
12/01/2025
Alhamdulillah an fara Gudanar da Taron Ƙungiyar Kwankwasiyya Abba ka Cika Gwaro ƙarƙashin Jagorancin Hon Nura Ibrahim Ayagee wanda yake Gudana yanzu haka a Ɗakin Taro na Musabaƙa dake Gwammaja.
12/1/2025