SPORT TV ONE

SPORT TV ONE All Football News and scores update

Yau Barcelona Zatayi Babban Bako Dame Zaku Karbeshi A gidan Nan?👊H Dacter Unguwa Uku ✍️
28/12/2023

Yau Barcelona Zatayi Babban Bako Dame Zaku Karbeshi A gidan Nan?

👊

H Dacter Unguwa Uku ✍️

LABARI 🚨🆕Jaridar Mundo_Deportivo, ta Rubuto cewa, Kylian Mbappe na ɗaya daga cikin ƴan wasan da zasu iya zama zaɓi ga Ba...
27/12/2023

LABARI 🚨🆕Jaridar Mundo_Deportivo, ta Rubuto cewa, Kylian Mbappe na ɗaya daga cikin ƴan wasan da zasu iya zama zaɓi ga Barcelona a matsayin kyauta a ƙarshen kakar wasa ta Bana. 🙄

Barcelona tanada Bukatar shi Kuwa?

Kushiga kuyi Follow 👉 Sport Hausa New 🆕


@followersTSPORT TV ONENSPORT TV ONERSPORT TV ONE Real Madrid C.F.iReal Madrid C.F.
Real Madrid C.F.Real Madrid C.F.O2024

João Félix akan Atlético Madrid: "Tabbas na fi son wannan salon wasan na Barcelona… ni a matsayin kowanne ɗan wasa". "Id...
03/12/2023

João Félix akan Atlético Madrid: "Tabbas na fi son wannan salon wasan na Barcelona… ni a matsayin kowanne ɗan wasa".

"Idan ka tambayi kowanne dan wasa, idan ka tambayi 'yan wasan daga Atlético, za su fada maka zasu fi son yin wasa a mafi yawan lokacinsa wajen kai harin, tabbas."

"Idan ba su amsa wannan ba, karya suke yi!", in ji ESPN.

SPORT TV ONE

Araujo ya fada wa beINSPORTS: "Ba na son taka leda a matsayin dan wasan baya na gefen dama, na fi son taka leda a matsay...
03/12/2023

Araujo ya fada wa beINSPORTS: "Ba na son taka leda a matsayin dan wasan baya na gefen dama, na fi son taka leda a matsayin mai tsaron baya na tsakiya."

SPORT TV ONE

ZA'AYIMA DANIEL CAVAJAL GWAJE- GWAJE GOBE LITINI.ɗan Wasan Real Madrid Da ƙasar Spain Za'ayi masa Gwaje-Gwaje A gobe lit...
03/12/2023

ZA'AYIMA DANIEL CAVAJAL GWAJE- GWAJE GOBE LITINI.

ɗan Wasan Real Madrid Da ƙasar Spain Za'ayi masa Gwaje-Gwaje A gobe litini Domin Tabbatar Matsalarsa Dakuma Kulawar da Zai Samu da lokacin da Zai Dauka Yana Jinya Amma Bisa Duk Alamu Matsalar Bawata Matsala bace Mai Tsanani.
FATAN AYI GWAJE-GWAJE LAFIA AMEEN 🤲

Kuyi Follow ɗin Wannan Pages Domin Samun Wasu labaran Dahiru Darancy Zarewa 󱢏
03/12/2023
Dahiru Bello Darancy Zarewa

Which one is the best for coaching 🤔🤔
03/12/2023

Which one is the best for coaching 🤔🤔

Yanzu Bukayo Saka ya ci wa Arsenal kwallaye 36 a gasar Premier fiye da Cesc Fàbregas (35).
03/12/2023

Yanzu Bukayo Saka ya ci wa Arsenal kwallaye 36 a gasar Premier fiye da Cesc Fàbregas (35).

‼️ Ƙungiyoyin da Real Madrid zata iya fuskanta a zagaye na 16, k**ar yadda rukunan suke a yanzu: 🇩🇰 Copenhagen 🇳🇱 PSV 🇮🇹...
03/12/2023

‼️ Ƙungiyoyin da Real Madrid zata iya fuskanta a zagaye na 16, k**ar yadda rukunan suke a yanzu:

🇩🇰 Copenhagen
🇳🇱 PSV
🇮🇹 Inter
🇮🇹 Lazio
🇫🇷 PSG
🇩🇪 Leipzig
🇵🇹 Porto

Wacce kafiso a hada Madrid da ita ?

Wasanni 6 na Manchester United na gaba.Chelsea (H)Bournemouth (H)Bayern Munich (H)Liverpool (A)West Ham (A)Aston Villa (...
03/12/2023

Wasanni 6 na Manchester United na gaba.

Chelsea (H)
Bournemouth (H)
Bayern Munich (H)
Liverpool (A)
West Ham (A)
Aston Villa (H)

Pedri: "Nafi jin daɗin lokacin da Frenkie ke kusa da ni a filin wasa. Na kewarsa sosai lokacin da ya tafi rauni."
03/12/2023

Pedri: "Nafi jin daɗin lokacin da Frenkie ke kusa da ni a filin wasa. Na kewarsa sosai lokacin da ya tafi rauni."

Real Madrid na shirin fara daukar Kylian Mbappé a watan Janairu, in ji Matte Moretto.
02/12/2023

Real Madrid na shirin fara daukar Kylian Mbappé a watan Janairu, in ji Matte Moretto.

Hausawa suna cewa: Abin rabo ne, kuturu ya k**a tarwada.. 😎Maguire... Balland'or
02/12/2023

Hausawa suna cewa: Abin rabo ne, kuturu ya k**a tarwada.. 😎

Maguire... Balland'or

FT: Newcastle 1-0 Manchester United Antony Gordon⚽
02/12/2023

FT:

Newcastle 1-0 Manchester United

Antony Gordon⚽

`33Newcastle 0-0 Manchester United
02/12/2023

`33

Newcastle 0-0 Manchester United

A Hukumance: An kammala raba Rukuni-rukuni na gasar Kasashen Turai (Euro 2024 Germany)𝐀: Germany, Hungary, Scotland, Swi...
02/12/2023

A Hukumance: An kammala raba Rukuni-rukuni na gasar Kasashen Turai (Euro 2024 Germany)

𝐀: Germany, Hungary, Scotland, Switzerland
𝐁: Spain, Albania, Croatia, Italy
𝐂: England, Denmark, Slovenia, Serbia
𝐃: France, Austria, Netherlands, Playoff A
𝐄: Belgium, Romania, Slovakia, Playoff B
𝐅: Portugal, Türkiye, Czech Republic, Playoff C

Anya ba'a gina wa Albania ramin mugunta ba..🙄Ga dai wakilan Albania suna dan murmusa wa.
02/12/2023

Anya ba'a gina wa Albania ramin mugunta ba..🙄

Ga dai wakilan Albania suna dan murmusa wa.

Kalma daya tak❤❤❤❤❤❤❤❤
02/12/2023

Kalma daya tak❤❤❤❤❤❤❤❤

An hango Lucas Vazquez yana yiwa Jude Bellingham gyara k**ar mai horas war sa bayan tashi daga wasan da Real Madrid ta d...
02/12/2023

An hango Lucas Vazquez yana yiwa Jude Bellingham gyara k**ar mai horas war sa bayan tashi daga wasan da Real Madrid ta doke Granada.

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SPORT TV ONE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share