PAKKA FM Radio

PAKKA FM Radio Latest News and Updates

Wani mutumin kasar Ghana mai suna Wilson Gbli Nartey daga Ningo ya more rayuwarsa tsaf inda ya mutu yana da shekaru 103 ...
05/10/2022

Wani mutumin kasar Ghana mai suna Wilson Gbli Nartey daga Ningo ya more rayuwarsa tsaf inda ya mutu yana da shekaru 103 a duniya.

A cewar rahotanni, mutumin ya auri mata 20 da yara fiye da 110 kuma yana daukar dawainiyarsu su dukka.

An yi jana'aizar wani mutumin kasar Ghana mai suna Wilson Gbli Nartey, wanda ya auri mata 20 tare da haihuwar yara fiye da 100 shekaru uku bayan mutuwarsa.

Uwargidar shugaban kasa ta bayyana yadda tayi jinyar mijinta shugaba Buhari tun tana yar shekara 19 Aisha Buhari ta cacc...
05/10/2022

Uwargidar shugaban kasa ta bayyana yadda tayi jinyar mijinta shugaba Buhari tun tana yar shekara 19

Aisha Buhari ta caccaki yan siyasan da ke nuna fushinsu kawai don sun fadi zaben fidda gwani

Uwargidar shugaban kasa, Hajiya Aisha Buhari, a jiya ta bayyana cewa mijinta ya yi fama da ciwon Post Traumatic Stress Disorder (PTSD) na tsawon shekaru da dama

Wani hazikin dan achaba ya nuna cewa mutum na iya cimma abubuwa da dama a rayuwa a kowani irin bangare na kasuwancinsa.M...
05/10/2022

Wani hazikin dan achaba ya nuna cewa mutum na iya cimma abubuwa da dama a rayuwa a kowani irin bangare na kasuwancinsa.

Mutumin mai suna Kahii Cucu ya wallafa hoton wani hadadden gida da ya ginawa kansa da wacce za ta zama abokiyar rayuwarsa a gaba.

Idan Allah ya sanyawa kasuwancin mutum albarka, zai cimma nasarori da dama a rayuwa duk kankantar sana'ar. Wani dan achaba ya baje hoton gidan ya kerawa kansa.

Allah ya yi wa jarumin Kannywood, Umar Malumfashi, wanda aka fi sani da Yakubu Kafi Gwamna a Shirin Kwana Casa'in rasuwa...
27/09/2022

Allah ya yi wa jarumin Kannywood, Umar Malumfashi, wanda aka fi sani da Yakubu Kafi Gwamna a Shirin Kwana Casa'in rasuwa.

Marigayin ya rasu ne bayan magriba yau Talata a wani Asibiti a Kano, za'a gudanar da Jana'izarsa a Gidansa dake Hotoro gobe da safe.

Rahotanni daga jihar Kano sun tabbatar da cewa fitaccen jarumin masan'antar sgirya fina-finan Hausa, Umar Malumfashi, watau Kafi Gwamna na Kwana Casa'in ya rasu

DA DUMI DUMIN TA:Babban Kotun Jihar Adamawa ta Dakatar da Gwamnatin Jihar Adamawa daga kara Kudin Haraji sama da Dari Bi...
24/09/2022

DA DUMI DUMIN TA:
Babban Kotun Jihar Adamawa ta Dakatar da Gwamnatin Jihar Adamawa daga kara Kudin Haraji sama da Dari Biyar N500.

Kotun wanda Kungiyar Masu Dillacin Dabbobi s**a shigar da Karar Gwamnatin Jihar Adamawa, Antoni Jenar na Jihar da Hukumar Shigar da Kudin (Haraji) na Jihar Adamawa da kuma Komishinan Yan Sanda da Baban Jami'i tsaro na Civil Defense na Jihar Adamawa a gaban kutun.

Kotun ta Umarci Gwamnatin Jihar Adamawa data Dakatar da Karban Kudin Haraji sama da naira 500 nan take ba tare da wata wata ba.

Gwamnan jihar Benue ya bayyana irin yadda ayyukan ta'addanci s**a kai ga rasha mutanen jiharsa sama da 5000.A kasa da sh...
22/09/2022

Gwamnan jihar Benue ya bayyana irin yadda ayyukan ta'addanci s**a kai ga rasha mutanen jiharsa sama da 5000.

A kasa da shekaru 11, gwamnan ya ce an kai hare-hare sama da 200, kuma mutane sama da 5000 ne s**a mutu.

A hare-hare kusan 200 da aka kai jihar Benue, akalla mutane 5000 ne s**a rasa rayukansu ta sanadiyyar barnar tsageru cikin shekaru 11, Daily Trust ta ruwaito.

Wani rahoto yace Bello Turji da wani hatsabibin ɗan bindiga, Ɗan Bokolo, sun kaure da azababben yaƙi kan wani hari da ak...
22/09/2022

Wani rahoto yace Bello Turji da wani hatsabibin ɗan bindiga, Ɗan Bokolo, sun kaure da azababben yaƙi kan wani hari da aka kashe bayin Allah a yankin Shinkafi.

Wata majiya tace Tawagar Turji bata ji daɗin munanan hare-haren da aka kaiwa mutane ba, bisa haka ya yanke yaƙar Ɗan Bokolo. Sojoji sun zafafa luguden wuta kan yan ta'addan.

Wasu bayanai daga yankin karamar hukumar Shinkafi ta Zamfara sun nuja cewa tawagar Bello Turji ta fara yaƙar wani hatsabibin ɗan ta'adda kan kashe bayin Allah.

Wata kotu a Jihar Legas ta yanke wa wani fasto hukuncin daurin gidan yari saboda bada cek na bogi.Faston ya bada cek din...
22/09/2022

Wata kotu a Jihar Legas ta yanke wa wani fasto hukuncin daurin gidan yari saboda bada cek na bogi.

Faston ya bada cek din ga wani abokin huldarsa duk da cewa ya san babu kudi a cikin asusun bankinsa.

Kotun laifuka na musamman a Ikeja a ranar Laraba ta yanke wa wani Ayodeji Oluokun, mataimakin fasto a cocin Redeemed Christian Church of God (RCCG), a Victoria

Sufeta Janar na yan sandan ƙasar nan, IGP Usman Alƙali Baba, ya shiga ganawa da manyan jami'an hukumar yan sanda na faɗi...
22/09/2022

Sufeta Janar na yan sandan ƙasar nan, IGP Usman Alƙali Baba, ya shiga ganawa da manyan jami'an hukumar yan sanda na faɗin Najeriya.

Bayanai sun nuna cewa zasu tattauna kan zaɓen 2023, da kuma karuwar cin mutuncin 'yan sanda a bakin aiki da sauran batutuwa.

Shugaban rundunar 'yan sanda na ƙasa, IGP Usman Alƙali Baba, ya gana da AIGs, DIGs da kwamishinonin 'yan sanda na jihohi 36 da birnin tarayya Abuja kan batutuwa

Sojojin Najeriya sun yi nasarar ragargazar wasu 'yan ta'addan Boko Haram a wani kazamin harin da s**a kai a jihar Borno....
22/09/2022

Sojojin Najeriya sun yi nasarar ragargazar wasu 'yan ta'addan Boko Haram a wani kazamin harin da s**a kai a jihar Borno.

A harbe-harben da aka yi dasu, an hallaka 'yan ta'adda bakwai, wasu kuwa sun tsere da munanan raunukan harbin bindiga.

Sifeto Janar na yan sanda, IGP Usman Baba, ya bada umurnin hukunta Farfesa Zainab Duke Abiola da mai'aikinta Rebbeca Enechido bisa dukan tsiya da s**a yiwa

Malamai da Fastoci Sun Gudanar da Addu'a a Cikin Ruwa Kan samun Yardan Allah ha PDP a Zaben 2023Jam'iyyar PDP reshen jih...
19/09/2022

Malamai da Fastoci Sun Gudanar da Addu'a a Cikin Ruwa Kan samun Yardan Allah ha PDP a Zaben 2023

Jam'iyyar PDP reshen jihar Ogun ta koma ga Allah a yayin da ake shirin fara kamfen da gabatowar zaben 2023 An gano malaman Musulunci da fastoci suna rokon Allah alfarma yayin da ruwan sama ke bugunsu Musamman aka shirya taron don neman nasarar jam'iyyar a babban zabe mai zuwa tare da addu'an neman rabuwan kan jam'iyya mai mulki.

Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Ogun ta mika lamuranta ga Allah inda ta tashi tsaye da addu’o’i kan babban zaben 20023. A wasu hotuna da s**a yadu a intanet, an gano wasu malaman addini durkushe a cikin ruwan sama k**ar da bakin kwarya suna masu addu’o’i a garin Abeokuta, babban birnin jihar.

Taron addu’an ya gudana ne a sakatariyar PDP, wanda ke kusa da ofishin Gwamna Dapo Abiodun, jaridar Premium Times ta rahoto.

A wajen taron, mambobin jam’iyya da malaman addinin da s**a yi biris da ruwan sama sun yi addu’a cikin kankan da kai don neman goyon bayan Ubangiji yayin da kamfen da zabe ke kara gabatowa.

Jama’ar wadanda s**a gudanar da addu’o’insu musamman don nasarar jam’iyyar a zaben, sun kuma yi addu’o’in neman raba kan jam’iyya mai mulki, musamman a jihar.

Da yake magana a taron, sakataren jam’iyyar, Sunday Solarin ya ce:
“Koda dai mutane basa yin jam’iyyar All Progressives Congress, APC, ya zama dole jam’iyyar ta nemi kariya daga masu bita da kulli da za su so tarwatsa shirin da PDP ta rigada tayi.”

Ya kara da cewa shugabannin matan jam’iyyar ne s**a bayar da shawarar yin taron addu’o’in, yana mai cewa ya kasance irinsa na farko da jam’iyyar tayi a jihar Ogun.

Yan sanda sun k**a wani Adamu Aliyu dan shekara 24 da mukarrabansa kan zarginsu da fashi da makami da kisar gilla a Jiha...
17/09/2022

Yan sanda sun k**a wani Adamu Aliyu dan shekara 24 da mukarrabansa kan zarginsu da fashi da makami da kisar gilla a Jihar Osun.

Bayan k**a su, sun amsa cewa sune s**a halaka wani mai gidan man fetur a Ikire bayan basu kwangilan aikata hakan kuma ba su san adadin wadanda s**a halaka ba.

An k**a wani mai aikin gini, Adamu Aliyu, tare da wasu mutane hudu kan zargin fashi da makami da kisar gilla inda ya ce ba zai iya tuna adadin mutanen da ya kas

11/09/2022

Labarina Season 5 Episode 2

GWAMNA BUNI YA CIKA ALKAWARI, HAR YAYI KARI - MUNA MATUQAR GODIYAA jiya, wakilan Gwamna Mai Mala Buni s**a dankawa wakil...
11/09/2022

GWAMNA BUNI YA CIKA ALKAWARI, HAR YAYI KARI - MUNA MATUQAR GODIYA

A jiya, wakilan Gwamna Mai Mala Buni s**a dankawa wakilin iyalan Shaykh Goni Aisami mukullai da takardun gidaje guda uku. Kowacce daga matan Shaykh da ‘ya’yanta za su dau daya, cikin harda matarsa da s**a rabu amma akwai ‘ya’ya tsakaninsu.

A baya na sanar da ku yadda gwamna yayi alkawarin sayawa iyalan Shaykh din gida, amma da ya tashi sai ya saya musu ba ma biyu ba, guda uku rinkis! Wannan gwamna ya kai karimi! Allah Ya saka masa da mafificin alheri.

Haka kuma gwamnan ya cika alkawarin abinci da ya dauka. Wakilai sun dankawa iyalan Shaykh Goni shikafa buhu 12 da taliya katan 20 da mai jarka 5, sai kuma atamfa guda 10. Muna jaddada godiya ga Gwamna da fatan Allah Ya saka da alheri.

Daga karshe, hukumar ‘yansanda Jahar Yobe sun sanar da ni cewa ba a gufanar da mara imanin da s**a yiwa Shaykh kisan gillar bane domin Manya Kotuna suna hutu. Amma tuni aka iza keyar maciya amanar zuwa kurkuku, kuma da Kotuna sun dawo za su gurfana gaban kuliya domin su girbe sharrin da s**a shuka.

Tsakaninmu da Gwamna Buni kuwa babu komai sai matukar godiya da fatan Allah Ya saka da alheri. Yadda ya tsaya akan lamarin Shaykh, Allah Ya tsaya akan lamuran Gwaman Buni da iyalansa baki-daya.

Mu kuma mutanen Yobe yadda Gwamna Buni kyautawa iyalan Shaykh, in sha Allahu za mu rama masa biki idan lokaci yayi tunda ance yaba kyauta tukuici.

08/09/2022

🤣🤣🤣🤣 Wahala o!!!

Dakarun sojojin Najeriya sun ragargaji yan ta'adda a hanyar Kaduna zuwa Zaria bayan samun wani bayani na sirri.Sojojin s...
07/09/2022

Dakarun sojojin Najeriya sun ragargaji yan ta'adda a hanyar Kaduna zuwa Zaria bayan samun wani bayani na sirri.

Sojojin sun aike da guda biyu cikin yan ta'addan barzahu sun kuma raunata wasu da dama.

Legas - An gano wani dan shekara 14 sumamme cikin jirgin kamfanin United Nigeria inda ya boye yana jiran jirgin ya tashi da shi inda zai yi tafiya kasar waje.

Adamawa State APC Chairman Rejects Suspension, Says It Is Illegal and UnacceptableThe Adamawa State Chapter of the All P...
05/09/2022

Adamawa State APC Chairman Rejects Suspension, Says It Is Illegal and Unacceptable

The Adamawa State Chapter of the All Progressive Congress (APC) was thrown into crisis as the party Chairman, Alhaji Ibrahim Lbrahim Bilal, rejected his suspension saying that “it is illegal and unacceptable”.

In a letter issued to newsmen Alh Bilal, rejected an earlier announcement made by the deputy party and other selfish few members who claimed to be acting Chairman of APC Adamawa State over unreliable allegation and made the suspension without fairness.

He described the announcement as mischief and an effort to create division within the party.

According to him, the action of the party is illegal, unconstitutional and a calculated attempt to cause confusion and division among party members.

Bilal added that the decision for his suspension was taken at an illegal and unconstitutional meeting conveyed at the party Secretariat by a few of the party members without inviting him to defend himself from the allegations before taking their decision of suspension.

He explained that according to the party’s constitution, it is only the party Chairman that has the right to call for a party caucus meeting and any meetings called by any other person is unconstitutional and all the decisions taken there is null and void.

The embattled chairman also lambasted some party members who are accusing him of sympathising with some party gubernatorial aspirants describing the allegation as baseless.

Alh Ibrahim, called on the APC members in the state to remain calm as he promised to lead the party with justice, fairness and transparency.

The chairman then announced that any eligible party candidate that has emerged has the constitutional right to be backing and support from the party Executives and promised to ensure levelling ground for all APC Candidates irrespective of social and economic status and vows to challenge them in court of law.

Hon Ibrahim Bilal, was suspended from the party chairmanship after a marathon meeting of the state party caucus held at APC State Secretariat in Yola on Monday.

A source from the party revealed that the state deputy party chairman Mr. Ismaila M. was asked to take over the party affairs pending the investigation of Alh Ibrahim Bilal.

Abdulganiyu Nuhu Pakka.
05th September, 2023.

I'm Still The State APC Chair In Adamawa - Bilal
05/09/2022

I'm Still The State APC Chair In Adamawa - Bilal

Spread the loveAustin Ajayi I Yola The embattled All Progressive Congress state chairman in Adamawa Alhaji Ibrahim Bilal says he is still the Chairman of the party in Adamawa state. Bilal who was early this morning sacked by 25 members of the state executive committee of the party through a vote of....

PRESS RELEASE......I want to thank all APC faithfuls in Adamawa, who have called to express their solidarity, following ...
05/09/2022

PRESS RELEASE......

I want to thank all APC faithfuls in Adamawa, who have called to express their solidarity, following today’s rapacious actions of a few elements bent at plunging a virile party into crisis.

It needs restating not to misled the uninformed that only the National Working Committee, of the APC, reserves the power in a dispute or crisis to remove an elected chairman of the party. Our party guidelines are clear on this issue.

While we await the dust to settle on my purported removal as chairman, I am encouraged by the outpouring of Goodwill from party stakeholders who have said these grave desecration of the rule of law will never be allowed to prevail.

I want to reassure our party stakeholders to disregard the actions of motley crowd, of enemies within, acting the script of the opposition to plunge the party into crisis, at the verge of a crucial elections, that their actions has further reawakened the consciousness of party faithfuls to be vigilant.

Because democracy requires our eternal vigilance, otherwise we would be at the mercy of a few self serving politicians who will always act in ways to subvert popular will.

I want to urge every party member to remain calm as I still remain the chairman of the APC in Adamawa, and by Allah’s grace will serve out the remainder of my tenure, and leading our party to victory, come next year’s general election.

But it requires restating that the actions of a few exco officials, who acting out of strife, disrupted the serenity so long enjoyed by the party, to serve us a circus, of my purported sack will meet the resolve of a determined followership, to never allow evil to prevail.

I thank Senator Elisha Abbo and other prominent members of the party who have reacted swiftly to restate their unalloyed support of my stewardship as, a good omen.

This charade by a few persons who acting like bandits broke into our serene party Secretariat to do what they did will obviously not stand. We must never allow them truncate the tenet of internal democracy anchored on the rule of law.

Alh. Ibrahim Bilal.
APC Party Chairman Adamawa State.

A GaggauceAn Tsige Shugaban Jam'iyyar APC Na Jahar Adamawa Ibrahim Bilal.
05/09/2022

A Gaggauce

An Tsige Shugaban Jam'iyyar APC Na Jahar Adamawa Ibrahim Bilal.

Kanawa ƴan kasuwa a kantin kwari na zura idanu suga wai shin ko ƴan takaran neman kujerar shugabancin kasa a a Nijeriya ...
05/09/2022

Kanawa ƴan kasuwa a kantin kwari na zura idanu suga wai shin ko ƴan takaran neman kujerar shugabancin kasa a a Nijeriya zasu taimaka ko kan abinda ya faru dasu ko a'a.

Musamman k**ar na ƙarƙashin inuwar jam'iyyar APC Bola Tinibu, da Rabi'u Musa Kwakwaso na NNPP, dama Peter Obi na lebour party da sauransu, shin.

Wai shin zasu taimaka k**ar yadda wazirin Adamawa Alh. Atiku Abubakar ya taimaka da miliyoyin kuɗaɗe.

Baya ga taimakon da miliyan 50 Waziri ya baiwa waɗan da iftila'in anbaliya ya shafa Atiku ya sake baiwa yan kasuwa da ginin bene ya rushe akan su tallafin kuɗi Naira miliyan 10,

Wannan yasa yan kasuwa ke cigaba da yimasa addu'a da fatan Nasara dakuma addu'ar karin lafiya da nisan kwana masu albarka.

Gov Fintiri Celebrates With SGF, Mustapha @66
04/09/2022

Gov Fintiri Celebrates With SGF, Mustapha @66

Spread the loveBy Muhammad B Muhammad Adamawa Governor, Ahmadu Umaru Fintiri has congratulated Secretary to the Government of the Federation, Barrister Boss Gida Mustapha on his 66th birthday anniversary. This is contained in a statement personally signed by the Governor and made available to newsme...

Idan da Za'a baku damar Sauya abu daya akan Najeriya me zaka Chanja???
04/09/2022

Idan da Za'a baku damar Sauya abu daya akan Najeriya me zaka Chanja???

Shugaban Kungiyar yakin neman zaben Asiwaju Tinubu yace Kiristoci su kwantar da hankulansu AIG Iyali ya ce gwamnatin Tin...
03/09/2022

Shugaban Kungiyar yakin neman zaben Asiwaju Tinubu yace Kiristoci su kwantar da hankulansu

AIG Iyali ya ce gwamnatin Tinubu-Shettima zata baiwa mabiya addinin Kirista mukami masu tsoka

Kungiyar Asiwaju Ahmed Bola-Shettima presidential support group ta bayyana cewa idan Bola Tinubu ya zama shugaban kasa, zai baiwa Kiristoci muk**ai masu tsoka.

Gwamnan jihar Bauchi, Bala AbdulKadir Mohammed, zai fuskanci akalla mutum 15 masu neman tunbukeshi daga karagar mulki a ...
03/09/2022

Gwamnan jihar Bauchi, Bala AbdulKadir Mohammed, zai fuskanci akalla mutum 15 masu neman tunbukeshi daga karagar mulki a 2023

Yayinda zaben ke gabatowa, ana hasashen mutum uku ne zasu takara rawar gani a zaben kuma daya cikinsu zai lashe

Sun hada da Gwamna Bala Mohammed, Air Marshal Sadique Abubakar da kuma Halliru Dauda Jika na NNPP

Gwamnan jihar Bauchi, Bala AbdulKadir Mohammed, zai fuskanci akalla mutum 15 masu neman tunbukeshi daga karagar mulki a 2023 k**ar yadda ya yiwa magabacinsa.

Sanata Suleiman Othman Hunkuyi, dan takarar gwamnan Kaduna a jam'iyyar NNPP mai kayan marmari ya gabatar da zabi wanda z...
03/09/2022

Sanata Suleiman Othman Hunkuyi, dan takarar gwamnan Kaduna a jam'iyyar NNPP mai kayan marmari ya gabatar da zabi wanda zai masa mataimaki.

Hukunyi ya ce bayan nazari mai zurfi kan sunayen wadanda duk sun cancanta, ya yanke shawarar zaben Dakta Sani Mazawaje a matsayin abokin takararsa.

Dan takarar gwamna na jam'iyyar NNPP a babban zaben 2023 na jihar Kaduna, Sanata Suleiman Othman Hunkuyi, ya gabatar da Dr Sani Mazawaje a matsayin abokin taka

Address

No 16 Arhan Kunu Mubi South LGA
Mubi
64267

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when PAKKA FM Radio posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to PAKKA FM Radio:

Videos

Share


Other Media/News Companies in Mubi

Show All

You may also like