Tilawar Qafar Wambai Ke Nan Daga Kano 🙏💯
GAYYATAR! MUSAFFAR!! MAULUD!!!! ❤️❤️🌹🌹🥀🥀🔊🔉🎤💐💐🌺🌺
A MADADIN MAI GIRMA BABA GONI MUSA MAI DUBU. 💪💪💪
MAI GIRMA G Aminu Daraktan Tilawa ƳAN-UWAN SA, AMINAN SA, DA GWANAYEN JAHAR KANO BAKI-ƊAYA KWATA... 💪💪💪
SUNA FARIN-CIKIN GAYYATAR ƳAN-UWA AHLUL-QUR'AN DAGA KO'INA A DAƊIN ƘASARNAN DA WAJEN TA, HALARTAR GAGARUMAR TILAWAR QUR'ANI (MASAFFA), TA MANASABAR MAULUDIN FIYAYYEN HALITTA MANZON-ALLAH (S.A.W), WACCE AKA SABA YI DUK SHEKARA 🥰🥰🥰
WANDA ZA AYI KAMAR-HAKA:-👇
RANA:-
ALHAMIS MAI ZUWA 30/11/2023.
LOƘACI:-
06:00am, NA SAFE, ZUWA KHATMA...
WURI:-
ADO BAYERO LAYOUT, ƊAN-DINSHE, GIDAN SU MAI GIRMA GWANI AMINU DARAKTAN TILAWA NA ƘASA BAKI-ƊAYA.(GWARGWADON SHEKARA 💪).
MASU GAYYATA:-
GWANAYEN JAHAR KANO BAKI-ƊAYA 💪💪💪💪💪💪
MASU MASAUƘIN-BAƘI:-
ƳAN-UWA DA AMINAN GONI AMINU SARAKUNAN TILAWA 🥰🥰🥰
A I S O L A F I Y A
🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
RATTABA HANNU.
HARIS ALI.
P.R.O M. TSANGAYA 💪
Kai Tsaye Daga Kano Rijiyar Lemo Layin Farida Sinima Inda Ake Musaffah Don Taya Dan Uwa Malam Uthman Murnar Aure Da Zaiyi Gobe Juma'a Insha'Allahu 💯🙏
Gwani Adamu Birnin Kudu Ke Nan Yake Tilawa 🙏💯
Allahu Akbar Allah Ya Qara Ma Malamai Lafiya Da Imani 🙏💯
Mustapha Abubakar Gwarzon musabaqa A Borno State 2023 Hizib 60 Tafseer Da Qira'at An Haife Shi 2007 Ya Haddace Alƙur'ani A 2019 A Wurin Mahaifinsa.
Shekarunsa 16 a duniya Yanzu Haka, Lalle Wannan Yana Da Giga Bite Mai Yawan Gaske
ALLAH Ya Qara Maka Qarfin Network Mai Kyau Barakallah Fik.
Wannan shine Gwarzon shekara QUR'ANIC da TAFSIR da QIRA'AT Na Borno State.