Da'irar Liman Katagum

Da'irar Liman Katagum Duk Musulmi dan'uwan Musulmi ne (Manzan Allah
(1)

-SIRRIN SAMUN RUFIN ASIRI A WURIN ALLAH TA'ALA.-Wannan Sirrin Ko Yanzu Mutum Zai Iya Jarrabawa, Lalle Sirri Ne Mai Ƙarfi...
14/06/2023

-SIRRIN SAMUN RUFIN ASIRI A WURIN ALLAH TA'ALA.

-Wannan Sirrin Ko Yanzu Mutum Zai Iya Jarrabawa, Lalle Sirri Ne Mai Ƙarfi Na Samun Arziƙi da Izinin Allah.

-Ga Yadda Ake Yin Wuridin:

-Za'a Karanta Fatiha Ƙafa 41 lza'ja'a Ƙafa 41 Sai A Karanta lyaka Na'abudu Wai'iyaka Nas'ta'in Ƙafa 1111.

-Wannan Mujarrabi Ne.

-Za'ayi Shi Na Tsawon Kwana Bakwai.

-Muhammad Jiddah Nguru
07037009525

*LALLAI FULANI BA “YAN TA’ADDA BANE,~ Sayyeed Ibraheem Zakzaky (H) “Abun takaici shine lallai anaso a gwada ma wannan Al...
14/06/2023

*LALLAI FULANI BA “YAN TA’ADDA BANE,

~ Sayyeed Ibraheem Zakzaky (H)

“Abun takaici shine lallai anaso a gwada ma wannan Al’ummar tamu cewa Fulani yan ta’adda ne, bayan ba fulatani baisan maka komai bah illa Kiwo da Noma,

*Amma wannan da abun mamaki ace wai a lallai Ana so a haifar da rigima tsakanin Fulani da hausawa to lallai hausawa da Fulani abu dayane’

*Banda mutum baida tunani ta yaya za’ace maka wai Fulani sune suke kidnapped da kuma kashe Al’ummar su bayan Shi ba fulatani iya abunda ya sani shine kiwo to Al’umma ta gane cewa wannan ƙoƙarin haɗa faɗa tsakanin ƙabilu to lallai shirin yahudawa ne kuma bazasu ci nasara ba Insha Allah.

✍🏿Mohammed Bakeer Consider

Insha-Allah, haka watarana tutar Nijeriya zata koma.
02/06/2023

Insha-Allah, haka watarana tutar Nijeriya zata koma.

*AHMAD IBRAHIM ZAKZAKY (H)*Sayyid Ahmad shi ne da na uku a jerin 'ya'yan  Sheikh Ibrahim Zakzaky (H). An haifi sayyid Ah...
25/05/2023

*AHMAD IBRAHIM ZAKZAKY (H)*

Sayyid Ahmad shi ne da na uku a jerin 'ya'yan Sheikh Ibrahim Zakzaky (H).

An haifi sayyid Ahmad ne ranar 15 ga watan October na shekarar 1990. Ya yi karatun primary da secondary School a Nageriya daga nan ya tafi jami'ar kimiyya da fasaha ta "Xhenyang University of Technology" da ke birnin Xhenyang a kasar Chaina, inda yake karanta darasin fasahar sarrafa sinadarai, wato "Chemical engineering" yana shekarar karshe ta kammala karatu a jami'ar ya yi Shahada.

Sayyid Ahmad yayi Shahada ne a ranar juma'a 25 ga watan yuli na shekarar 2014, Wanda ya yi daidai da Juma'a 28 ga watan Ramadan na shekarar 1435 Hijira. Ya rayu a duniya ne tsawon shekaru 23 kacal, Kuma ya yi Shahada ne sak**akon kisan gillar da sojojin Nijeriya s**a yi masa a lokacin muzaharar Kudus ta nuna goyon baya ga al'ummar Falasdinawa a birnin Zariya .

Sayyid Ahmad ne kwamandan na rundunar Mu'assasar Abul_Fadal Abbas. Haziki ne mai kaifin kwakwalwa da basira, yana k**a da mahaifinsa sosai a yanayin halitta da hazakar kwakwalwa, da Kuma yanayin dabi'u. Mutum ne mai tsananin son kananan yara, an shaide shi da jarunta da yawan ibada da hidima ga addini

Assalamualaika ya Shahid ranar da aka haife ka da ranar da aka harbe ka da ranar da za'a tashe ka a matsayin rayayye ya Shahid 👌😭😭

__Martyr Aliyu Sabo✍️
Jasam Media Team

*YAU ZA'A GABATAR TARON YAUMUL AZMA A DA'IRAR LIMAN KATAGUM*'Yan'uwa Musulmai Almajiran Sayyid Ibrahim Zakzaky (H) na Da...
16/05/2023

*YAU ZA'A GABATAR TARON YAUMUL AZMA A DA'IRAR LIMAN KATAGUM*

'Yan'uwa Musulmai Almajiran Sayyid Ibrahim Zakzaky (H) na Da'irar Liman katagum da kewaye, suna Farin cikin gayyatan dukkan 'Yan'uwa Maza da Mata, Yara da Manya, Zuwa wajen Taron "YAUMUL AZMA" Wanda Aka saba shirya wa Lokaci bayan Lokaci.

Wannan Da'ira ta saba shirya irin wadannan zaman ne domin Kwakkwafa tunanin 'Yan'uwa, game da Shajja'asu akan Al'amarin Harka Islamiyya.

*WANDA ZAI KASANCE KAMAR HAKA:*

RANA: Gobe Talata 16-05-2023
LOKACI: 3:00 na rana
WURI: Harabar makarantar Fudiyyah Lk

Akwai Malamai da zasu gabatar da Jawabai Maban-banta kuma kan Maudu'ai masu tarin Muhimmanci, kar ka bari a baka Labari.

Allah ya bada Ikon Halarta Ilaheey!

Kadan daga cikin Fa'idoji Wanda Ma'abocin Salatin Annabi (saw) zai samu:1_ Yalwar arzuqi2_Lafiyar jiki3_Karbar addu'arsa...
13/05/2023

Kadan daga cikin Fa'idoji Wanda Ma'abocin Salatin Annabi (saw) zai samu:

1_ Yalwar arzuqi
2_Lafiyar jiki
3_Karbar addu'arsa
4_Yawaitar Albarka
5_Tsawon Rayuwa
6_Gafarar Zunubi
7_Gushewar Kunci
8_Ceton Manzon Allah (saw)

wannan sune kadan daga cikin Falala da Darajar da masu Salati suke samu.

Allahumma Salli Ala Muhammad wa'ali Muhammad wa'ajjil farajahum.

—Jawad Adamu Tsoho

AN SHIGA ZANGO NA BIYU DAGA WAJEN TARON KARAWA JUNA SANI NA MEDIA FORUM BAUCHI Daga Wajen Taron Karawa Juna Sani, Wanda ...
06/05/2023

AN SHIGA ZANGO NA BIYU DAGA WAJEN TARON KARAWA JUNA SANI NA MEDIA FORUM BAUCHI

Daga Wajen Taron Karawa Juna Sani, Wanda Lajnar Media Forum Bauchi da Kewaye, Almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) S**a Shirya Kuma Suke Gabatarwa Yanzu haka a garin Ningi.

Mal. Nasiru Hassan ne ke Jawabi a Taron Kan Maidu'i mai Taken "Muhimmancin Hoto ga dan Midiya.

Wasu daga Cikin Hotuna

>Media Forum Bauchi
>Mu'utamar Ningi 4th 6_May_2023

KADAN DAGA CIKIN NASIHAR SAYYID KHAMANE'I GA BUHARI......"Kaga kai din nan an kyautata ma zaton kawo gyara a cikin Al'um...
30/04/2023

KADAN DAGA CIKIN NASIHAR SAYYID KHAMANE'I GA BUHARI......

"Kaga kai din nan an kyautata ma zaton kawo gyara a cikin Al'ummar ka, ta hanya ɗaya ne zaka Iya yin Nasara, dogaro ga Allah da Yanke kauna daga kasashen turawan Yamma ( America, British, France, Israel, dss).

Kaga Wadancan kasashen masu Alfahari ne da fariya, ma'abota girman Kai da dagawa, masu Shisshigi ne a iyakokin Allah da mutuntaka.

Su s**a kunna mana wutar yaki Anan gabas ta tsakiya, k**ar yadda s**a Kunna muku wutar talauci da fatara a Nahiyar ku ta Afrika.

Duk Wanda ya biye musu baya Nasara a Duniya da Lahira, Dauki misalin su Hugo Chavez da Fidil Castro, sun fito Daga yanki daya da Amurka a Latin Amma Dake sun san babu Alheri a tare da ita sunyi watsi da ita da 'Yan kan zaginta.

Sun fuskanci Al'ummar su da buqatun Al'ummar su maimakon bautawa munafukan da s**a hana Duniya Zaman Lafiya".

—Kadan daga cikin Nasihar Sayyed Khamane'i ga Buhari a 2015 daya Kai masa Ziyara.

Daga nan ya zarce Amurka, yana dawowa ya dirarma Yan Uwa Almajiran Syed Zakzaky (H) da kisa, kasa da awa 48 ya kashe mutum sama da 3000+, ciki harda yayan Sheikh Zakzaky guda 4 da yayarsa, s**a rubde kabarin 'Yayansa da Mahaifiyarsa.

Muhd Bala Afuwa

BABBAN ABUN MAMAKI !!!Dukda Kasancewan Sayyid Khamna'i [ DZ ] Shine Gabasa Kowa A Tsarin Gwamnatin Musulunci Ta Iran 🇮🇷 ...
30/04/2023

BABBAN ABUN MAMAKI !!!

Dukda Kasancewan Sayyid Khamna'i [ DZ ] Shine Gabasa Kowa A Tsarin Gwamnatin Musulunci Ta Iran 🇮🇷
Amma Babban Abunda Zaibaka Mamaki Shine Sayyid Khamna'i [DZ] Baya Karɓan Albashi A Gwamnatance. !!!
Abun Abun Mamakine Amma Haqiqace Haka Take .
Wannan Shizai Hasko Maka Rayuwan Imaman Mu Da Irin Gudun Duniyar Su Komai Na ƙarqashin Ikonsu Amma Ba Abunda Yake Gabansu Face Yardar Allah.

Allah Yaqarawa Jagora Lafiya Da Nisan Kwana.

Abdullahi Dahiru

https://t.me/TAMBAYAMABUDINILIMI

𝐊𝐀𝐈 𝐓𝐒𝐀𝐘𝐄 𝐃𝐀𝐆𝐀 𝐖𝐀𝐉𝐄𝐍 𝐆𝐀𝐆𝐀𝐑𝐔𝐌𝐈𝐍 𝐖𝐀'𝐀𝐙𝐈𝐍 𝐆𝐎𝐑𝐎𝐍 𝐒𝐀𝐋𝐋𝐀𝐇 𝐃𝐀𝐆𝐀 𝐃𝐀'𝐈𝐑𝐀𝐑 𝐋𝐈𝐌𝐀𝐍 𝐊𝐀𝐓𝐀𝐆𝐔𝐌 𝟐𝟓-𝟎𝟒-𝟐𝟎𝟐𝟑𝐀𝐧 𝐅𝐚𝐫𝐚 𝐆𝐚𝐛𝐚𝐭𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐆𝐚𝐠𝐚𝐠𝐚𝐫𝐮𝐦𝐢𝐧 ...
25/04/2023

𝐊𝐀𝐈 𝐓𝐒𝐀𝐘𝐄 𝐃𝐀𝐆𝐀 𝐖𝐀𝐉𝐄𝐍 𝐆𝐀𝐆𝐀𝐑𝐔𝐌𝐈𝐍 𝐖𝐀'𝐀𝐙𝐈𝐍 𝐆𝐎𝐑𝐎𝐍 𝐒𝐀𝐋𝐋𝐀𝐇 𝐃𝐀𝐆𝐀 𝐃𝐀'𝐈𝐑𝐀𝐑 𝐋𝐈𝐌𝐀𝐍 𝐊𝐀𝐓𝐀𝐆𝐔𝐌 𝟐𝟓-𝟎𝟒-𝟐𝟎𝟐𝟑

𝐀𝐧 𝐅𝐚𝐫𝐚 𝐆𝐚𝐛𝐚𝐭𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐆𝐚𝐠𝐚𝐠𝐚𝐫𝐮𝐦𝐢𝐧 𝐖𝐚'𝐚𝐳𝐢𝐧 𝐆𝐢𝐫𝐨𝐧 𝐒𝐚𝐥𝐥𝐚𝐡, 𝐖𝐚𝐧𝐝𝐚 '𝐘𝐚𝐧'𝐮𝐰𝐚 𝐌𝐮𝐬𝐮𝐥𝐮𝐦𝐚𝐢 𝐀𝐥𝐦𝐚𝐣𝐢𝐫𝐚𝐧 𝐒𝐚𝐲𝐲𝐢𝐝 𝐈𝐛𝐫𝐚𝐡𝐢𝐦 𝐙𝐚𝐤𝐳𝐚𝐤𝐲 (𝐇) 𝐧𝐚 𝐆𝐚𝐫𝐢𝐧 𝐋𝐢𝐦𝐚𝐧 𝐊𝐚𝐭𝐚𝐠𝐮𝐦 𝐒𝐮𝐤𝐚 𝐒𝐡𝐢𝐫𝐲𝐚, 𝐊𝐮𝐦𝐚 𝐒𝐮𝐤𝐞 𝐆𝐚𝐛𝐚𝐭𝐚𝐫 𝐰𝐚 𝐘𝐚𝐧𝐳𝐮 𝐇𝐚𝐤𝐚.

𝐖𝐚𝐤𝐢𝐥𝐢𝐧 '𝐘𝐚𝐧'𝐮𝐰𝐚 𝐧𝐚 𝐆𝐚𝐫𝐢𝐧 𝐋𝐢𝐦𝐚𝐧 𝐤𝐚𝐭𝐚𝐠𝐮𝐦 𝐝𝐚 𝐊𝐞𝐰𝐚𝐲𝐞, 𝐌𝐚𝐥𝐚𝐦 𝐔𝐦𝐚𝐫 𝐒𝐚'𝐢𝐝 𝐆𝐡𝐚𝐧𝐢 𝐒𝐡𝐢𝐧𝐞 𝐌𝐚𝐢 𝐉𝐚𝐰𝐚𝐛𝐢 𝐚 𝐖𝐚𝐣𝐞𝐧 𝐓𝐚𝐫𝐨𝐧.

𝐖𝐚'𝐚𝐳𝐢𝐧 𝐘𝐚 𝐒𝐚𝐦𝐮 𝐇𝐚𝐥𝐚𝐫𝐭𝐚𝐫 𝐌𝐮𝐭𝐚𝐧𝐞 𝐌𝐚𝐛𝐚𝐧𝐛𝐚𝐧𝐭𝐚 𝐃𝐚𝐠𝐚 𝐒𝐚𝐬𝐬𝐚 𝐃𝐚𝐛𝐚𝐧'𝐝𝐚𝐛𝐚𝐧 𝐧𝐚 𝐆𝐚𝐫𝐢𝐧 𝐋𝐢𝐦𝐚𝐧 𝐊𝐚𝐭𝐚𝐠𝐮𝐦.

𝐀𝐧𝐚 𝐆𝐚𝐛𝐚𝐭𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐖𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐆𝐚𝐠𝐚𝐫𝐮𝐦𝐢𝐧 𝐖𝐚'𝐚𝐳𝐢𝐧 𝐆𝐨𝐫𝐨𝐧 𝐒𝐚𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐚 𝐔𝐧𝐠. 𝐌𝐚𝐛𝐮𝐠𝐚 𝐋𝐢𝐦𝐚𝐧 𝐊𝐚𝐭𝐚𝐠𝐮𝐦 𝐊𝐨𝐟𝐚𝐫 𝐆𝐢𝐝𝐚𝐧 𝐓𝐬𝐚𝐦𝐢𝐲𝐚.

𝐖𝐚𝐬𝐮 𝐝𝐚𝐠𝐚 𝐂𝐢𝐤𝐢𝐧 𝐇𝐨𝐭𝐮𝐧𝐚

-𝐀𝐛𝐮𝐛𝐚𝐤𝐚𝐫 𝐒𝐡'𝐢𝐫𝐞𝐞𝐲
@𝐌𝐮𝐫𝐲𝐚𝐫 𝐇𝐚𝐫𝐤𝐚 𝐃𝐚'𝐢𝐫𝐚𝐫 𝐁𝐚𝐮𝐜𝐡𝐢 𝟐𝟓-𝟎𝟒-𝟐𝟎𝟐𝟑

25/04/2023

Video na Sallar Malam Isra'ila Abba Wanda Ya Rasu Kwanakin ba Jimawa a Garin Bauchi

Dandazon Al'ummar Musulmi ne S**a Laharci Janajarsa.

Allah Ya Masa Rahma

*WA'AZIN GORON SALLAH A DA'IRAR LIMAN KATAGUM YAU NE 25-4-2023*An samu Chanjin Wajen Taron, An Mtsa dashi Gaba Kadan. Ya...
25/04/2023

*WA'AZIN GORON SALLAH A DA'IRAR LIMAN KATAGUM YAU NE 25-4-2023*

An samu Chanjin Wajen Taron, An Mtsa dashi Gaba Kadan.

Yanzu An Mayar dashi Ung. Mabuga L/Katagum, Kofar Gidan Marigayi Ajiyan Liman Katagum.

Lokaci: 8:00 na dare

MALAMI MAI JAWABI -Malam Umar Sa'id Ghani

Allah Ya Bada Ikon Halarta.

𝗧𝗔𝗠𝗕𝗔𝗬𝗔 𝗠𝗲𝗻𝗲𝗻𝗲 𝗛𝘂𝗸𝘂𝗻𝗰𝗶𝗻 𝗪𝗮𝗻𝗱𝗮 𝗬𝗮𝗺𝗮𝗻𝘁𝗮 𝗕𝗮𝗱𝗮 𝗭𝗮𝗸𝗸𝗮𝗻 𝗙𝗶𝗱𝗱𝗮 𝗞𝗮𝗶. ?!𝗔𝗠𝗦𝗔𝗜𝗱𝗮𝗻 𝗬𝗮𝗿𝗶𝗴𝗮 𝗬𝗮𝗰𝗶𝗿𝗲 𝗭𝗮𝗶 𝗕𝗮𝗱𝗮 𝗔𝗯𝘂𝗻𝗱𝗮 𝗬𝗮𝗿𝗶𝗴𝗮 𝗬𝗮𝗰𝗶𝗿𝗲 𝗗𝗶𝗻𝗻...
24/04/2023

𝗧𝗔𝗠𝗕𝗔𝗬𝗔
𝗠𝗲𝗻𝗲𝗻𝗲 𝗛𝘂𝗸𝘂𝗻𝗰𝗶𝗻 𝗪𝗮𝗻𝗱𝗮 𝗬𝗮𝗺𝗮𝗻𝘁𝗮 𝗕𝗮𝗱𝗮 𝗭𝗮𝗸𝗸𝗮𝗻 𝗙𝗶𝗱𝗱𝗮 𝗞𝗮𝗶. ?!

𝗔𝗠𝗦𝗔
𝗜𝗱𝗮𝗻 𝗬𝗮𝗿𝗶𝗴𝗮 𝗬𝗮𝗰𝗶𝗿𝗲 𝗭𝗮𝗶 𝗕𝗮𝗱𝗮 𝗔𝗯𝘂𝗻𝗱𝗮 𝗬𝗮𝗿𝗶𝗴𝗮 𝗬𝗮𝗰𝗶𝗿𝗲 𝗗𝗶𝗻𝗻𝗲 𝗦𝗵𝗶𝗸𝗲𝗻𝗮𝗻, 𝗜𝗻𝗸𝘂𝗺𝗮 𝗕𝗮𝗶 𝗖𝗶𝗿𝗲𝗯𝗮 𝗧𝗼 𝗭𝗮𝗶 𝗖𝗶𝗿𝗲 𝗟𝗼𝗸𝗮𝗰𝗶𝗻 𝗗𝗮𝘆𝗮 𝗧𝘂𝗻𝗮, 𝗔𝗺𝗺𝗮 𝗞𝗮𝘄𝗮𝗶 𝗭𝗮𝗶 𝗕𝗮𝗱𝗮𝘀𝗵𝗶 𝗡𝗲 𝗗𝗮 𝗡𝗶𝘆𝘆𝗮𝗻 𝗡𝗲𝗺𝗮𝗻 𝗞𝘂𝘀𝗮𝗻𝘁𝗮𝗻 𝗔𝗹𝗹𝗮𝗵 𝗕𝗮𝗱𝗮 𝗡𝗶𝘆𝘆𝗮𝗻 𝗕𝗶𝘆𝗮𝗻 𝗕𝗮𝘀𝗵𝗶 𝗕𝗮 𝗸𝗼𝗺𝗮 𝗪𝗮𝗻𝗶 𝗡𝗶𝘆𝘆𝗮𝗻 𝗗𝗮𝗯𝗮𝗻.

𝗠𝘆 𝗧𝗮𝗹𝗲𝗴𝗿𝗮𝗺 𝗽𝗮𝗴𝗲 👇

𝗵𝘁𝘁𝗽𝘀://𝘁.𝗺𝗲/𝗧𝗔𝗠𝗕𝗔𝗬𝗔𝗠𝗔𝗕𝗨𝗗𝗜𝗡𝗜𝗟𝗜𝗠𝗜

SANARWA: بِسْمِ اللَّـهِ الرَّحْمَـٰنِ الرَّحِيمِ اللهم صل على محمد وعلى آل محمد🌹 Daga: Ofishin Sayyid Ibraheem Zakzaky ...
19/04/2023

SANARWA:

بِسْمِ اللَّـهِ الرَّحْمَـٰنِ الرَّحِيمِ

اللهم صل على محمد وعلى آل محمد🌹

Daga: Ofishin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H).

Ana sanar da 'yan'uwa da su fara duba jinjirin watan Shawwal daga gobe Alhamis 29 ga Ramadan, 1444. Za a iya sanar da labarin ganin watan ta wadannan lambobi:

07064194054
09036186572
08035686569

Wassalam



19/4/2023

23/03/2023
18/03/2023

Allah Ya Kara Juriya da Sabaty

Babu wani Abu a gidan duniya daza'ace bashida wani geji na ƙima ko miƙdarin tsada Amma Abubuwan dakuke gabatarwa dan nem...
03/02/2023

Babu wani Abu a gidan duniya daza'ace bashida wani geji na ƙima ko miƙdarin tsada

Amma Abubuwan dakuke gabatarwa dan neman lahira da yardar Allah koh mala'ikun Allah basusan girman lada da qimar dayawansuba, waɗanda s**a sani dagaciki kuma, duka sunfi girma da ƙima a wajen Allah akan duniya da abinda ke cikinta
musani cewa duniya gidan cin ribar Abinda yawuceta a qimane,
kada yazama babban burinmu shine neman Ababen da mukasan cewa qimarsu tanada miqdari dageji sannan kuma suna gushewa Ina nufin duniya da Abinda ke cikinta

juma'a Mai Albarka 🌺🌹

Sheikh Hussaini mukhtar 📚✍️

Yana daga Sunnar Manzon Allah Muhammad (S) Ziyarar Makabarta!Ku Ziyarci Mahaifan ku da Masoyan ku domin suna da Matukar ...
12/01/2023

Yana daga Sunnar Manzon Allah Muhammad (S) Ziyarar Makabarta!

Ku Ziyarci Mahaifan ku da Masoyan ku domin suna da Matukar bukatan haka, sannan abu mafi Muhimmanci shine yi musu Addu'a.

Nan shine makwancin Mahaifa na Alhaji Tsoho Ahmad (Baba Mai Shayi) da kuma Hajiya Amina. Muna fatan Yan'uwa za'a karanta musu Suratul Fahiha da Salatin Annabi hadiya zuwa ga ruhin su.

Ranar Da Tukur Buratai Ya Jagoranci HQ Nigerian Army S**a Kashe Uwa S**a Kashe Ɗanta!💔😭Ranar S**a Kashe Uba S**a Kashe Ɗ...
12/12/2022

Ranar Da Tukur Buratai Ya Jagoranci HQ Nigerian Army S**a Kashe Uwa S**a Kashe Ɗanta!💔😭
Ranar S**a Kashe Uba S**a Kashe Ɗansa, Da Umarnin Tsinannen Allah Muhammadu Buhari 💔

Waɗannan Na Photon Uba Da Ƴarsa Ne, Suma Ranar Aka Kashe Su.😭
Buhari Allah Ya Isa


WANNAN JARIRIYAR NA CIKIN ALMAJIRAN MALAM ZAKZAKY(H) DA GWAMNATIN BUHARI TA YI WA KISAN KIYASHI A GARIN ZARIA....!!     ...
12/12/2022

WANNAN JARIRIYAR NA CIKIN ALMAJIRAN MALAM ZAKZAKY(H) DA GWAMNATIN BUHARI TA YI WA KISAN KIYASHI A GARIN ZARIA....!!
..El-Misawyy..
A Rana ta 12 Zuwa 14 Ga watan Disambar 2015 Sojojin Nigeria Sun yi Amfani Da Karfi Fiye da Kima Akan 'Yan Shi'a a Garin Zaria, yayinda S**a yi Kisan kare Dangi akan 'Yan uwa Maza da Mata, Jarirai Da Manya.

Wannan Yarinya mai karancin Shekaru, Batula Buhari Jega, ta rasa Rayuwarta ne yayin Harin Ta'addancin Da Sojojin Nigeria S**a Aiwatar Akan 'Yan Shi'a, yayin Harin Ta'addancin Yarinyar Ta Rasa iyayenta(Babanta Da Mamanta) suna daga Cikin Wadanda Sojojin Nigeria S**a kashe a Harin.

Tabbas Ranar Sojojin Sun Shekar da Jinane, Sun yi Kisan kiyashi tamkar a Filin Yaqi, Sannan Sun yi Kisan kai na Rashin Tausayi da Rashin Imani Akan Wadanda Basu da Ko Allura a hannunsu da Sunan makami.

Wannan Zalunci Mafi Girma, zalunci mafi Muni, zalunci ne da duniya ba zata taba Mantawa da shi ba.

Muna Rokon Allah ta'ala ya Daukar Mana Fansa, yayi Mana Sakayya da Gaggawa.

**MAULIDIN ZAINABUL KHUBRA (AS) A LIMAN KATAGUM**'Yan'uwa Musulmai Almajiran Sayyid Ibrahim Zakzaky H Na Da'irar Liman K...
04/12/2022

**MAULIDIN ZAINABUL KHUBRA (AS) A LIMAN KATAGUM**

'Yan'uwa Musulmai Almajiran Sayyid Ibrahim Zakzaky H Na Da'irar Liman Katagum Suna Farin Cikin gayyatan Kowa da Kowa Zuwa Wajen Maulidin Sayyada Zainabul Khubra (As)

WAND ZAI KASANCE KAMAR HAKA

RANA: Gobe Litinin 05-12-2022
WURI: Cikin Sabuwar Fudiyyah L/ Katagum
LOKACI: 8:00 Na dare

MALAMI MAI JAWABI
Mal. Umar Sa'id Ghani

Allah Ya Bada Ikon Halarta

02/12/2022

*🎥Shin Dandalin Siyasa sabon abu ne a Harkar Musulunci koko ya jima?*

Amsa daga bakin Jagora Sayyid Ibrahim Zakzaky(H)👇🏼👂🏿

Address

Bauchi
Liman Katagum

Telephone

+2349038973662

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Da'irar Liman Katagum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Da'irar Liman Katagum:

Videos

Share


Other News & Media Websites in Liman Katagum

Show All