Ismail murtala b youthileader

Ismail murtala b youthileader Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ismail murtala b youthileader, Newspaper, Besness, Malumfashi.

15/12/2021
15/12/2021
15/12/2021
07/08/2021
13/06/2021

KO WACE RAI SAI TA DANDANI MUTUWA AL SHEIKH DR KABIR HARUNA GOMBE

13/06/2021
29/05/2021
LABARI CIKIN HOTUNA Angudanar da tafsir Ar'qar'ani Mai girma A masallacin Malan bala fayamasa malumfashi Sheikh malan ba...
25/04/2021

LABARI CIKIN HOTUNA
Angudanar da tafsir Ar'qar'ani
Mai girma A masallacin
Malan bala fayamasa malumfashi

Sheikh malan bala
Sheikh Malan Audu kyara
Sheikh malan Nura

Yau Asabar Rana ta shidda Daga Wajen Tafsirin Al-Qur'ani Mai Girma Wanda babban Sakataren Kungiyar Izalah Ta Kasa Yake G...
18/04/2021

Yau Asabar Rana ta shidda Daga Wajen Tafsirin Al-Qur'ani Mai Girma Wanda babban Sakataren Kungiyar Izalah Ta Kasa Yake Gabatarwa sheikh (DR) Muhammad Kabiru Haruna Gombe, Tare Da Alaramma Ahmad Suleiman Kano, Wanda Yake Gudana Yanzu Haka a Babban Masallacin juma'a na tudu wada 'yanlilo dake jihar Kaduna.
Allah ya karawa shehin mu lafiya ya kuma bada lada Amin y

Yau Asabar Rana ta biyar Daga Wajen Tafsirin Al-Qur'ani Mai Girma Wanda babban Sakataren Kungiyar Izalah Ta Kasa Yake Ga...
17/04/2021

Yau Asabar Rana ta biyar Daga Wajen Tafsirin Al-Qur'ani Mai Girma Wanda babban Sakataren Kungiyar Izalah Ta Kasa Yake Gabatarwa sheikh (DR) Muhammad Kabiru Haruna Gombe, Tare Da Alaramma Ahmad Suleiman Kano, Wanda Yake Gudana Yanzu Haka a Babban Masallacin juma'a na tudu wada 'yanlilo dake jihar Kaduna
Allah ya karawa shehin mu lafiya ya kuma bada lada.

SHEIKH (DR) MUHAMMAD KABIR HARUNA GOMBE YA BUDE TAFSIRIN AL-QUR'ANI MAI GIRMA NA WANNAN SHEKARADaga Aminu Alhaji Adamu B...
14/04/2021

SHEIKH (DR) MUHAMMAD KABIR HARUNA GOMBE YA BUDE TAFSIRIN AL-QUR'ANI MAI GIRMA NA WANNAN SHEKARA
Daga Aminu Alhaji Adamu Baushe
A yammacin Yau laraba babban sakataren kungiyar izalah ta kasa sheikh (DR) Muhammad kabir haruna Gombe ya bude Tafsirin Al-Qur'ani Mai girma tare da mataimakin shugaban Alarammomi na kungiyar Izalah ta kasa Alaramma Ahmad Ibrahim Suleiman Kano tafsirin Wanda yake gudana a babban masallacin juma'a dake Tudu wada 'yanlilo Kaduna wanda akan saba gabatarwa ko wace shakara.
Allah ya karawa shehin mu lafiya ya kuma karba mana kyakyawar aiyukan mu, Allah yasa a kammala lafiya Amin ya Hayyu Ya Qayyum.
JIBWIS SOCIAL MEDIA MLF

31/03/2021

Shararren malamin addinin nan, sheikh Gumi ya ce shifa ba wakilin tattaunawa da yan bindiga bane, ya faɗi haka yayin da Sanata Shehu Sani yakai masa ziyara

26/03/2021
16/03/2021
Tawagar JIBWIS ta kasa ta gabatar da, ta'aziyyar rasuwar mahaifiyar Maimartaba sarkin Hadejia.Daga: Baffa Maina HadejiaT...
22/02/2021

Tawagar JIBWIS ta kasa ta gabatar da, ta'aziyyar rasuwar mahaifiyar Maimartaba sarkin Hadejia.
Daga: Baffa Maina Hadejia
Tawagar shugaban JIBWIS ta kasa As-sheikh Imam Dr. Abdullahi Bala Lau, ta isa fadar maimartaba sarkin Hadejia Alh (Dr).Adam Abubakar Maje C.O.N domin gabatar masa da, ta'aziyyar rasuwar mahaifiyarsa.
Hajiya Khadija Abdulkadir Maje wanda Allah yakarbi ranta makon daya gabata, bayan tasha fama da jinya.
Shugaban yayi Addu'ar samun rahama Allahu S.W.A ga, Hajiya mai babban daki tare da, rokon Allah yajikanta ya gafarta mata yasa jinya tazamo kaffara gareta Amin.
Shugaban wanda yasamu rakiyar manyan shugabanin kungiyar na kasa wanda s**a hada da, Sheikh Usman Isah Taliyawa Gombe, Sheikh Dr. Muhammad Kabiru Haruna Gombe, Prof. Abdullahi Saleh Pakistan Kano, Engr. Mustapha Imam Sitti, Engr. Ashiru Babandede, Dr. Abba Yahaya Katsina, da sauran shugabannin Kungiya na jahar jigawa, Karkashin jagorancin Malam Abubakar Jibrin Hadejia.
JIBWIS NIGERIA

DAGA GARIN KATSINA A CIKIN SHIRYE SHIRYEN BUDE GIDAN MARAYU GOBE JUMA'ADaga: Yusuf Hassan BuhariIsowar Shugaban Kungiyar...
14/01/2021

DAGA GARIN KATSINA A CIKIN SHIRYE SHIRYEN BUDE GIDAN MARAYU GOBE JUMA'A
Daga: Yusuf Hassan Buhari
Isowar Shugaban Kungiyar Jama'atu Izalatil Bidi'a Wa Ikamatis Sunnah na Kasa Sheikh Abdullahi Bala Lau garin Katsina duk a cikin shirye shiryen kar6ar gidan marayu hade da makaranta da tsohon Sanatan Katsina ta tsakiya Sanata Abubakar Sadiq Yar'adua ya gina a garin Kaita wanda za'ayi taron budewa da mika takardun mallakar gidan ga Kungiyar JIBWIS
Daraktan Da'awa na Kasa kuma Shugaban Kungiyar na Jihar Katsina Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina shi ne ya tarbi Shugaban da 'yan tawagarshi
Wanda bayan isowarsu ne Shugaban JIBWIS na Kasa ya jagorancin sanyama babban dogarin (ADC) din Shugaban JIBWIS na Jihar Katsina Abubakar Buhari (Officer) sabon mukamin da ya samu a aikin shi na Nigerian Police (Traffic Wardan) daga Kofural zuwa Sargent
Sheikh Bala Lau yayi ma shi fatan alkhairi a madadin Kungiya gaba daya
JIBWIS NIGERIA
30 Jumada Ula, 1442
14 January, 2021

SHUGABAN KUNGIYAR IZALAH TA KASA YA KAI ZIYARAR TA'AZIYYAA yammaci Yau laraba shugaban kungiyar Izalah ta kasa sheikh (D...
14/01/2021

SHUGABAN KUNGIYAR IZALAH TA KASA YA KAI ZIYARAR TA'AZIYYA
A yammaci Yau laraba shugaban kungiyar Izalah ta kasa sheikh (DR) Abdullahi bala lau ya Kai ziyarar ta'aziyar ga tsohon gwamna jihar Kano Sanata Rabiu Musa kwankwaso bisa rasuwar mahaifin sa Marigayi Hakimin madobi Alhaji Musa saleh kwankwaso Wanda Allah yayi wa rasuwa ziyarar ya gudana yau a gidansa dake mai tama babban birnin tarayya Abuja.
Shugaban ya samu rakiyar babban sakataren kungiyar Izalah ta kasa Sheikh (DR) Muhammad kabiru haruna gombe tare da saura tawaga.
Allah ya bada lada ziyarar shi kuma Allah ya jikansa ya gafarta masa yasa Aljannace makomarsa ya kuma bawa 'yan uwan sa hakuri rashin sa Amin ya Hayyu ya Qayyum.

A yau Asabar ne Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe ya kawo ziyara tare da gabatar da Ta'aziyyar sa ,ga Iyalan Shugaba A...
09/01/2021

A yau Asabar ne Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe ya kawo ziyara tare da gabatar da Ta'aziyyar sa ,ga Iyalan Shugaba Alh Tukur Isa tsohon shugaban kungiya wanda Allah yayi ma rasuwa.
Kuma ya rakiyar Shugaban Jiha Alh Adamu Ibrahim, Mal Ibrahim Adam K/Barchi, Mal Nasir Khidir,Mal Auwal Gulma,Mal Bashir Adam Mando, M.Auwal Elwazeer da Mal Aminu M.Auwal.
Ibrahim Shehu Giwa.
Pro Jibwis Social Media Kaduna.
09th January 2020.

Innalillahi wa'inna ilairirraji'unA dazune National Director F. A. G Mustapha Imam SittiAllah ya jarabceshi da Accident ...
09/01/2021

Innalillahi wa'inna ilairirraji'un
A dazune National Director F. A. G Mustapha Imam Sitti
Allah ya jarabceshi da Accident tareda Iyalansa a hanyarsu ta dawowa daga garin Sitti. Alhamdulillah babu Hasarar Rayuka saidai Jin raunuka, yanzu haka suna Asibitin Musulmi dake Dan Magaji Zaria.

Muna Addu'ar Allah ya kiyaye gaba, Allah basu lafiya Ameeeen

Ziyarar Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, Prof. Mansur Ibrahim sokoto Mni, Dr Abdullahi Sani Jos Da Sheikh Bashir Marafa gid...
07/01/2021

Ziyarar Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, Prof. Mansur Ibrahim sokoto Mni, Dr Abdullahi Sani Jos Da Sheikh Bashir Marafa gidan Sheikh Bello Yabo domin duba lafiyar shi. Muna Rokon Allah Yasakamusu Da Alkhairi yasanya ladar Wannan Ziyarar acikin mizanin Ayukkansu.

HOTUNA: Makaranta da gyaran masallaci kenan da sheikh Kabiru Gombe yake ginawa da gyarawa tare da manufar Allah ya kai l...
06/01/2021

HOTUNA: Makaranta da gyaran masallaci kenan da sheikh Kabiru Gombe yake ginawa da gyarawa tare da manufar Allah ya kai ladan ga mahaifinsa da mahaifiyar Sa da Allah ya musu rasuwa. Aikin na gudana ne a garin Kuri dake Karamar Hukumar yamaltu deba a jihar Gombe. Allah ya sanya albarka.

Ayau Asabar Shugaban Kungiyar JIBWIS ta tarayyan Nigeria Sheikh Dr Imam Abdullahi Bala Lau yakai ziyarar ta'aziyya garin...
02/01/2021

Ayau Asabar Shugaban Kungiyar JIBWIS ta tarayyan Nigeria Sheikh Dr Imam Abdullahi Bala Lau yakai ziyarar ta'aziyya garin Jalingo dake Jihar taraba.
Shugaban yasamu tarya daga Shugaban majalisar Malamai ta kasa Sheikh Dr Ibrahim Jalo Jalingo, bisa rashi da mukayi na manyan muatane dake garin Jalingo ciki hadda Shugaban Kungiyar JIBWIS ta Karamar Hukumar Jalingo Alhaji Adamu Imam Lushi, Alhaji Amadun Goje da Alhaji Jungudo Badawaire.
Shugaban yanuna alhinin shi bisa wannan rashi da mukayi, yace hakika wadannan dukkansu dattawane na Kungiyar wadanda s**a kare rayuwarsu suna yiwa addini hidima, sannan yayi kira ga Yayansu dasu hade kansu sukuma yima abokan mahaifinsu biyayya kamar suna raye, tare da tsayuwa akan ayyukan da mahaifansu sukeyi.
Shugaban yasamu rakiyar Sakataren Ayyukan na Majalisar Agaji ta tarayyan Nigeria kuma Shugaban Kungiyar JIBWIS ta Jihar Gombe Engr Salisu Muhammad Gombe, da National Commandant Alhaji Ahmad Jingi, da sauran tawaga
Jibwis Nigeria
02/01/2021

Labari Cikin Hotuna: yanzu haka shugaban Izalah ta kasa Sheikh (DR) Imam Abdullahi Bala Lau yake gabatar da Ta'aliki waj...
30/12/2020

Labari Cikin Hotuna: yanzu haka shugaban Izalah ta kasa Sheikh (DR) Imam Abdullahi Bala Lau yake gabatar da Ta'aliki wajen wa'azin iyaye Mata Wanda gudana a Agga Islamic Center Jimeta fadar jihar Adamawa.
Allah ya saka da alkhairi, ya kuma bada lada.

Labari Cikin hotuna:Kai tsaye yanzu haka Gagarumin wa'azin iyaye Mata Wanda babban sakataren kungiyar izalah ta kasa She...
30/12/2020

Labari Cikin hotuna:Kai tsaye yanzu haka Gagarumin wa'azin iyaye Mata Wanda babban sakataren kungiyar izalah ta kasa Sheikh (DR) Muhammad kabiru haruna gombe yake gabatarwa a masallacin Agga Islamic centre dake jimeta fadar jihar Adamawa.
Allah ya saka da alkhairi, ya kuma bada lada.

Kungiyar Izalar Jihar Kano Takai Ziyarar Ta'aziyya Ga Sen. Rabi'u Kwankwaso.State Publicity Secretary (A. BELLO)Tawagar ...
30/12/2020

Kungiyar Izalar Jihar Kano Takai Ziyarar Ta'aziyya Ga Sen. Rabi'u Kwankwaso.
State Publicity Secretary (A. BELLO)
Tawagar kungiyar izala ta kasa reshen jihar kano karkashin jagorancin Sheikh Farfesa Abdallah Saleh Usman Pakistan shugaban izala na jihar kano, shugan hukumar jin dadin alhazai na jihar kano takai ziyarar ta'aziyya ga tsohon gwaunan Kano, tsohon sanatan kano ta tsakiya kuma jagoran darikar kwankwasiyya Eng. Sen. Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso bisa rasuwar mahaifinsa Alh. Musa Saleh Kwankwaso Hakimin Madobi kuma maji dadin kano Wanda Allah ya yaiwa rasuwar a juma'ar data gabata.
Tun da fari dai Tagawar ta zarce gidan Sen. Kwankwaso dake a miller Road unguwar Bompai a kanon dabo a wannan rana ta Talata 29-12-20.
Cikin nuna juyayi da alhinin bisa rashin daya daga cikin manyan iyaye kuma masu rike da sarautar gargajiya a kano, Sheikh Farfesa Pakistan ya mika sakon ta'aziyyar a madadin 'ya'yan kungiyar na kano baki daya.
Daga Karshe Farfesan yayi addu'ar Allah ya jikan maji dadin na kano kuma yasa aljannah ce makoma gareshi.
AMEEN.
Firts Aid Group Of Jibwis Kano State.

👏👏🙏🙏
15/12/2020

👏👏🙏🙏

 💪💪
09/12/2020

💪💪

29/11/2020

Address

Besness
Malumfashi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ismail murtala b youthileader posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category