Jibwis nhqs Jos Nasarawa Eggon

Jibwis nhqs Jos Nasarawa Eggon History
(1)

16/03/2024

Tafsir day 6 JIBWIS NHQS JOS NASARAWA EGGON LGC

Day 5 of Ramadan 1445๐—ง๐—ฎ๐—ณ๐˜€๐—ถ๐—ฟ ๐—ป๐—ฎ ฦ˜๐˜‚๐—ป๐—ด๐—ถ๐˜†๐—ฎ๐—ฟ ๐—๐—ฎ๐—บ๐—ฎ'๐—ฎ๐˜๐˜‚ ๐—œ๐˜‡๐—ฎ๐—น๐—ฎ๐˜๐—ถ๐—น ๐—•๐—ถ๐—ฑ'๐—ฎ๐—ต ๐—ช๐—ฎ'๐—ถ๐—ธ๐—ฎ๐—บ๐—ฎ๐˜๐—ถ๐˜€ ๐—ฆ๐˜‚๐—ป๐—ป๐—ฎ๐—ต ๐—ก๐—›๐—ค ๐—๐—ข๐—ฆ, ๐—ฅ๐—ฒ๐˜€๐—ต๐—ฒ๐—ป Nasarawa Eggon LGC.W...
15/03/2024

Day 5 of Ramadan 1445
๐—ง๐—ฎ๐—ณ๐˜€๐—ถ๐—ฟ ๐—ป๐—ฎ ฦ˜๐˜‚๐—ป๐—ด๐—ถ๐˜†๐—ฎ๐—ฟ ๐—๐—ฎ๐—บ๐—ฎ'๐—ฎ๐˜๐˜‚ ๐—œ๐˜‡๐—ฎ๐—น๐—ฎ๐˜๐—ถ๐—น ๐—•๐—ถ๐—ฑ'๐—ฎ๐—ต ๐—ช๐—ฎ'๐—ถ๐—ธ๐—ฎ๐—บ๐—ฎ๐˜๐—ถ๐˜€ ๐—ฆ๐˜‚๐—ป๐—ป๐—ฎ๐—ต ๐—ก๐—›๐—ค ๐—๐—ข๐—ฆ, ๐—ฅ๐—ฒ๐˜€๐—ต๐—ฒ๐—ป Nasarawa Eggon LGC.

Wanda Wakilin Shugaban malamai ta Jihar Nasarawa yake gabatarwa;
Ustaz Abdulhamid Iliyasu Secretary Majalisar malamai na jihar Nasarawa tare da Hafeez Abdulmalik Y Marafa
A Ranar Juma'a 05-09-1445 = 15-03-2024, Central Masjid Ungwar Moyi a Garin Nasarawa Eggon LGC

JIBWIS NHQS JOS NASARAWA EGGON SOCIAL MEDIA

15/03/2024
01/12/2023

ASSALAMU ALAIKUM.DAN UWA
dan Allah ka amsa mun Wannan tambaya idan ka Samu hali, tambayar itace "Mutum ne ya wayi gari lokacin sallar Asuba cikin Janaba, kuma bazai iya yin wanka ba saboda tsananin sanyi, to yaya zai yi da sallah, zai bar sallar ne har sai lokacin da yayi wanka ko kuma zai yi sallar a haka Janaba na tare dashi??"
Wannan itace tambayar da wani ya turo min ta inbox anan Facebook jiya da dare, na bashi amsa, amma kasancewar naga tana da fa'ida sosai nace zan yi posting din amsar in Public wataqila wani wanda bai sani ba zai karu da amsar.
"Wa-salam dan uwa (........) abu na farko shine Sallah akan lokaci shine babban abinda Allah yafi kauna yafi so yaga bawan sa yayi haka Manzon Allah ya fada, sannan amsar wannan tambaya babu wani sabani mai tsanani a tsakanin Malamai cewa dole musulmi yayi Sallah akan lokaci kafin lokacin ya fita, duk halin da ya Samu kansa bazai jinkirta Sallah ba, acikin Littafin" Fatawas Salah" na Ibnu Taimiya (Qaddasallahu Ruhahu) amin, yace "Malamai irin su Imamu Malik sun tafi akan cewa idan Mutum ya wayi gari da Janaba ko macen da jinin ta ya dauke kafin sallar Asuba amma baza su iya amfani da ruwa ba saboda sanyi ko rashin lafiya, abinda mutum zai yi shine Taimama, sai yayi Sallah akan lokacin, haramun ne mutum ya jinkirta Sallah yace har sai ya duma ruwa a halin rana zata fito ko kuma lokacin sallar zai fita, yin haka yana daga cikin Kaba'irai (Manyan laifuka) inji Sayyidina Umar, sannan idan kayi Taimama sai ka tafi masallaci kayi sallah, daga baya idan ka Samu ruwa kayi wanka baza ka mai maita sallar ba, wacce kayi da Taimama ta isar maka, amma ka tabbatar kafin Azahar ka nemi ruwa kayi wanka idan har ruwan zai Samu kuma zaka iya amfani dashi.
Ya halatta mutum ya jinkirta sallar a jam'i domin ya duma ruwa matukan lokacin sallar bazai fita ba, amma idan zai fita to dole mutum ya bar wankan yayi Taimama, duk wata sallah dole ne mutum yayi ta a lokacin ta aduk halin da ya Samu kan sa aciki ko da wanka ko babu, allahu a.alam

28/11/2023

Good advice from Dahiru Mangal
Dear jobless,

Sell that your iPhone, buy a moniepoint POS at 23k, invest the remaining in a shop to shop, office to office cash transaction in a market within your locality or have a stand of umbrella in your area.

In no distant time, you'll buy another phone from the profit made and be financially independent. Gone are the days you'll keep waiting for salary work while you could provide salary for yourself.

AlhamdulilLaah.Kai tsaye daga farfajiyar dakin taro na MULTIPURPOSE HALL dake kofar Wunti, Bauchi.Jami'an tsaro na yan s...
25/11/2023

AlhamdulilLaah.
Kai tsaye daga farfajiyar dakin taro na MULTIPURPOSE HALL dake kofar Wunti, Bauchi.
Jami'an tsaro na yan sanda(POLICE) da Civil Defense(NSCDC) da hukumar DSS duk sun hallara domin tabbatar tsaro a wannan waje.
Masha ALLAH.

24/11/2023

Mathematics questions, If C is found in CBN, PHCN,NPC, NDDC, NYC, NCDC, EFCC, NNPC & APC. Then what is C ?

24/11/2023

BismillahiR RahmaniR Rahiym

KA GODE WA ALLAH

Kayi ฦ™oฦ™ari kaga kun rabu da kowa lafiya, kar ka yaudari wani ko ka ha'ince shi b***e yace yabar ka da ALLAH

Ka yarda ALLAH ne mai baka, tarin ni'imomin da kake gadara dashi ka yarda shi yayi maka

Ka gode masa a lokacin da yayi maka kyauta
Ka gode masa a LOKACIN da ya karbi kyautar sa da yayi maka

Kayarda hikimar ALLAH ta zarce dukkan yanda zaka kwatanta shi dashi, a lokacin da ya baka abu akwai hikima a ciki

Idan ya karbi abunda ya baka nan ma wata hikima ce, ka kadaita shi da bauta kar ka yarda ka jingina wani abu da ka rasa ga wani, ka sani Babu mai bayar wa se shi babu kuma mai hanawa face shi kadai

ALLAH mungode Maka akan abunda muka samu da abunda muka rasa
ุงู„ุญู…ุฏ ู„ู„ู‡ ุนู„ู‰ ูƒู„ ุญุงู„

19/11/2023

Malam Dalhat Lagos yace a akidar sa babu zagi Sabo da ba a Koya masa zagi ba kuma Bai Karan ta zagi ba kai Kuma Mai zagin Malami kuma wai kana kare Malam Dalha Ina ka Ina ka samo zagi.

25/07/2023

Ayyuka 22 da zuku iya Yi daga gidah๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

5k
21/06/2023

5k

Assalamun Alaikum.A matsayi na  na ๐Ÿ‘‰ ( Professional SmartPhones Technician ) a nan Najeriya ina baku wannan shawara akan...
16/05/2023

Assalamun Alaikum.

A matsayi na na ๐Ÿ‘‰ ( Professional SmartPhones Technician ) a nan Najeriya ina baku wannan shawara akan ( Data security )

Ana yawan samun problems na satar kudaden Mutane daga banks din su da kuma yawan hacking din SocialMedia accounts na mutane, Musamman Mutanen Arewacin Najeriya.

Wannan shawarar tawa zata taimaka sosai wurin magance wannan matsala din inshaaAllah.

( Secure Your Data )

Ina baku shawara da kuyi kokarin tabbatar kunyi register din layin ku da kuke aiki dashi accordingly.

Sai Kuma,

Kuyi kokari ku tabbata kunyi settings din ( PUK Password ) Ga layin ku.

Saka wannan Password din yanada muhimmanci sosai domin kuwa koda 6arayi ko wasu miyagun mutane sun sace maka phone ko ta shiga hannun Su, to wallahi ba yanda zasuyi su iya amfani da layin ka.

NCC ta kawo tsari yanda ba wanda zai iya yin ( sim swap ) na layin ka sai kai Musamman, I dan kayi register din layin accordingly.
Don haka ba wanda zai iya accessing na ( Bank Data ) din ka ko ( SocialMedia Data ) din ka.

Don haka,

Wannan zai hana suyi maka satar kuddi daga banki ko kuma su sace maka SocialMedia account dinka ta hanyar yin ( forgot password )

( PUK ) is the most important options that we're not using this years. Don ALLAH A kula kuma a kiyaye.

Bugu da kari,

Mutane da yawa suna gangancin saka ( ATM card ) din su tare da phones din su a wuri daya. Wannan ganganci sosai.

Duk lokacin da wayar ka ta fadi ko aka sace ta zaiyi wuya ba'a kwashe maka dukkan kuddin ka ba dake bank din ka.

Amma tabbas duk wanda yabi wannan shawarar , in-shaa-ALLAH bazai samu matsala ba.

ALLAH yasa a dace Amin๐Ÿ™

Tags And Share to your loved friends and families.

14/05/2023

Masu Bukatar Aiki A .

Ga wani portal da ake samun aiki a .

Zaka iya yin Komai da kanka.

I dan ka samu aikin sune zasu turo maka invitation da zakaje da ita domain samun .

Ayi kokari A rika Shiga ana dubawa.

ALLAH yasa a dace Amin๐Ÿ‘‡

14/05/2023
10/05/2023

Global Schools Advocates Program 2023 for Educators worldwide

Link๐Ÿ‘‡

10/05/2023

17 Hot Jobs for Young Professionals Worldwide โ€“ May 9, 2023

Link๐Ÿ‘‡

In regard to NITDA AI DEVELOPER.... Read๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡The National Information Technology Development Agency (NITDA) throug...
10/05/2023

In regard to NITDA AI DEVELOPER.... Read๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
The National Information Technology Development Agency (NITDA) through its subsidiary, the National Center for Artificial Intelligence & Robotics (NCAIR) is calling for applications to participate in the March Cohort of the NITDA AI Developers Group Training program.

NITDA AI Developer Training is a Monthly long free intensive training program at NCAIR, in Wuye District Abuja. The training is part of NITDA's project of training one million developers in Nigeria. The trainees will go through a series of coaching, and lectures to develop programming skills in Artificial Intelligence and Machine Learning.

The 2 batch in the 2023 Training program has two tracks, one for Beginners and Intermediary level.
WHO CAN APPLY?
- Nigerian Youth residing or has accommodation in the FCT, including NYSC Corps Members, Secondary School Students & Undergrads who are on holiday, Graduates, and any other individual that wishes to acquire Tech-skills.
- Participants must be at least 15 years old.
- Kindly note that the training will take place physically in Abuja.

Please visit the link below
Beginnerโ€™s level: https://bit.ly/3SvJ2Zy

Intermediary level: https://bit.ly/3Szm17R

Digital Skills: Adding One Million Developers Across the Nation. NITDA through its subsidiary NCAIR is embarking on a 24/7 approach to building talent through the Learn, Teach and Earn initiative. This is an avenue for training developers with relevant skills for the 4th industrial Revolution (4iR)....

10/05/2023

Teaching Jobs Opportunities In Gwarinpa, Abuja.

Comments Sections For The Jobs Descriptions And Applications Procedures๐Ÿ‘‡

10/05/2023

Ina Matasa Masu Bukatar Opportunities ?

NITDA, Abuja.

Sun fitar da wani babban opportunity da zai taimaki Matasa sosai๐Ÿ‘‡

Wannan undergraduate scholarship har mutane 100 zaa ba
09/05/2023

Wannan undergraduate scholarship har mutane 100 zaa ba

09/05/2023

AIKIN NON GOVERNMENTAL ORGANIZATION.
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Access Google Forms with a personal Google account or Google Workspace account (for business use).

09/05/2023

Bashar Haruna Gulumbe

Idriss Adam G Sura

Abลซ Bakr Algebra

Moustapha Binta

Opportunities for Scholars

International Scholarships

Unilever Careers

Scholarship Corners

Prince Amaechi

JOB VACANCIES

UNICEF

Jobberman Nigeria

UN Jobs and Careers

Opportunities Hub

09/05/2023

Masu Bukatar Tallafin Karatu Kyauta.

Ga Scholarship Opportunity Daga

Comments Sections๐Ÿ‘‡

Address

Opp. Student's Village Bus-stop Nasarawa
Nasarawa
0363

Opening Hours

Monday 07:00 - 20:30
Tuesday 07:00 - 20:30
Wednesday 07:00 - 20:30
Thursday 07:00 - 20:30
Friday 07:00 - 20:30
Saturday 07:00 - 20:30
Sunday 07:00 - 20:30

Telephone

+2348169395862

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis nhqs Jos Nasarawa Eggon posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jibwis nhqs Jos Nasarawa Eggon:

Videos

Share


Other Digital creator in Nasarawa

Show All

You may also like