Comrde Real Beri Son

Comrde Real Beri Son One with God is majority, true make us to be loyal all, no matter how long the night the day must surely to come

This is hilarious
04/04/2024

This is hilarious

Shin wanna kwallo s**a buga, ko dambe s**ai afili???โšฝ๐Ÿค”๐Ÿค”

Shin wanna kwallo s**a buga, ko dambe s**ai afili???โšฝ๐Ÿค”๐Ÿค”
04/04/2024

Shin wanna kwallo s**a buga, ko dambe s**ai afili???โšฝ๐Ÿค”๐Ÿค”

31/03/2024

Ba dole ace ki fito da miji ai muki Aure ba ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

Waye kakewa kyakkyawar zato A za6en 2023...   Atiku PDP   Tinubu APC   Kwankwaso NNPP.Wayafi farin jini A Nigeria?????
08/06/2022

Waye kakewa kyakkyawar zato A za6en 2023...
Atiku PDP
Tinubu APC
Kwankwaso NNPP.
Wayafi farin jini A Nigeria?????

Duk d'an takarar da yayi Allah waddai da kisan da akaiwa tsinanniyar Mulhidar nan ๐Ÿ‘‰๐ŸพDeborah) Sam ba masoyin Annabi s.a.w...
15/05/2022

Duk d'an takarar da yayi Allah waddai da kisan da akaiwa tsinanniyar Mulhidar nan ๐Ÿ‘‰๐ŸพDeborah) Sam ba masoyin Annabi s.a.w bane. Ku chi kudinsa kuma ku yi yadda za'a ku kifardashi.

11/04/2022

New from Beri son Tv ๐Ÿ“บ subscribe to our YouTube channel for more videos. Akasi da soja. Wannan soja Sam Bai da imani. 08023172014. Like ๐Ÿ‘and shared.

Nafito yawo gaba gadi babu mai iya Lan'kwasani, *Dalibai zanso ku shaida duk qasar nan ba kamar ni.  Ilimina ya yawaita ...
06/03/2022

Nafito yawo gaba gadi babu mai iya Lan'kwasani,

*Dalibai zanso ku shaida duk qasar nan ba kamar ni.
Ilimina ya yawaita duk qasa ni akka nuni.
Malaman da suke qasar nan babu day mai tsorata Ni.
Wanda duk ya fito ku barshi zana chanza mar kamanni.

*Babu dan mace duk qasar nan wanda zai iya jijjigani.
Gwamnati nayo kira kiy taimako kiyyo umurni.
Kiy hadi na zama azauna Nida mai son shaqureni.
Wanda duk aka kar adaure life of prison babu rauni...................waqar gaba gadiiiii.

27/02/2022

Wa'kar Gaba Gad'i kenan na kallo daga Ni
BERI SON

29/06/2021

Siyasa Tahaifar da mutuwar zuciya da son cin Banza.๐Ÿ‘‰๐Ÿพ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ

Ya Allah ka baiwa jami,an tsaron mu na Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ Nasara akan miyagun mutanin nan, Y'an ta,addar qasarnan. Ameeen ya All...
26/06/2021

Ya Allah ka baiwa jami,an tsaron mu na Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ Nasara akan miyagun mutanin nan, Y'an ta,addar qasarnan. Ameeen ya Allah.๐Ÿคฒ๐Ÿพ

24/06/2021

Muna Zalunta ๐Ÿ‘‰๐ŸพAna zaluntar mu!
Mudaina Zalunta ๐Ÿ‘‰๐Ÿพ Adaina zaluntar mu.
Allah yasa mu dace.๐Ÿคฒ๐Ÿพ๐Ÿ™๐Ÿพ

Mutum kamar ๐Ÿ‘‰๐ŸพFENSIRโœ๏ธNe.        Rayuwar zata ri'ka fek'e shi, yana sake rubutu har yazo ya k'are. Idan ka mutu, Babu ab...
21/06/2021

Mutum kamar ๐Ÿ‘‰๐ŸพFENSIRโœ๏ธNe.
Rayuwar zata ri'ka fek'e shi, yana sake rubutu har yazo ya k'are. Idan ka mutu, Babu abunda zai rage sai abunda rayuwar ka ta Rubuta๐Ÿ“.
๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญYa Allah kasa mu Rayuwar mu acikin rayukan da zasu Rubuta Alkhairi kafin mutuwa๐Ÿคฒ๐Ÿพ๐Ÿคฒ๐Ÿพ

Pls like๐Ÿ‘๐ŸพAnd shared my Page ๐Ÿ™๐Ÿพ
๐Ÿ‘‰๐ŸพComrde Real Beri Son๐Ÿ‘๐Ÿพ

Haqiqa y'an Arewacin NIGERIA muna cikin wani Hali mawuyaci.      Abubuwan dasuke faruwa, mafi yawancin sai kaga tamkar b...
19/06/2021

Haqiqa y'an Arewacin NIGERIA muna cikin wani Hali mawuyaci.
Abubuwan dasuke faruwa, mafi yawancin sai kaga tamkar babu kishi acikinsa, domin mune muka fi cutuwa,
A tunani na, duk ta,addanci da akeyi a arewa set up ne. Domin mune mukafi kowa yawan dukiyoyi a sassan Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ.
Tabbas Satar shanu๐Ÿ„๐Ÿƒda ake gabatar wa bana tunanin a Nigeria ake ajiyesu. Ana kaisu qasashen waje ne domin Samo kayayyakin qara ta,addanci. Hakan yana nuni da wasu qasashen suna bamu kayan yaqar kanmu, mukuma muna basu dukiyar mu suna qara samun tattalin arxiqin qasa.๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญAllah sarki qasa ta NIGERIA ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌUwa ma bada mama. Wai yau kai da gidanka amman sai ya gagare ka zama, wanda zaije ya nemo aici yanzun shiyake barar abunda zai ci.

Allah ka kawo mana qarshen wannan fitintinun, ka yafe muna laifukan mu.

14/06/2021

Shugabannin Faransa da na Turkiyya da ke tsama da juna sun tattauna a taron Nato inda Macron ya jaddada wa Erdogan cewa Faransa tana mutunta addinin Islama da musulmi. https://bbc.in/3iLK3O9

11/06/2021

Address

Abdulsalam Quarter's Minna
Minna
26253122

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comrde Real Beri Son posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Comrde Real Beri Son:

Videos

Share

Category