๐‘ช๐™ž๐’Œ๐™ž ๐˜ฟ๐’‚ ๐‘ฎ๐™–๐’”๐™ ๐’Š๐™ฎ๐’‚ ๐‘ณ๐™–๐’ƒ๐™–๐’“๐™–๐’Š

  • Home
  • Nigeria
  • Nasarawa
  • ๐‘ช๐™ž๐’Œ๐™ž ๐˜ฟ๐’‚ ๐‘ฎ๐™–๐’”๐™ ๐’Š๐™ฎ๐’‚ ๐‘ณ๐™–๐’ƒ๐™–๐’“๐™–๐’Š

๐‘ช๐™ž๐’Œ๐™ž ๐˜ฟ๐’‚ ๐‘ฎ๐™–๐’”๐™ ๐’Š๐™ฎ๐’‚ ๐‘ณ๐™–๐’ƒ๐™–๐’“๐™–๐’Š Ciki da Gaskiya Labarai kamfani wande ke kawo muku ingantattun labarai, rahotanni a tafin hannunku

OFFICE OF THE SPECIAL ASSISTANT ON STUDENT AFFAIRS TO THE EXACUTIVE GOVERNOR OF BAUCHI STATE;*PRESS RELEASE*Section 39 o...
01/08/2024

OFFICE OF THE SPECIAL ASSISTANT ON STUDENT AFFAIRS TO THE EXACUTIVE GOVERNOR OF BAUCHI STATE;

*PRESS RELEASE*

Section 39 of the Constitution of the Federal Republic of Nigeria 1999 as amended states that Every person shall be entitled to freedom of expression, including freedom to hold opinions and to receive and impart ideas and information without interference, and Section 40 provides that Every person shall be entitled to assemble freely and associate with other persons, and he may form or belong to any political party, trade union, or any other association for the protection of his interests. Even though Section 45 of the same constitution provides for the limitations of the aforementioned rights in certain circumstances.

In light of the above, we encourage Bauchi State students to stay calm and focus on their studies while avoiding the END BAD GOVERNANCE PROTEST scheduled for Thursday, 1st, 2024, as hoodlums plan to hijack the protest once it starts, leading to a breakdown of law and order.

The State Government and Security Agencies have made arrangements to safeguard all students on campuses throughout the protest days.

Accept the assurance of our best regards.

Sign,

*COMR. HAMZA MOHAMMED MAIKUDI*
S. A Students Affairs to the Executive Governor of Bauchi State.

OFFICE OF THE SPECIAL ASSISTANT ON STUDENT AFFAIRS TO HIS EXCELLENCE EXACUTIVE GOVERNOR OF BAUCHI STATE;Yesterday on off...
24/02/2024

OFFICE OF THE SPECIAL ASSISTANT ON STUDENT AFFAIRS TO HIS EXCELLENCE EXACUTIVE GOVERNOR OF BAUCHI STATE;

Yesterday on official courtesy visit to the Provost College of Nursing ATBUTH together with the NUBASS national president and we discuss an important issue regarding the indigenous health Student in the school.

MATASA SUN SAKE SAMU BABBAR DAMA A GWAMNATIN JAHAR BAUCHIMaigirma Gwamnan Jahar Bauchi Sen Bala Abdulkadir Mohammed ya N...
23/02/2024

MATASA SUN SAKE SAMU BABBAR DAMA A GWAMNATIN JAHAR BAUCHI

Maigirma Gwamnan Jahar Bauchi Sen Bala Abdulkadir Mohammed ya Nada Dr Farouk Mustapha katagum (Kauran Galadiman Katagum) Matsayin Mai Babban Talafa Masa na Musanman A Turance (Senior Special Assistant on Multilateral Coordination)

A Cikin Yanayin Tafiyar da jama'a,
Zaษ“en ฦ™wararrun Mutane Don riฦ™e Manyan Mukamai Na Da Mahimmanci. A kwakwa Nan Ne Gwamna Bala Mohammed, Gwamnan Jihar Bauchi,
Ya Yanke Wani Hukunchi Abin Yabawa da Nadi
Dr Katagum, kwararre mai fasaha daga Karamar Hukumar Zaki dake jahar Bauchi.

Dr Farouk Mustapha Katagum Asalin Tarihin sa ya samo Asali ne Daga Yakin Bauchi ta Arewa a Karamar Hukumar Zaki. Marigayi kakansa Malam Hamid Katagum shahararren malamin Addinin Musulunchi ne, Yayin da mahaifinsa Marigayi Alhaji. Mustapha Hamid Katagum ya kasance jigo a Cikin Alโ€™umma Tsohon Babban Sakataren Gwamnatin Jihar Bauchi a turance (Permanent Secretary).

Dr Farouk Mustapha Katagum ya fara Tattakin Neman ilimi a Bauchi, Amana international Primary School Bauchi. Daga baya, A Tsawon Tafiyar karatunsa, Dr Farouk ya Halarci Makarantu Daban-daban, Kwalejin Baitul Hikimah Bauchi. Ya Chi Gaba da Samun Digiri na farko (Bsc international Relations & Diplomacy) a Jami'ar Base Abuja da Digiri na Biyu MSC Intelligence and Global Security daga Jami'ar Base Abuja, Sannan ya yi Digirin Digirgir na PhD International Relation & Diplomacy Base University Abuja.

Bugu da kari, Dr Farouk katagum Mukaminsa ya ba da Misali mai Kyau ga Matasan jihar Bauchi, inda ya Nuna Chewa Aiki Tukuru, Sadaukarwa, da kwarewa ana gane su Tare da ba su damar yin Hidima da bayar da Gudumowa mai ma'ana Ga Al'ummarsu.

Muna Addu'a da Da fatan alkhairi wa Dr Farouk Mustapha katagum Allah ya bashi nasaran Dauke nayin da Allah ya Daura masa.

Allah ya taimaki Karsamu Najeriya
Allah ya taimaki Jahar Bauchi da Gwamnatin Jahar Bauchi.

Daga kungiyar Zaki Local Government PDP Youths Forum.

01/01/2024

Ciki da Gaskiya Labarai kamfani wande ke kawo muku ingantattun labarai, rahotanni a tafin hannunku

Address

Illeh Shopping Complex, CBN Rounabout
Nasarawa
740281

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ๐‘ช๐™ž๐’Œ๐™ž ๐˜ฟ๐’‚ ๐‘ฎ๐™–๐’”๐™ ๐’Š๐™ฎ๐’‚ ๐‘ณ๐™–๐’ƒ๐™–๐’“๐™–๐’Š posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share