/2024

SOLLONG Testnet.... SOLG...

Solana project ne wannan, kuma yana dauke da manyan abubuwa nan gaba, in sha Allah.

Abubuwan da ake bukata:

1. Phantom wallet Extension, ko Solflare.

2. Zero fee (0), free.

3. Daily authorization domin tara Points, wadanda za'a zo ayi converting dinsu zuwa SOLG token a lokacin Launching.

Da farko:

1. Za ka dauki wannan link kaje Mises ko Kiwi, kaje Extension na Phantom ko Solflare, kayi pasting.

2. Sai kayi connecting wallet dinka na Phantom ko Solflare.

3. Sai ka saka invitation Code:

7wa49b

4. Zaka ga wajen Authorize, sai ka taba, kayi sign.

Shike nan zasu baka 1,000 points a karon farko.

Kullum zaka shiga ka taba Authorize ka karbi daily points.

SOLG, claim your daily points before time elapses....

Kayi magana abaka link

Videon yadda ake yi yana tafe....

Madallah da wannan mining din maikamada avive da minimum withdraw $40 ne amma yanzu yadawo $25 gaskiya inbaka faraba kaf...
05/03/2024

Madallah da wannan mining din maikamada avive da minimum withdraw $40 ne amma yanzu yadawo $25 gaskiya inbaka faraba kafara tunkan azo lunching kayi babun badilihu kai bada dalaba kai bada coin dinsu ba.

Ammar Haruna
Bin Said

Congratulations Masu Mining ษ—in MetapopA Yanzu Metapop Mining sun rage adadin Usdt da zaka iya Withdrawing daga 30$ zuwa...
24/02/2024

Congratulations Masu Mining ษ—in Metapop

A Yanzu Metapop Mining sun rage adadin Usdt da zaka iya Withdrawing daga 30$ zuwa 11.5$ a yayinda za'a cire 1$ as Gas fee Duka wannan Garabasar bayan kayi KYC ne zaka sameta sannan daga ka tara MPC 500 Zasu Fara baka USDT

Idan Bakayi KYC ba Kaje kayi idan kayi KYC sannan Kana Jiran sai ka kai 30$ kafin kayi Withdrawing to Yanzu abun ya sauya daga 11.5$ zaka iya Withdrawing

Saura awa biyu agama wannan airdrop na pixel Wanda har anyi listing dinsa a binance yanxu yana $0.5 kanayin register zas...
19/02/2024

Saura awa biyu agama wannan airdrop na pixel Wanda har anyi listing dinsa a binance yanxu yana $0.5 kanayin register zasubaka 100 ninayi applying withdraw anagama airdrop din za asakamin a wallet dita kahanzarta kayi register kafin lokaci y kure

https://pixel-drop.in/?ref=5be7514f


สแด€ษดแด€ส€ แด„ส€สแด˜แด›แด

Alhadulillah yaude nayi applying withdrawal a pixel airdrop kuma zasu sakamin coin dina bayan an gama pre sale. Inbakayi...
18/02/2024

Alhadulillah yaude nayi applying withdrawal a pixel airdrop kuma zasu sakamin coin dina bayan an gama pre sale.
Inbakayi ga link kafara https://pixel-drop.in/?ref=896022bc

Allah y sa mudace

To Dan baiwa saran kwana data da yan awanni agama $pixel airdrop in baka yiba karkabari karasashi kamar yadda karasa mav...
17/02/2024

To Dan baiwa saran kwana data da yan awanni agama $pixel airdrop in baka yiba karkabari karasashi kamar yadda karasa mavia kuma yanxu anyi listing dinsa a binance kawai.

Link : https://pixel-drop.in/?ref=896022bc

Allah yasa mudace

Sanarwa Sanarwa Yan Baiwa yan fafutukaIdan kasan kayi NIBI AIRDROP toh ka sani sai kanada Followers 50 a TWITTER kafin z...
16/02/2024

Sanarwa Sanarwa Yan Baiwa yan fafutuka
Idan kasan kayi NIBI AIRDROP toh ka sani sai kanada Followers 50 a TWITTER kafin zaka samu coins da zasu raba....
kafin suyi snapshot kayi kokari ka samu followers guda 50, YA KAMATA KOWA YA AJIYE USERNAME NASA AYI FOLLOWING DIN JUNA DOMIN KOWA YA SAMU WANNAN AIRDROP DIN, KADA MUMA JUNAN MU BAKIN CIKI....... FOLLOW ME AND I FOLLOW YOU BACK

Super fan airdrop sun sakeyin magana akan lokacin da za ayi claiming din point din wanda s**ace karfe 7pm UTC. Allah y s...
14/02/2024

Super fan airdrop sun sakeyin magana akan lokacin da za ayi claiming din point din wanda s**ace karfe 7pm UTC.

Allah y sa mudace.

To dan baiwa ga wani sabon airdrop kayi participating da wuri kazama a top waitlist yadda in antashi yin claim zakasamu ...
13/02/2024

To dan baiwa ga wani sabon airdrop kayi participating da wuri kazama a top waitlist yadda in antashi yin claim zakasamu alkairi.

Link : https://swee.ps/cKAIbq_zpdpqd

Allah y sa mudace


Ammar Haruna
Bin Said

Posting din da super fan airdrop sukeyi a shafinsu na twitter /X shine yake karamin kwarin gwiwa akan airdrop suna magan...
13/02/2024

Posting din da super fan airdrop sukeyi a shafinsu na twitter /X shine yake karamin kwarin gwiwa akan airdrop suna magana akan raba coin din da zasuyi gobe adadin point din dakatara za ayi converting zuwa fan airdrop.

Idan baka faraba saura kwana daya kacal arabawa kowa kahanzarta kafara.

Link : https://superfans.tech?ref=i2iOXIuakC

Allah y sa mudace


AMMAR TECH

Karku manta kuje muyi active din mining dinku na EMBER FUND saboda kasamu kakai minimum withdraw a wannan watan.
13/02/2024

Karku manta kuje muyi active din mining dinku na EMBER FUND saboda kasamu kakai minimum withdraw a wannan watan.

Idan baka hanzartaba zaka rasa wannan airdrop din kamar yadda karasa $Jupiter
11/02/2024

Idan baka hanzartaba zaka rasa wannan airdrop din kamar yadda karasa $Jupiter

Ga wani airdrop wanda zasugama nanda kwana uku wato 14,February sunyi fort airdrop kuma wadanda s**ayi sunsamu alkairi y...
11/02/2024

Ga wani airdrop wanda zasugama nanda kwana uku wato 14,February sunyi fort airdrop kuma wadanda s**ayi sunsamu alkairi yanzu sunayin second airdrop ne kuma zasugama nanda kwana uku kawai kayi register kabari harzuwa lokacin dazasu gama.

Refferal code : 2ItS9Q

Link : airdrop.gomble.io/twitter/airdroโ€ฆ

Allah y sa mudace

Point dina na super fan airdrop saikaruwa yake kawai register zakayi saika yi wasu ayyuka saura kwana uku agama kada wan...
11/02/2024

Point dina na super fan airdrop saikaruwa yake kawai register zakayi saika yi wasu ayyuka saura kwana uku agama kada wannan damar ta wuce kamar yadda airdrop din Mavis ya wuceka

Link : https://superfans.tech?ref=i2iOXIuakC

Allah y bamu sa a

AZ COINER sunce sunkusa suyi main net akan network din arbitrum one
09/02/2024

AZ COINER sunce sunkusa suyi main net akan network din arbitrum one

SUPERFANS AIRDROP....Saura kwana shida a kammala airdrop dinsu, yanzu haka ana hada hadar Tokens dinsu a kasuwar Raydium...
09/02/2024

SUPERFANS AIRDROP....

Saura kwana shida a kammala airdrop dinsu, yanzu haka ana hada hadar Tokens dinsu a kasuwar Raydium inda Solana daya yake samar da Fan Token dubu biyar da ษ—oriya kadan...

Points ake tarawa a Airdrop da akeyi yanzu haka wanda zasuyi converting din points zuwa Fan Token bayan kammala Airdrop nan da kwana shida...

Bai kamata ayi sanya ba..

SuperFans Confirmed Airdrop

Sun Gina Project Dinsu Akan $SOLANA Blockchain A Yanxu Haka Ana Ta Faman Yin Participating Domin Samun POINTS Wanda Za,ayi Converting Dinsa Zuwa $FAN Token.

Ga LINK ๐Ÿ‘‡
https://superfans.tech?ref=i2iOXIuakC

Abinda Zakayi Shine๐Ÿ‘‡

๐Ÿ’Ž Connect Twitter Account
๐Ÿ’Ž Telegram baya wucewa ba dole bane. Iya Twitter da discord ya isa.
๐Ÿ’Ž Connect Discord
Idan bakada phantom wallet Wacca zakayi connecting ka a play store dakkota kayi register

Kada ayi sanya...

ALHAMDULILLAH ๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰Dan baiwa yayi withdraw dinshi nabiyu wannan update din wanda akeyin withdraw duk wata Karkabari wannan ...
07/02/2024

ALHAMDULILLAH ๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰

Dan baiwa yayi withdraw dinshi nabiyu wannan update din wanda akeyin withdraw duk wata Karkabari wannan update yahuce bakaci gajiyarsaba kasamu ko $10 Kanayin withdraw duk wata

Join Ember with my referral link and we'll both earn Bitcoin daily!
Referral Code: MNGUFMMGPYJ
https://emberfund.onelink.me/ljTI/bce33290/?mining_referrer_id=MNGUFMMGPYJ

Refferal code : MNGUFMMGPYJ


Ammar Haruna

*SANARWA*๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰*SANARWA*๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰*Ga wani Sabon mining mai Kyau mai potential Wanda yanzu yafito da zafinsa mai suna*๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡       ...
05/02/2024

*SANARWA*๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰
*SANARWA*๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰

*Ga wani Sabon mining mai Kyau mai potential Wanda yanzu yafito da zafinsa mai suna*
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
*(Bgold Network)*โ›๏ธ
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://bgoldnetwork.page.link/x5EA

*Referral Code*
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
BGAMMAR12229

Karka kayi wasa da wannan solana airdrop din..Zasu raba daloli masu yawa. Kawai abinda zakayiZakayi follow twitter nasuK...
05/02/2024

Karka kayi wasa da wannan solana airdrop din..

Zasu raba daloli masu yawa.
Kawai abinda zakayi
Zakayi follow twitter nasu
Kayi join telegram nasu
Kayi join discode
Shiknnan
Sai kasa solana wallet naka

Link : https://kndonsol.com/ref/z4mcgywbTp

01/02/2024

Ina siyan GEM na project din Athena in kanadashi kayi magana abaka kudinsa.
Wanda bai faraba ba kuma ga refferal code
256fa33686

Sabon airdrop $3hub airdrop Kanayin register zasubaka $3hub 5000 wanda za ayi converting din dinsa zuwa $HUB token nan b...
01/02/2024

Sabon airdrop $3hub airdrop

Kanayin register zasubaka $3hub 5000 wanda za ayi converting din dinsa zuwa $HUB token nan bada dadewaba.

https://3hub.io/invitation/P8X3Y

- zakayi connecting din wallet dinka trust wallet \ metamask

- zakayi connecting din tweeter dinka \ X

- Refferal code = P8X3Y

- zakana karba point dari kullum

- zakayi verify din discord dinka ( optional)

- Done

Allah y bamu sa a

CIKAKKEN BAYANI YADDA ATHENE ZASU RABA TOKEN NASU KO WANI WATADa farko Kai Mai karatu ka sani Athene project ne Mai girm...
29/01/2024

CIKAKKEN BAYANI YADDA ATHENE ZASU RABA TOKEN NASU KO WANI WATA

Da farko Kai Mai karatu ka sani Athene project ne Mai girman potential Kuma suna da ilimin tattalin arziki sosai

๐Ÿ“Œ Tsarin mining na Athene Network ya Sha ban ban da duk wani mining da kayi a baya. sunzo da sabon tsari ne.

๐Ÿ“Œ Kowani wata ATH da zaka samu raguwa zairikayi wadda hakan abin Farin ciki ne a wani babin Domin hakan zai sa ATH yayi daraja kullum.

๐Ÿ“Œ Za'ayi listing din ATH a Binance da OKX a watan 6 2024 in Sha Allah

TSARIN MINING NA ATHENE NETWORK
Duk wani Mining da kayi abaya Tarawa kawai kowa yakeyi Kuma duk abinda ka samu shine za'a baka Amma Athene Network nasu ba Haka bane. Sun Riga sun kayyade yawan ATH da za'ayi Mining Baki daya da Kuma abinda zasu bayar ko wani wata.

Wannan yasa abinda aka baka last month Bai Zama Dole ka samu Koda rabinsa ba next month Domin yawan karuwan miners, raguwar abinda zaka samu domin zaku raba abinda aka ware na watanne babu Kari. Mining din yafi K**a da na Satoshi. The more the miners, the less you get.

ABINDA ZA'A RABA KOWANI WATA HAR SAWON SHEKARA 2
Athene Network Team sun ware 526.5 million ATH Domin Mining (Mai karatu ka fahimci daraja da ATH zaiyi daga wannan mining supply din) sannan sun raba shi phase by phase. Wato phase 1-2-3-4. Kowani phase watanni 6 ne.

๐Ÿ“Œ Watanni shidan farko 50 million ne kacal ko wani wata

๐Ÿ“Œ Watanni shida na biyu 25.5 million ne ko wani wata

๐Ÿ“Œ Watanni shida na uku 12.5 million ne ko wani wata

๐Ÿ“Œ Watanni shida na Hudu 6.25 ne kowani wata

Mai karatu anan zaka gane Ashe wadda yake da GEM 1000 Kuma ya samu ATH 600 last month zayyi wuya ya sake samun Haka a watannan Domin miners sun karu sun ninninka. Watan 12 iya GEM miliyan 50 akayi Mining Amma watannan anyi Mining GEM miliyan 700 sai kayi da gaske ka samu ATH 100 da GEM 1000

YADDA AKE LISSAFIN RABA ATH
K**ar yadda nace a sama ko wani wata a watanni shida na farkon, ko wani wata 50 million ATH za'a raba. Toh ga formula da s**a bayar yadda s**a raba watan da ta wuce

Address

Nasarawa
Nassarawa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AMMAR TECH posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share