AliFagge

AliFagge media centre media publicity connect

28/04/2025

Boom 💥 Inji Dan Ado in Kun saya da arha zamu sayar maku haka ma in da tsada kuka saya zamu sayar maku @ kwankwasiyya

28/04/2025
28/04/2025

Boom 💥 Duk a wajen karbar Gwamnan Jihar Delta..makiyanka sai dai su mutu.Baba Ganduje Kaine APC duk wanda zai shigo jam'iyya sai dai a karkashin Jagorancin ka

25/04/2025
25/04/2025

Mai girma shugaban jam'iyar Apc na kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje CON, shida tawagar sa, sun sauka a filin s**a da tashin jirgin sama na Mal Aminu kano

HOTUNA: Yadda Ganduje ya karbi  Kawu Sumaila,  Rurum, Baffa Bichi,  Badamasi Ayuba da wasu bayan ficewarsu daga NNPPShug...
24/04/2025

HOTUNA: Yadda Ganduje ya karbi Kawu Sumaila, Rurum, Baffa Bichi, Badamasi Ayuba da wasu bayan ficewarsu daga NNPP

Shugaban jam'iyyar APC na Kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje CON ya karbi jiga-jigan jam'iyyar NNPP wadanda su ka sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.

Daga cikin wadanda Abdullahi Umar Ganduje ya karba sun hada da Sanata mai wakiltar Kano ta Kudu, Sanata Abdurrahman Kawu Sumaila da dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Rano/Kibiya/Bunkure, Rt. Hon. Kabiru Alhassan Rurum da tsohon sakataren gwamnatin jihar Kano Dr. Baffa Bichi da tsohon dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Danbatta Makoda, Hon. Badamasi Ayuba

Sauran sun hada da Hon. Abdullahi Sani Rogo da Rt. Hon. Zubairu Hamza Masu da Hon. Muhammad Diggol da Hon. Sha'aban Ibrahim Sharada da Hon. Abbas Sani Abbas.

Sanin kowa ne a lokuta daban-daban an jiyo wadannan jiga-jigan jamiyyar NNPP su na bayyana irin rashin adalcin da jagoran jam'iyyar NNPP Kwankwasiyya Dr Rabi’u Kwankwaso ya ke musu.

Wannan dalili da ma wasu dalilai yasa su ka fice daga jam'iyyar NNPP Kwankwasiyya zuwa jam'iyyar APC mai albarka.

Aminu Dahiru SSA to the National Chairman on Visual Communication&Events

24/04/2025

Mai girma shugaban jam’iyar APC na kasa Abdullahi Umar Ganduje ya sauka Abuja bayan kammala ziyarar aiki a kasar Faransa.

24/04/2025

Duk wani Dan jam'iyya APC yace Alhamdulillah

YANZU-YANZU:- Hon Zubairu Hamza massu Dan Majalissar Jiha Mai Wakiltar Sumaila ya Fice Daga Jam'iyar NNPP ya koma APC
23/04/2025

YANZU-YANZU:- Hon Zubairu Hamza massu Dan Majalissar Jiha Mai Wakiltar Sumaila ya Fice Daga Jam'iyar NNPP ya koma APC

🚨BREAKING Senator Kawu Sumaila From Kano State  Dumps The NNPP For APC.
23/04/2025

🚨BREAKING

Senator Kawu Sumaila From Kano State Dumps The NNPP For APC.

21/04/2025

President Bola Ahmed Tinubu returns to Abuja after visit to Paris and London.

20/04/2025

Boom 💥 Paris, France, Capacity Baba Ganduje kana can kana aikin jam'iyya sukuwa sunan suna neman mafita.

Mai Girma Mataimakin Shugaban Kasar Nigeria Kashim Shattima tare da Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Alh. Abba Kabir Yusif Y...
19/04/2025

Mai Girma Mataimakin Shugaban Kasar Nigeria Kashim Shattima tare da Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Alh. Abba Kabir Yusif Ya Jagoranci Tawagarsa Zuwa Unguwar Sagagi Danyin Ta'aziyya Ga Iyalan Marigayi Mai Girma Galadiman Kano Alh. Abbas Sunusi,

Mahaifin Mai Girma Shugaban Jam'iyyar APC na Jahar Kano Alh. Abdullahi Abbas Dan ( Sarki Jikan Sarki )

Mataimakin Shugaban Kasar Yayi Addu'ar Allah Ya Sabunta Rahama Gareshi Ya Bashi Jannatul firdausi Amin

18/04/2025

Taron manema Labarai Wanda jam'iyyar Apc ta Jahar Kano karkashin jagorancin shugaban jam'iyya Alh Abdullahi Abbas Dan sarki jikan sarki ta kira domin fidda matsayar ta ga masu son shi jagowa jam'iyya.

SAKON BARKA DA JUMA'A DAGA BAKIN TSOHON SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR BIRNI. KUMA MATAIMAKI NA MUSAMMAN GA SHUGABAN MAJALISAR...
18/04/2025

SAKON BARKA DA JUMA'A DAGA BAKIN TSOHON SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR BIRNI. KUMA MATAIMAKI NA MUSAMMAN GA SHUGABAN MAJALISAR TARAYYAR NIGERIA CORMD. FA'IZU ALFINDIKI { JUNDULLAHI }

Allah ka Sanyamu Cikin Wadanda Kake Gafartawa da Daga Darajarsu Acikin Wannan Rana ta JUMA'A Mai Albarka Saboda Manzan Ka ﷺ🙏🙏

Allah YA Yaye Mana Masifun Nan da S**a Addabi Kasar mu, Allah Ya Bamu Lafiya da Zaman Lafiya, da Kwanciyar Hankali, da Karuwar Azjiki Jihar Kano Dama Kasar mu Nigeria Baki Daya🤲

Rahama Sa'idu, lokaci ya yi da ki tashi tsaye ki nemi hakkinki! Kada ki zauna kina shan wahala a banza, ki je kotu, ki k...
17/04/2025

Rahama Sa'idu, lokaci ya yi da ki tashi tsaye ki nemi hakkinki! Kada ki zauna kina shan wahala a banza, ki je kotu, ki kai ƙara, a bi miki hakkinki ko ta halin kaka. Gaskiya tana tare da ke, kuma shari'a tana goyon bayan masu gaskiya. domin shiru baya maganin matsala!

Daga AliFagge

17/04/2025

Wallahi yarinya Nan an zalince ta wlh

Address

Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AliFagge posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AliFagge:

Share