Dj young Alahji fans

Dj young Alahji fans Thank

Bawaibane Dole kuhuta lafiya guys
27/11/2020

Bawaibane Dole kuhuta lafiya guys

25/11/2020
20/11/2020
04/11/2020
16/10/2020
16/10/2020

Manxon allah (s a w ) yace duk wanda ya karanta suratul kahfi ranar juma 'a allah xai tsari shi har xuwa wata juma 'a dan haka ka karanta ke karanta allah ya tsari mu

16/10/2020

Kyakkyawan LVR manzon Allah (s a w ) mafi girman haske ilmi 2 mafi girman duhu. jahilci 3/mafi girman kyauta Afuwa mafi munin zance karya 4 mafi kyawun zance gsky 5 mafi kusantuwar al a mari tashin kiyama 6 mafi girman arxiki wadatar zuciya 7 mafi kyawun hali kumya 8 mafi munin halin kisan kai 9 mafi kusantar Allah ibada 10 mafi kusantar shedan hassada 11 mafi kusantar aljanna ciyarwa mafi kusantar wuta Rowah

NIkUmA Nace Mafi munin hali kakalli sakonnan kaki turawa kowa da kowa

16/10/2020

*🌹🎻Ashe darai nakesonku 'yan groupπŸ‘¨β€πŸ‘¨β€πŸ‘§β€πŸ‘§bada zuciyataba❀️🎻komai ruwa d iska🌧️🎻akanku bazana daina kewaba😰🎻idan nasamu damar ganinku baxana kalli kowaba😁🎻nibanga mai hararaba😏🎻balle nawaiwayaπŸ’πŸ»β€β™€οΈπŸŽ»indai akankune zana jure wahalar kudin siyan dataπŸ’΅πŸŽ»da antabaku kujirani dankwa tilas naxo nadau fansa*😑🎻🎻🎻 πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜πŸ˜
Inasanku. Yan group

16/10/2020

Wani yaro neh mamar shi ta aike shi shago, tabashi goma goma guda biyu tace wannan goman kasaya lifton wannan kuma kasaya siga, sai yaron yaje bakin shago ya zauna yana kuka sai me shago yatambaye shi me yafaru kana kuka haka kudin ka yafadi neh , sai yaron yace A A yamanta wane goma neh na siga wane goma neh na lifton
In Kaine me za kace mi shi

16/10/2020

Jawabina nayau juma'a mubarakah 08/02/ " 1400-41 hijirar,( annabi s,a,w ) dagamakka zuwa madina allah,yakarawa annabi daraja dagirma dakaramci mukuma allah,yakaramana kaunarsa acikin-zukatanmu dakusanci,( da annabi S,A,W )manzan, allah, sallallahu alaihiwasallam yanacewa akwai wani zamani dazaizo mutane sunasan duniya sunmanta da gobe kiyama, sunayin manyan benaye sunmanta da kaburburansu, sunasan dukiya sunmanta da hisabi, ya allah kasamana emani acikin zukatanmu ya allah, kasa-mufi karfin zuciyarmu allah,kabamu matana na gari suma matayen allah kabasu mazaje masu rikesuamana ya,allah kabamu y'ay'aye musu bin tafarki manza allah,S,A,W mahaddata ALQURA'ANI,allah kaimana sutura da,eman kabamu arziki najin tsoranka allah, ya allah kadaukaka musulunci kasas,kantar da kafirci bijahi sayidi sadati S,A,W Ameen bisalam balaifi bane atura zuwa wasu gruf .

16/10/2020

Dan allah ka daure ka sanar da abokanka kada su karbi wani mutum me suna AMOS LACAT amatsayin aboki in ya turo musu da ADDING dinsu.wata kungiyar matsafa ce da take samun dama ta wannan hanya wajen aiwatar da ta'addancin kisan gilla ga al'umma.ka turawa dukkan abokan ka, idan bakasan yaya ake turawa ba, ka danne sakon zaka ga ansa wani rubutu k**ar haka. FOWARD ka taba rubutun sai ka ringa tura musu daya bayan daya.

16/10/2020

Independence day is coming up tomorrow πŸ€—πŸ€—
I hope I'm the first one to wish you. πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬
πŸ‡³πŸ‡¬ 🎊🎊HAPPY πŸŽŠπŸŽŠπŸ‡³πŸ‡¬
INDEPENDENCE
DAY
EVERYONE
πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬
πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬
πŸ‘«πŸ‘¬πŸ‘­πŸ‘«πŸ‘¬πŸ‘«πŸ‘¬Send this message to all ur friends including me if I am oneπŸ˜ŠπŸ‡³πŸ‡¬πŸ˜πŸ˜

16/10/2020

LABARI MAI DAĐI
πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°
Akwai wani mutum mai sana'ar k**a kifi, ko da
yaushe kifi ne abincinsa da iyalinsa
🦈🦈🦈🐟🐟🐟🐠🐠
wata rana ya fita ya kamo kifi πŸ‹ya kawo gida a
soya k**ar yanda ya saba,
bayan uwar gida ta
yanka kifin nan sai ta ga abin mamaki a cikin
kifin.😳
Ba wani abu ba ne face Dunkulallen Gwal
mai kyau,πŸ’Ž
nan da nan ta sanar da mai gida, shi kuwa yai
murna domin talauci ya kare.
😁😁😁😁😁😁😁😁
Ya dauki wannan gwal ya kaiwa wani
hamshakin mai kudi domin ya siya amma ya ce
"ai in da zan baka kaf dukiya ta to ban biya ka
kudin wannan gwal din ba"
πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€”πŸ€” don haka ka kaiwa
mai gari.
Ya tafi wajen mai gari shi ma ya ce gaba daya
dukiyarsa da kadararsa ba za su sayi wannan
gwal ba,
sai dai a kaiwa sarki.
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
Mutumin nan ya kaiwa sarki, shi ma sarki ya ce
ba zai iya biya ba, amma abin da za a yi za a
budewa mai kifin nan taskar sarki, a bashi awa
10 yai ta diban duk abin da yake so.πŸ‘€
Mutumin ya ce Ranka ya dade awa 10 ai ta yi
yawa, ai ko awa 1 ma ya isa, sarki ya ce a a ka
dai yi awa 10.
Aka budewa mai Su taskar sarki ya shiga,
πŸ’΅πŸ’΅πŸ’΅πŸ’ŽπŸ’°πŸ’·πŸ’ΆπŸ’΄βŒšπŸŽπŸŽπŸΊπŸ“ŸπŸ“ΊπŸ“žβ˜Ž
πŸ‰πŸŒπŸ‡πŸ₯πŸ₯₯🍍πŸ₯­πŸ’πŸ’πŸˆπŸ…πŸžπŸ₯―πŸŒ­πŸŸπŸ–
shigarsa ke da wuya sai ya ga duk wani abu da
yake bukata na rayuwa akwai shi a ciki
ya duba gefe sai ya ga wani abinci mai rai da
lafiya,
πŸ›πŸ²πŸ²πŸœπŸ₯—πŸ¨πŸ§πŸ₯§
sai ya zauna ya kwashi girki,
bayan ya ci ya koshi, sai ya ga wani gado mai
laushi wanda bai taba ganin irinsa ba tunda
yake, πŸ›sai ya ce
Bari na dan kwanta na huta sai in tashi in debi
abin da nake so.
(KASH!, INDA YA SAN MAI ZAI FARU DA BAI
KWANTA BA)
Yana cikin barcin ne ya ji fadawa suna buga
kofa suna cewa ka fito awa 10 ta cika.
Ya tashi a firgice ya ce don Allah a taimaka
masa, wallahi bai dau komai ba
fadawa s**a ce lallai sai ya fita lokacin sa ya
kare,πŸ€₯
Haka ya fita, ba gwal kuma bai debo komai ba.😰
πŸ‘‰*To wannan mutumin shi ne DAN ADAM
gwal ďin nan kuwa shi ne RAI, ita kuma wannan
taskar ita ce DUNIYA, awa 10 nan kuwa shi ne
lokacin da aka debarwa mutum a rayuwarsa ta
d

02/09/2020

Innalillahi wa inna ilehi raji um
Kulli nafsin za ikatil maut dukkan mai rai mamaci ne Allah ya jikan musulme
Please kuyi share da comments da like page din

02/09/2020

Good morning my people my name is DJ young Alahji Ates an
Borno start thanks to All people and All fans thanks for meπŸ˜πŸ˜βœŒοΈπŸ€™πŸ‘Œ

25/07/2020

Hello my people fasn thanks
Me so and friends thanks God
Please music is lasts coming
Newest music pls my brother. To All people's and friends pls name is DJ young Alahji thanks my fansπŸ˜πŸ€©πŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘¦βœŒοΈπŸ‘ˆπŸ‘ŒπŸ€ŸπŸ™

25/07/2020

Send a message to learn more.

17/07/2020
16/07/2020

Duk wani Masoyin
Annabi s.a.w
Allah yakaremu Amee

Address

Jiar A
Maiduguri
123321

Telephone

123255556666

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dj young Alahji fans posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category


Other TV/Movie Awards in Maiduguri

Show All

You may also like