Jama'a Media

Jama'a Media This channel is designed to enligh, educate, promote and Islamic teaching alongside the sufi order worldwide.

Visit of jamiyyatu ansaridden members from London to the new headquarters of the organisation in Abuja.
27/06/2023

Visit of jamiyyatu ansaridden members from London to the new headquarters of the organisation in Abuja.

27/06/2023

Visit of jamiyyatu ansaridden members from London to the new headquarters of the organisation in Abuja.

27/06/2023

Jama'a masu ansaridden attijjaniyah

Jama'a masu ansariddeen attijjaniya, North East zone is loading up now.
13/06/2023

Jama'a masu ansariddeen attijjaniya, North East zone is loading up now.

Sabon headquarters din jamiyyatu ansariddeen attijjaniya na kasa wanda zababben shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmad tunbu y...
25/05/2023

Sabon headquarters din jamiyyatu ansariddeen attijjaniya na kasa wanda zababben shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmad tunbu ya baiwa kungiyar a Abuja.

Shugaban nin rassan kungiyar ne daga sassan ƙasa s**a halarci bikin mika ofishin ga kungiyar a yau 24/5/23.

Allah saka masa da alheri ya kuma yi masa jagoranci a tsawon jagorancin sa, ya kuma kiyaye shi daga sharrin masu sharri.

General Secretary of jamiyyatu ansariddeen attijjaniya arrived maiduguri the state capital for the wedding Fatiha of the...
22/05/2023

General Secretary of jamiyyatu ansariddeen attijjaniya arrived maiduguri the state capital for the wedding Fatiha of the son of National director general of shababul faidah first aid of jamiyyatu ansariddeen attijjaniya

Shababul faidah first aid of jamiyyatu ansariddeen attijjaniya
21/05/2023

Shababul faidah first aid of jamiyyatu ansariddeen attijjaniya

12/05/2023

Part of shababul faidah first aid engagement

Yan agajin shababul faidah na jamiyyatu ansariddeen attijjaniya kenan yayin da s**a kai ziyara zabarmari
09/05/2023

Yan agajin shababul faidah na jamiyyatu ansariddeen attijjaniya kenan yayin da s**a kai ziyara zabarmari

Membobin bangaren agajin jamiyyatu ansariddeen attijjaniya kenan a garin Jos, jihar plateau
04/05/2023

Membobin bangaren agajin jamiyyatu ansariddeen attijjaniya kenan a garin Jos, jihar plateau

01/05/2023

Shababul faidah first aid group in Jos

01/05/2023

Another achievement

Hotunan Bikin bude ofishin shababul faidah first aid wanda aka radawa khalifah Aliyu Ahmad Abulfathi suna a madinatu, ma...
25/04/2023

Hotunan Bikin bude ofishin shababul faidah first aid wanda aka radawa khalifah Aliyu Ahmad Abulfathi suna a madinatu, maiduguri jihar Borno

25/04/2023

The chairman of jamiyyatu ansariddeen attijjaniya, Borno state chapter after the the commissioning of the shababul faidah first aid office which is named after khalifah Aliyu Ahmad Abulfathi yesterday

25/04/2023

Commissioning of khalifah Aliyu Ahmad Abulfathi divisional hqs madinatu. Maiduguri Borno state

SAKON TA'AZIYYAInna lillahi wa inna ilaihi raji'un. A madadin jamiyyatu ansariddeen attijjaniya reshen jihar Borno, ina ...
07/04/2023

SAKON TA'AZIYYA

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un. A madadin jamiyyatu ansariddeen attijjaniya reshen jihar Borno, ina mika ta'aziyya ga daukacin iyalan shariff Alh. Muhammad Mahmood, bisa rasuwar ASP Ibrahim Muhammad Mahmood, wanda wanda Allah yayiwa rasuwa ranar 5/4/23,a garin Kaduna.ya rasu ya bar mace daya da yara 2

Allah ya jaddada masa rahamar sa ,ya gafarta mai duk kurakuran sa sannan ya hada shi da kakan sa Annabi (SAW) mu kuma Allah yabamu juriyan wannan babban rashin tare da bamu ladan sa. Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un.

Signed
BRS CHAIRMAN
AHMAD ABULFATHI USMAN

Some activities of the organisation in pictures.
04/04/2023

Some activities of the organisation in pictures.

Address


Telephone

+2348051333220

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jama'a Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jama'a Media:

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share