Lukuman Tijjani Bukar Mulima

Lukuman Tijjani Bukar Mulima PLSSSSS ✔️ ❤️ ❤️ ❤️ ❤️ FOLLOW MY FACEBOOK SHOW ME ONE LOVE GET ME ON 1M FOLLOWERS ✔️❤️❤️❤️ KANNYWOOD

12/12/2023

WATCH TO END 👍 CHAINA TRAINING FOLLOW ME ✔️✔️

A FADIN KASASHEN DUNIYA YAN CHAINA NE S**A IYA FADA DA KASHI MAI ABIN BAN MAMAKI SUNA IYA FASA BLOCK A HANNU IDAN KABUGE...
11/12/2023

A FADIN KASASHEN DUNIYA YAN CHAINA NE S**A IYA FADA DA KASHI MAI ABIN BAN MAMAKI SUNA IYA FASA BLOCK A HANNU IDAN KABUGESU DA SANDA AMOKOKORONSU SANDA NE ZAI KARYE DOMIN KARIN CIKEKKEN BAYANI KU BIYONI A TIKTOK DA YOUTUBE
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
tiktok.com/

Nan wata sabuwar na’ura ce da aka makala a gefen wurin yin fitsari, a wani ban daki dake birnin Hangzhou na lardin Zheji...
09/12/2023

Nan wata sabuwar na’ura ce da aka makala a gefen wurin yin fitsari, a wani ban daki dake birnin Hangzhou na lardin Zhejiang dake gabashin China. Na’urar za ta iya tattaro samfurin fitsarin mutum, sa’annan ta bincika, da nuna sak**akon binciken a madubin dake sama a cikin minti biyu kacal. Sak**akon binciken zai bayyana matsayin lafiyar jikin mutumin a wasu fannoni guda 14, maimakon ya je ganin likita a asibiti. Za ka iya biyan Yuan 20, kwatankwacin Naira 1,500 don amfani da wannan hidima. Abun mamaki
Lukuman Tijjani Bukar Mulima

07/12/2023

ANNABI

MANNA MANNAN MALAMAI SUN NUNA BACIN RANSU GAMEDA BOM DINDA SOJOJI S**A JEFAWA YAN MAULIDI SUNA SAKIYAN YIN MAULIDI BOM H...
05/12/2023

MANNA MANNAN MALAMAI SUN NUNA BACIN RANSU GAMEDA BOM DINDA SOJOJI S**A JEFAWA YAN MAULIDI SUNA SAKIYAN YIN MAULIDI BOM HAR GUDA BIYU 😭😭😭

LIKE AND FOLLOW THE SMART PHOTOS AND IMPORTANT SHARE IT TO NOW GIVE ME INTERTINMENT 👍👍👍👍✔️
03/12/2023

LIKE AND FOLLOW THE SMART
PHOTOS AND IMPORTANT SHARE IT TO NOW GIVE ME INTERTINMENT 👍👍👍👍✔️

MUTUMINDA YA KWANTA. ABAKIN KABARIN MAHAIFIYAR SA HAR SHEKARU 5,500 👇👇👇👇👇👇👇👇 TIKTOKtiktok.com/
28/11/2023

MUTUMINDA YA KWANTA. ABAKIN KABARIN MAHAIFIYAR SA HAR SHEKARU 5,500
👇👇👇👇👇👇👇👇 TIKTOK
tiktok.com/

DA ƊUMI ƊUMI: Furodusa Abdul Amart ya siyawa iyalan Marigayi S Bono Gida.A wani rahoto da muka samu shine, babban furodu...
27/11/2023

DA ƊUMI ƊUMI: Furodusa Abdul Amart ya siyawa iyalan Marigayi S Bono Gida.
A wani rahoto da muka samu shine, babban furodusa Abdul Amart (Mai Kwashewa) Mai Shirya Shirin Manyan Mata Ya Siyawa Iyalan Marigayi Aminu S Bono Gida Da zasu Zauna.

SHIN WAYE ZAI IYA WONNAN SADAU KARWAN LET'S GO 👇👇
26/11/2023

SHIN WAYE ZAI IYA WONNAN SADAU KARWAN LET'S GO 👇👇

24/11/2023

MUHAMMADURRASULULLAH
JUMMA,A LOKACIN
SA,A JAMA,A KUI
COMMENT
S,A,W

Hukumar Tace Fina-finai ta Kano ta dakatar da Abdul Sahir tsawon shekara biyu (2). Abba El-Mustapha1Shugaban Hukumar Tac...
22/11/2023

Hukumar Tace Fina-finai ta Kano ta dakatar da Abdul Sahir tsawon shekara biyu (2). Abba El-Mustapha1

Shugaban Hukumar Tace Fina-finai ta Kano Abba Al-Mustapha ya bayyana dalilansu na daukar matakin dakatar da jarumin Abdul Sahir da aka fi sani da Malam Ali Kwana Casa'in daga fina-finai.

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN 💔😭 Allah ya jikan ka takwara  🤲Allah ya Sadaka da Rahamar sa, Allah yasa aljannah ce ...
20/11/2023

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN 💔😭 Allah ya jikan ka takwara 🤲Allah ya Sadaka da Rahamar sa, Allah yasa aljannah ce makomar ka 🤲Idana tamu tazo, Allah yasa mu cika da Imani 🤲💔😭

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya ziyarci jihar Borno don bude katafaren dakin bunkasa harkar kasuwanci da Fi...
19/11/2023

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya ziyarci jihar Borno don bude katafaren dakin bunkasa harkar kasuwanci da Fitaccen hamshakin attajirin Najeriya Abdusamad Rabiu ya gina, a Jami'ar Maiduguri dake jihar Borno.

KAZANDA AKAYANKA YATASHI BAI MUTUBA KAZA MAI TAURIN RAI NIKAM INA TSAMMAN WONNAN KAZAN YAMUTU TA SAYE MENENE SHAWARARKU?
04/11/2023

KAZANDA AKAYANKA YATASHI BAI MUTUBA KAZA MAI TAURIN RAI NIKAM INA TSAMMAN WONNAN KAZAN YAMUTU TA SAYE MENENE SHAWARARKU?

WADANNAN SUNE YAN DAUDUN A HUKUMAR KANO ANAGABATAR MUSU DA HUKUNCIN BULALA
02/11/2023

WADANNAN SUNE YAN DAUDUN A HUKUMAR KANO ANAGABATAR MUSU DA HUKUNCIN BULALA

YANZU-YANZU: Sojojin Hamas sun Farmaki Sansanoni uku na Kasar Israel a yammmacin yau
30/10/2023

YANZU-YANZU: Sojojin Hamas sun Farmaki Sansanoni uku na Kasar Israel a yammmacin yau

DA DUMI DUMINTA FADIWAR DARAJAN DALA A NIGERIA 🇳🇬
29/10/2023

DA DUMI DUMINTA FADIWAR DARAJAN DALA A NIGERIA 🇳🇬

WONNAN ITACE MASALLACIN DAKE GARIN BAUCHI WONI BAWAN ALLAH YAGINATA KUMA YACE BAYASO A CE SHIYAGINA WONNAN MASALLACIN WA...
27/10/2023

WONNAN ITACE MASALLACIN DAKE GARIN BAUCHI WONI BAWAN ALLAH YAGINATA KUMA YACE BAYASO A CE SHIYAGINA WONNAN MASALLACIN WACE TATAFI GARIN BAUCI MUSAMMAN TAYI VIDEO ITACE AISHA HUMAIRA

Kally Football Muriel Yeri MURJA IBRAHIM AliExpress Ali Nuhu Mohammed Mommigi Nathan Momi gombe Aisha humaira ATIKU ABUBAKAR PDP Atiku Abubakar Chi Puu

BISHIYANDA ANNABI MUHAMMAD S.A.W YA KWANTA A KARKASHIN TA YAU SHE KARA 1400 BISHIYAN YANA TSAKANIN MAKKAH DA MADINA
25/10/2023

BISHIYANDA ANNABI MUHAMMAD S.A.W YA KWANTA A KARKASHIN TA YAU SHE KARA 1400 BISHIYAN YANA TSAKANIN MAKKAH DA MADINA

An sauya sabbin Shimfidar Masallacin Harami na makka a daren yau | Allah Ya karawa Annabi Daraja 🤲🤲🤲🤲🤲
23/10/2023

An sauya sabbin Shimfidar Masallacin Harami na makka a daren yau | Allah Ya karawa Annabi Daraja 🤲🤲🤲🤲🤲

WADANNAN SUNE SHAHARARRUN YAN FILM DIN INDIA 🇮🇳 SUN IYA KAFCE N SALON FADA SOSAI
18/10/2023

WADANNAN SUNE SHAHARARRUN YAN FILM DIN INDIA 🇮🇳 SUN IYA KAFCE N SALON FADA SOSAI

TO JAMA,A KO KUNSAN WONNAN BISKIT DIN???Yau shekaru 63 da fara biskit din Oxford Cabin biscuit, Kenan wannan biskit ya b...
17/10/2023

TO JAMA,A KO KUNSAN WONNAN BISKIT DIN???
Yau shekaru 63 da fara biskit din Oxford Cabin biscuit,
Kenan wannan biskit ya baka shekaru nawa ?

- ATP English

KAYAYYAKIN DAKIN MA,AURATA DADDAYA HA DUBU 3,600 ALHAMDULILLAH WONDA AKADAURA AURE AMASALLACIN SARKIN KANO A KANO KUMA K...
15/10/2023

KAYAYYAKIN DAKIN MA,AURATA DADDAYA HA DUBU 3,600 ALHAMDULILLAH WONDA AKADAURA AURE AMASALLACIN SARKIN KANO A KANO KUMA KUMA ABBA GIDAGIDA NE YADAU NAUYIN SU TAREDA SHEQ DAHIRU BAUCI ALLAH YA BIYA

Auren Gata!!! Ku biyomu ku karanta abin sha, awa A yau Gwamnatin Jihar Kano ta daura Aure 1800 na Matasa a fadin Jihar i...
14/10/2023

Auren Gata!!! Ku biyomu ku karanta abin sha, awa
A yau Gwamnatin Jihar Kano ta daura Aure 1800 na Matasa a fadin Jihar inda jimillar su da Matayen ya k**a 3,600. allah yasakawa abba gidagida da alheri da shida shek kabiru gombe ga wonnan hidiman ameen 🤲🤲
An daura Auren a Masallacin fadar Sarkin Kano. Allah ya basu zaman lafiya Ameen. Raba Gardama

Sallar Juma’a a masallacin harami dake birnin Makka | Allah Ya karawa Annabi Daraja
13/10/2023

Sallar Juma’a a masallacin harami dake birnin Makka | Allah Ya karawa Annabi Daraja

12/10/2023

💖ANNABI❤️
MUHAMMADU
HAPPY JUMMA,A
MUBARAK

𝐒𝐀𝐁𝐎𝐍.𝐁𝐀𝐁𝐔𝐑 𝐌𝐀𝐈 𝐊𝐀𝐅𝐀 𝐔𝐊𝐔 𝐖𝐀𝐍𝐃𝐀 𝐁𝐀𝐘𝐀 𝐀𝐌𝐅𝐀𝐍𝐈 𝐃𝐀 𝐌𝐀𝐍 𝐅𝐄𝐓𝐔𝐑 𝐊𝐎.𝐆𝐀𝐒,Sabon Babur mai ƙafa uku wanda baya amfani da man fetur k...
10/10/2023

𝐒𝐀𝐁𝐎𝐍.𝐁𝐀𝐁𝐔𝐑 𝐌𝐀𝐈 𝐊𝐀𝐅𝐀 𝐔𝐊𝐔 𝐖𝐀𝐍𝐃𝐀 𝐁𝐀𝐘𝐀 𝐀𝐌𝐅𝐀𝐍𝐈 𝐃𝐀 𝐌𝐀𝐍 𝐅𝐄𝐓𝐔𝐑 𝐊𝐎.𝐆𝐀𝐒,

Sabon Babur mai ƙafa uku wanda baya amfani da man fetur ko Gas sai dai ai masa chaji da hasken rana, kawai aita hawa, ganin zuwan sa na iya ragewa matuƙa babur mai ƙafa uku ka iya samun sauƙi wajen gudanar da zirga-zirgar su a faɗin jihar, shugabannin kamffanin da s**a kera wannan Babbur din sun kawowa mai girma Kwamishinan ayyuka da gidaje na jahar kano Injiniya Alh Marwan Ahmad Danbatta Wannan Babur domin ganewa idon sa wannan fasaha tasu,

Gambo Galadanchi
𝐒𝐒𝐑 𝐖𝐎𝐑𝐊𝐒 𝐀𝐍𝐃 𝐇𝐎𝐔𝐒𝐈𝐍,

YANZU HAKA ATIKU YANA NEMAN GOYON BAYAN OBI DA KWANKWASO AKAN TINUBU YANADA  CERTIFICATE NA BOGI DOMIN YAKAI TINUBU KASA...
07/10/2023

YANZU HAKA ATIKU YANA NEMAN GOYON BAYAN OBI DA KWANKWASO AKAN TINUBU YANADA CERTIFICATE NA BOGI DOMIN YAKAI TINUBU KASA OBI DA KWANKWASO SUNANEMAN ADALCI AKASAN NIGERIA 🇳🇬 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

INNADILLAHI WA INNA,ILAIHI RAJI,UN WONNAN DAZU NAYI POST AKAN CEWA WONI YA RANTSE DA KUR,ANI MAULIDI GASKIYA NE YANZU WO...
06/10/2023

INNADILLAHI WA INNA,ILAIHI RAJI,UN WONNAN DAZU NAYI POST AKAN CEWA WONI YA RANTSE DA KUR,ANI MAULIDI GASKIYA NE YANZU WONNAN MA YACE MAULIDI KARYANE YANZU ACHIKIN SU WONINSU KUR,ANI MAI GIRMA ZAI KAMASHI JAHILCI BAI YIBA AKAN ABUNDA BAKA,KARANTABA KASANIBA SAI KACI KUR,ANI WONNAN AI RASHIN SANIN DARAJAN AL, QUR,ANI NE BA KWARA NAYI SHURUBA TO ZAMUSAN GASKIYANSA INSHA, ALLAH ALLAH YA DUBAMU 🤲🤲🤲

Wani dan darika ya Dora Alkur’ani Akansa Ya Rantse Yace Mauludi Gaskiya Ne Kuma Allah Da Annabi Sun Yarda Dashi Haka Sal...
05/10/2023

Wani dan darika ya Dora Alkur’ani Akansa Ya Rantse Yace Mauludi Gaskiya Ne Kuma Allah Da Annabi Sun Yarda Dashi Haka Salatul Fatihi Gaskiya Ce, kuma ana samun Aljannah da salatul fatihi. Kuma ana shiga Aljannah da yin Maulidi,

Me zaku ce ?

KAI JAMA,A WONNAN BAKARAMIN DADI ZAI YI BA KUN SAN ANCE NAMAN SHEDAN AKWAI DADI SAMUNE DA WUYA 👍👍👍👍👍👍👍
04/10/2023

KAI JAMA,A WONNAN BAKARAMIN DADI ZAI YI BA KUN SAN ANCE NAMAN SHEDAN AKWAI DADI SAMUNE DA WUYA 👍👍👍👍👍👍👍

WONNAN KARE DA KUKEGANI MUTUMNE YAMIYARDA KANSHI KARE SABODA WOSU DALILAI KARNUKA SUNAMASA WASA SHIKUMA BAYA SO SHIYASA ...
03/10/2023

WONNAN KARE DA KUKEGANI MUTUMNE YAMIYARDA KANSHI KARE SABODA WOSU DALILAI KARNUKA SUNAMASA WASA SHIKUMA BAYA SO SHIYASA YA MIYAR DA KANSHI KARE TO JAMA,A NANDA BA DADEWABA ZAN FARA VIDEO INA FATAN ZAKU GOYAMIN BAYA DA ADDU,A 🤲🤲🤲🎞️🎞️🎞️

MUTANE DA CELEBRITIES SUNANUNA BACIN RANSU GAMEDA RASHIN ADALCIN DA AKAMUSU GAMEDA YANCIN KASA ABUBUWA NAN DA ZANFADA WA...
01/10/2023

MUTANE DA CELEBRITIES SUNANUNA BACIN RANSU GAMEDA RASHIN ADALCIN DA AKAMUSU GAMEDA YANCIN KASA ABUBUWA NAN DA ZANFADA WANDA NIGERIA TAZAMA BATADA YANCI CELEBRITIES NE S**AFADA
1 BABU TSARO
2 BABU YANCIN KASA
3 MANNANMU SUNKI GOYAWA KASA BAYA DON ASAMI YANCI KUMA YAN BINDIGA SUNNI KIDNAPPING NA MATA ALLAH YA FIDDASU 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲

Wannan ita ce, tsayin rigar kakan mu annabi Adamu.. wacce take gidan tarihin jidda, | Allah ya karawa Annabi Daraja..🤲🤲🤲...
30/09/2023

Wannan ita ce, tsayin rigar kakan mu annabi Adamu.. wacce take gidan tarihin jidda, | Allah ya karawa Annabi Daraja..🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲

SHIN JAMA,A A TUNANINKU WONNAN ME NE WONNAN DA KUKEGANI ROBOT NE SAKAGO KENAN WONDA TURAWA S**A KERA IDAN BA DAN NAGAYAB...
29/09/2023

SHIN JAMA,A A TUNANINKU WONNAN ME NE WONNAN DA KUKEGANI ROBOT NE SAKAGO KENAN WONDA TURAWA S**A KERA IDAN BA DAN NAGAYABA DA WUYA KU GANE TO ALLAH YA KARAMUSU BASIRA 👍👍

YANDA KASASHEN DUNIYA KE GUDANARDA MAULIDIN SU☪️ ALLAH YA KARA WA ANNABI ☪️DARAJA☪️JAMA,A SAI KUI SHARE DOMIN KAI MA KAS...
28/09/2023

YANDA KASASHEN DUNIYA KE GUDANARDA MAULIDIN SU☪️ ALLAH YA KARA WA ANNABI ☪️DARAJA☪️JAMA,A SAI KUI SHARE DOMIN KAI MA KASAMU KASONKA NA LADA DA LIKE 👍🏽👍🏽👍🏽👍🏽👍🏾👍👍👍🏿

IKON ALLAH JAMA,A AKWAI MASU BAIWA A DUNIYA WLH KUDUBA YANDA MOSOYYIN RONALDO YA AJJE ABUBUWA YAYIKAMADA FUSKAN  RONALDO...
26/09/2023

IKON ALLAH JAMA,A AKWAI MASU BAIWA A DUNIYA WLH KUDUBA YANDA MOSOYYIN RONALDO YA AJJE ABUBUWA YAYIKAMADA FUSKAN RONALDO ABIN MAMAKI ALLAH YA KARA BASIRA 👍🏽👍🏿👍🏾👍🏼👍

JAMA,A GA MANNA MANNAN JARUMAI NA ACTION FILM DUKKANSU ZAKAKUREN FILM NE KUMA SUN KWARE AWOJEN SALLE SALLE ALLAH YA KARA...
25/09/2023

JAMA,A GA MANNA MANNAN JARUMAI NA ACTION FILM DUKKANSU ZAKAKUREN FILM NE KUMA SUN KWARE AWOJEN SALLE SALLE ALLAH YA KARAMUSU BASIRA JAMA,A IN BAKUI FOLLOW BA KADANNA MANA ALAMAR FOLLOW A SAMA 👍🏽👍🏼👍🏿👍🏾

Address

Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lukuman Tijjani Bukar Mulima posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share


Other News & Media Websites in Maiduguri

Show All