Fudaim TV

Fudaim TV Funny time �� News and entertainment

13/06/2023

Know your QUR'AN and Implement it on your daily basis

07/04/2023

Yin kayan sallah da anko haramun ne ga saurayi, ♥️

Addinin shi'a.An gina addinin shi'a kacokam a kan kuncin rai da shiga uku da mutuwa da lalacewa. Ba wata ibada ta addini...
17/01/2023

Addinin shi'a.

An gina addinin shi'a kacokam a kan kuncin rai da shiga uku da mutuwa da lalacewa. Ba wata ibada ta addinin shi'a da a ke yinta cikin farin ciki da annishwa da bushasha. Hatta Mauludi da ya kamata ya zama bikin farin ciki ne a gurinsu, a cikin kuncin rai da zage-zage su ke yinsa. Kullum su na cikin zagin sahabban Manzo SAW da matansa da mu mabiyansa. In ka cire auren mutu'a, komi na shi'a bacin rai ne da qulafuci.

Wannan ne ya sa su ke cikin kutubalbal da balahira da'iman abada, kuma galibin 'yan shi'a in ka kalle au za ka ga ba annuri a fuskarsu ko na sisin kobo. Ku kalli fuskar Zakzakiy ku kalli ta wazirinsa Yakubu Yahayya da abokiyar burminsa Zinatu Ajoke. Ko Kwamaini ku ka kalla abin ba kyan gani. Kai ma in ka san wasu ka duba da kyau za ka ga haka su ke.

Allah ya raba mu da addinin shi'a.
Ameen

16/01/2023

The truth part of Christianity, but 90% of pastors where hiding such thought of bible because of there personal interests

To our qur'anic memorizers
19/09/2022

To our qur'anic memorizers

29/06/2022

The truth words from an actor

19/05/2022
19/05/2022
YANZU-YANZU: Kwankwaso Ya Sanyawa Ibrahim Shekarau, Jar Hula Bayan Komawar Sa Jam'iyar NNPPWhat is your hope
18/05/2022

YANZU-YANZU: Kwankwaso Ya Sanyawa Ibrahim Shekarau, Jar Hula Bayan Komawar Sa Jam'iyar NNPP

What is your hope

Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar kujerar shugabancin kasa na PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya ziyarci Haji...
18/05/2022

Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar kujerar shugabancin kasa na PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya ziyarci Hajiya Aya Dada Yar'adua, mahaifiyar marigayin shugaba Yar'adua a Katsina.

Hotuna daga Atiku Abubakar

17/05/2022

Harbe-harben bindiga ya fara tashi a Sabon Gari, wurin da wani abu ya fashe a jihar Kano, yayin da wasu yan daba s**a farmaki sojoji.

27/03/2022

Nowadays friendship

22/03/2022

The life changer

17/03/2022

Squide game season 2 highlights
By fudaim tv

16/03/2022

We must struggle for our freedom

11/03/2022

متن الامية لابن تيمية

Peace and blessings of Allah be upon you,My lovely friends,
21/02/2022

Peace and blessings of Allah be upon you,
My lovely friends,

اللهم ساعدنا وانصرنا و آمنا يا الله
15/02/2022

اللهم ساعدنا وانصرنا و آمنا يا الله

04/02/2022

A

03/02/2022

Prayer 🙏 is the best weapon to success

الحمد لله رب العالمين
21/01/2022

الحمد لله رب العالمين

Address

No 7 NUHU BAMALLI
Mariri
800212

Telephone

+2349025281221

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fudaim TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Fudaim TV:

Videos

Share

Category