Filin Meke Faruwa Na Tashar Peace FM

Filin Meke Faruwa Na Tashar Peace FM Mun bude page inne Dan Muji ra'ayoyin masu sauraro kan abinda ke Faruwa a unguwanin Maiduguri dama kewayenta

06/05/2022
Muhammad Abubakar Askira  wanda aka Fi sani da Dan baba a Shirin meke faruwa na Taya masu sauraronmu murnar bikin sallah...
06/05/2022

Muhammad Abubakar Askira wanda aka Fi sani da Dan baba a Shirin meke faruwa na Taya masu sauraronmu murnar bikin sallah da fatan an gama lafiya

02/04/2022

Ramadan Mubarak fatan musamu biyan bukata da dace a wannan waya me albarka

23/03/2022
23/03/2022

Kasancewar muna cikin yanayin zafi me mukeyi don kare kanmu daga cututtuka dake dake yaduwa a irin wannan yanayin
Ku baiyana mana ra'ayinku

Mohammed abubakar askira kenan da ni Hadiza Izge yayin gabatar da Shirin meke faruwa a tashar peace FM Ku kasance damu D...
17/03/2022

Mohammed abubakar askira kenan da ni Hadiza Izge yayin gabatar da Shirin meke faruwa a tashar peace FM Ku kasance damu Dan bayyana mana ra'ayinku a shiru na gaba

16/03/2022
14/03/2022

Shirin meke faruwa Shirine dake share hawayen masu sauraro akan matsaloli da kuke fuskanta a unguwanninku

01/03/2022

Mun bude wannan page inne musanman sabida shirin meke Faruwa da ke zuwa muku kai tsaye a gidan radio Peace FM kowani laraba da karfe 11na safe domin mu ji ra'ayoyinku a shirin

Address

Maiduguri
681918

Opening Hours

11:00 - 12:00

Telephone

+2347037933082

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Filin Meke Faruwa Na Tashar Peace FM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category


Other Radio Stations in Maiduguri

Show All