Takuti TV

Takuti TV We keep memories alive...

06/03/2024
24/01/2024

Barakallahu fi anta waladun 🙏

Special invitation
21/12/2023

Special invitation

08/12/2023
Rest in Jannatul firdaus...Dan asabe (MC KOPRA TURMI)...😭
03/12/2023

Rest in Jannatul firdaus...
Dan asabe (MC KOPRA TURMI)...😭

28/11/2023

HASBUNALLAHU WA NI'IMAL WAKIL

Fitaccen mawakin nan na Amirka "50 Cent" zai sake yada zango a Najeriya bayan shekaru 20 da zuwansa na farko. Hoton da m...
08/10/2023

Fitaccen mawakin nan na Amirka "50 Cent" zai sake yada zango a Najeriya bayan shekaru 20 da zuwansa na farko.

Hoton da mawakin ya wallafa a shafinsa na Instagram cikin kayan hausawa, ya ja hankalin mutane kusan 25,000 yin tsokaci a kasan hoton.

Wane suna zai fi dacewa da mawakin cikin sunayen hausawa?

HON SANI UMAR BLACK Member representing Kontagora 1YA BAYAR DA KUƊI NAIRA MILIYAN BIYU DA RABI ₦2.5 Million Naira.    Ya...
24/09/2023

HON SANI UMAR BLACK
Member representing Kontagora 1
YA BAYAR DA KUƊI NAIRA MILIYAN BIYU DA RABI ₦2.5 Million Naira.

Ya bayar da wannan gudummawa ne domin haɓaka kungiyoyi masoya Manzon ALLAH (SAWA) wajen gudanar da Zagaye (Rally) na zagayowar ranar da aka haifi fiyayyen halitta Annabi Muhammadu Rasulallah Sallallahu alaihi Wa Ahlihi Wasallam.

Ya baiwa Kowwace Ƙungiya Naira Dubu Hamsin #50,000(Kungiyoyi Talatin) sannan ita uwar kungiya SHABABUL FAILA 1,000,000

Muna Rokon Allah Ya Saka masa da Alheri🙏

Hon. Mohammed Abubakar Ustaz,member representing chachaga constituency and chief whip of the 10th Assembly.Niger State H...
06/09/2023

Hon. Mohammed Abubakar Ustaz,
member representing chachaga constituency and chief whip of the 10th Assembly.
Niger State House of Assembly.

Firaministan rikon kwaryar Nijar ya gana da jakadan kasar Sin a Nijar mista Jiang FengFiraministan rikon kwarya na Jamhu...
05/09/2023

Firaministan rikon kwaryar Nijar ya gana da jakadan kasar Sin a Nijar mista Jiang Feng
Firaministan rikon kwarya na Jamhuriyar Nijar Mahamane Ali Lamine Zeine ya gana da jakadan kasar Sin a Nijar mista Jiang Feng a fadar faraminista da ke birnin Yamai a jiya litinin 4 ga watan Augustan shekarar 2023.
Daga birnin Yamai, abokin aikinmu Mamane Ada ya aiko mana da rahoto.
Ita dai wannan ganawa tsakanin manyan jami’an biyu na zuwa daidai da lokacin da kasar Nijar take kokarin neman bakin zaren makomarta a karkashin jagorancin sabbin hukumomi tun bayan juyin mulkin ranar 26 ga watan Yulin shekarar 2023, ta nuna kyakkyawar dangantakar da ke tsakanin kasashen biyu. Mista Jiang Feng ya bayyana wa ‘yan jarida manufar wannan ganawa tare da shugaban gwamnatin rikon kwaryar Nijar.
“Wannan ganawa ta maida hankali musamman ma kan halin da kasar Nijar take ciki. Gwamnatin Sin na ba da muhimmanci sosai kan ci gaban halin da ake ciki a Nijar. Kasar Sin har kullum tana ci gaba da manufarta na kin tsoma bakinta cikin harkokin cikin gida na sauran kasashe, kuma tana bayyana goyon bayanta har kullum ga kasashen Afrika na su daidaita matsalolinsu a tsakaninsu. Haka zalika, gwamnatin kasar Sin tana son taka muhimmiyar rawa a matsayin mai shiga tsakani bisa girmama kasashen shiyyar domin cimma wata mafitar siyasa ga wannan rikici na kasar Nijar.”
Daga karshe, jakadan kasar Sin a Nijar mista Jiang Feng ya ce kasar Sin ba za ta yi kasa a gwiwa ba wajen ci gaba da karfafa huldar dangantaka ta moriyar juna da kuma ciyar da ita gaba domin jin dadin al’umomin kasashen Sin da Nijar.
Mamane Ada, sashen hausa na CRI daga Yamai a jamhuriyar Nijar.
https://hausa.cri.cn/2023/09/05/ARTI3yrn6fCIT9eGqaEYiJZk230905.shtml

TSADAR RAYUWA: Jadawalin Kungiyoyin Da S**a Shiga Yajin Aiki A Yau Talata1, Kungiyar ma'aikatan Nijeriya NLC,2, ASUU.3, ...
05/09/2023

TSADAR RAYUWA: Jadawalin Kungiyoyin Da S**a Shiga Yajin Aiki A Yau Talata

1, Kungiyar ma'aikatan Nijeriya NLC,
2, ASUU.
3, Bankunan Nijeriya
4, Kungiyar malaman Poly ASUP
5, Kungiyar SSANU
6, Kungiyar ma'aikatan shari'a
7, Kungiyar ma'aikatan lafiya
8, Kungiyar ma’aikatan sufurin jiragen sama ta Nijeriya baki daya

Da dai sauransu..

Takuti TV.

04/09/2023

Lissafin manyan kvdad€;

1, Million 1,000,000

2, Billion 1,000,000,000

3, Trillion 1,000,000,000,000

4, Quadrillion
1,000,000,000,000,000

5, Quintillion
1,000,000,000,000,000,000

6, Sextillion
1,000,000,000,000,000,000,000

7, Septillion
1,000,000,000,000,000,000,000,000

8, Octillon
1,000,000,000,000,000,000,000,000,000

9, Nonillion
1,000,000,000,000,000,000,000,000,000,000

10, Decillion
1,000,000,000,000,000,000,000,000,000,000,000.

Iya wace lamba, kake fatan ka m@llaka?

Daga:- Takuti TV

DA DUMI DUMI: NLC da TUC sunki zama da Gwamnatin tarayya, sun dage cewa gobe Talata za'a fara Yajin aikin Gargadi na kwa...
04/09/2023

DA DUMI DUMI: NLC da TUC sunki zama da Gwamnatin tarayya, sun dage cewa gobe Talata za'a fara Yajin aikin Gargadi na kwana 2 saboda tsadar rayuwa ta dalilin janye tallafin Man Fetir.

Me zaku ce?

DA DUMI DUMI: Mabiya Shi'ah a sassan Najeriya na ci gaba da yin jerin gwano a titunan kasar suna tattakawa a sawu kamar ...
04/09/2023

DA DUMI DUMI: Mabiya Shi'ah a sassan Najeriya na ci gaba da yin jerin gwano a titunan kasar suna tattakawa a sawu kamar yadda s**a saba yi duk shekara.

A ko wacce shekara dai a irin wannan lokaci mabiya Shi'ah na sassan duniya ne ke yin dandazo suna tattakawa da sawayen su.

Wanne fata kuke musu?

YANZU YANZU: Zan Sanya Murja Kunya Cikin Jawarawan Da Zan Aurar, Cewar Gwamna Abba Gida-GidaGwamnan Jihar Kano, Alhaji A...
03/09/2023

YANZU YANZU: Zan Sanya Murja Kunya Cikin Jawarawan Da Zan Aurar, Cewar Gwamna Abba Gida-Gida

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Yi Alƙawarin Sanya Shahararriyar Yar TikTok Ɗin Nan, Murja Ibrahim Kunya Cikin Jerin Zawarawan Da Gwamnatinsa Ke Shirin Aurar Wa.

Wanne fata kuke mata?

I Am Afraid Of Facing God If I Deliberately Failed Borno People, Is better to take risk and die serving the poor than to...
03/09/2023

I Am Afraid Of Facing God If I Deliberately Failed Borno People, Is better to take risk and die serving the poor than to leave the poor suffering and die as coward.

The only thing I'm afraid of is to stand before Almighty Allah on the day of judgement in heaven while I deliberately failed Borno people.

I was born in a poor family, I became a commercial driver just to pay for my school fees, I hustled and became a Professor. Therefore, I belong to everybody.

I'm 100% sure that if Allah says I'm dying today no one will stop it. As I sworn with Holy Qur'an I will continue in protecting the interests of my people regardless of any disparity.”

– PROFESSOR BABAGANA UMARA ZULUM.

The Best Governor in The History of Nigeria.... May Almighty Allah continue 2 guide and protect him

Sojojin da s**a yi juyin mulki a Gabon sun sanar da bude iyakokin kasarSojojin da s**a hambarar da Ali Bongo Ondimba da ...
03/09/2023

Sojojin da s**a yi juyin mulki a Gabon sun sanar da bude iyakokin kasar

Sojojin da s**a hambarar da Ali Bongo Ondimba da ya kwashe sama da shekaru 14 yana mulkin Gabo, sun sanar cewa za su sake bude iyakokin kasar daga wannan Asabar, wanda zai fara aiki nan take, kwanaki uku bayan rufe su.

A kalla sama da mutane 70 sun mutu, baya ga wasu da dama da s**a jikkata, sakamakon gobarar da ta tashi a wani ginin da ...
03/09/2023

A kalla sama da mutane 70 sun mutu, baya ga wasu da dama da s**a jikkata, sakamakon gobarar da ta tashi a wani ginin da ke birnin Johannesburg na kasar Afirka ta kudu.

CRI Hausa.

Dan Majalissa A Jihar Neja ya rabawa mata Injinan Nuka da Firij.Dan Majalissar Dokokin Jihar Neja mai wakiltar yankin Pa...
03/09/2023

Dan Majalissa A Jihar Neja ya rabawa mata Injinan Nuka da Firij.

Dan Majalissar Dokokin Jihar Neja mai wakiltar yankin Paikoro Hon. Umar Nasir ya rabawa mata Firij da injinan nuka domin suyi dogaro da kan su.

Hukumar kwallon kafa ta kasar Faransa ta kori dan wasan da ya daga rigarsa mai dauke da Sunan Allah daga karamar tawagar...
03/09/2023

Hukumar kwallon kafa ta kasar Faransa ta kori dan wasan da ya daga rigarsa mai dauke da Sunan Allah daga karamar tawagar kwallon kafa ta kasar.

This Election Is Scam – APC, Labour Party Protest Over Edo State Local Government Polls | Sahara Reporters https://bit.l...
02/09/2023

This Election Is Scam – APC, Labour Party Protest Over Edo State Local Government Polls | Sahara Reporters https://bit.ly/45WFdCM

Duk wanda ya ci ya ƙoshi ya bar makobcin sa da yunwa toh wannan sam ba mumini bane.~ Young Sheikh Zaria
02/09/2023

Duk wanda ya ci ya ƙoshi ya bar makobcin sa da yunwa toh wannan sam ba mumini bane.

~ Young Sheikh Zaria

WATA SABUWA: Ƙungiyar izala Yanzu ta koma Ƙungiyar Siyasa, inji Sheikh GumiAn ƙirƙiri ƙungiyar Izala ne domin kira ga Su...
02/09/2023

WATA SABUWA: Ƙungiyar izala Yanzu ta koma Ƙungiyar Siyasa, inji Sheikh Gumi

An ƙirƙiri ƙungiyar Izala ne domin kira ga Sunnah da kuma aikin alheri, amma yanzu ƙungiyar ta koma ƙungiyar Siyasa

Mene Ra'ayinku?

NAJÈRIYA SABÙWA: Shùgaba Bola Ahmed Tinubu ya yi alƙawarin samar da wutar lantarki gami da raba megawat 19,000 a faɗin ƙ...
02/09/2023

NAJÈRIYA SABÙWA: Shùgaba Bola Ahmed Tinubu ya yi alƙawarin samar da wutar lantarki gami da raba megawat 19,000 a faɗin ƙasar nan gami da tabbatar da ɗorewarta tsawon awa 24 a kwana bakwai.

Za mu kyautata tsarin hada-hadar man fetur, za mu samar da ma'adanar adana shi domin fitowa da ƴan ƙasa shi a duk lokacin da aka samu ƙarancinsa bazato-ba-tsammani.

Haka zalika, Shùgaban ƙasa Asiwaju ya yi alƙawarin kawo ƙarshen matsalar yawan yajin aikin malaman makaranta na jami'a, tare da alƙawarin cigaba da ciyar da miliyoyin yara ƴan firamare abinci kyauta, sannan ya kuma yi alƙawarin ƙara kuɗi a fannin lafiya tayadda mafiyawan ƴan ƙasa za su samu inshorar lafiya.

Sai dai Shùgaban ya yi kira ga ƴan Najeriya da su ba shi damar yin aiki ta hanyar hakuri da taya shi addu’ar fatan yin nasara.

MATSALAR TSARO: Cikin Daren nan da Misalin Karfe takwas da rabi 'Yan Bindiga Sun Kai Hari Kauyen Saya-Saya Dake Iyakar K...
02/09/2023

MATSALAR TSARO: Cikin Daren nan da Misalin Karfe takwas da rabi 'Yan Bindiga Sun Kai Hari Kauyen Saya-Saya Dake Iyakar Kaduna Da Kano, Inda S**a Kashe Mutane Shida Tare Da Raunata Biyu.

Yanzu haka wadanda aka raunata an garzaya da su asibitin Tudun Wadar Dankade.

~ Majiya: Rariya

Address

Muazu Street
Minna

Telephone

+2348060674590

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Takuti TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Takuti TV:

Videos

Share

Category



You may also like