KCB Hausa News

KCB Hausa News Media

WATA SABUWA: lauyan bogi yayi nasarar shari'oi 26 rigis gaban manyan alkalai kafin dudun sa ya cikaWani rahoto da ke shi...
14/10/2023

WATA SABUWA: lauyan bogi yayi nasarar shari'oi 26 rigis gaban manyan alkalai kafin dudun sa ya cika

Wani rahoto da ke shigo mana ya bayyana wani lauyan bogi da ya yi nassara a shari'o'i 26 a gaban manyan alkalai kafin a k**a shi a ƙasar kenya.

Me Zaku Ce?

Ba za ku taba ganin matata a cikin harkar shugabanci ba in ji zababben gwamnan jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf
29/03/2023

Ba za ku taba ganin matata a cikin harkar shugabanci ba in ji zababben gwamnan jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf

Akalla Sojoji Hamsin Aka Jibge A Kowane Akwatin Zabe Domin A Kayar Da Ni, Kuma Kiri-Kiri Za Ka Ga Soja Yana Dukan Mutum ...
29/03/2023

Akalla Sojoji Hamsin Aka Jibge A Kowane Akwatin Zabe Domin A Kayar Da Ni, Kuma Kiri-Kiri Za Ka Ga Soja Yana Dukan Mutum Idan Aka Ga Zai Dangwalawa APC, Inji Tsohon Gwamnan Zamfara, Matawalle

Hukumar zaɓe INEC ta miƙa shaidar lashe zaɓe ga zaɓaɓɓen Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf.
29/03/2023

Hukumar zaɓe INEC ta miƙa shaidar lashe zaɓe ga zaɓaɓɓen Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf.

Shìn kana cìkìn ɗan Aréwacin Nìgeria da zasú jéfawa Sanata Rabi'u Músa Kwankwasó ƙurì'a domìn lashé zaɓén kújerar shúgab...
25/10/2022

Shìn kana cìkìn ɗan Aréwacin Nìgeria da zasú jéfawa Sanata Rabi'u Músa Kwankwasó ƙurì'a domìn lashé zaɓén kújerar shúgaban ƙasa a zaɓèn 2023 ?

- DÁGA Shafìn Dokin Karfe TV

25/09/2022

Daga Ina kuke bibiyar wannan shafi namu mai albarkah.

27/08/2022

Bani da kudi, bani da mota, bani da iPhone, Amma ina da Son Annabi Muhammadu ❤

Cewar~Aisha Ashraf

Hoton Fatima Wacce aka Takawa Kafa da Mota Hartakai ga Anyanke kafar a Jihar Sokoto A lokacin datake lafiya dakuma Bayan...
26/08/2022

Hoton Fatima Wacce aka Takawa Kafa da Mota Hartakai ga Anyanke kafar a Jihar Sokoto A lokacin datake lafiya dakuma Bayan anyankemata kafa.

LABARI MARAR DAƊI:Ƴan ta'adda sun yi wa ayarin sojoji kwantan ɓauna, an yi kazamar musayar wuta a yankin ƙaramar hukumar...
26/08/2022

LABARI MARAR DAƊI:Ƴan ta'adda sun yi wa ayarin sojoji kwantan ɓauna, an yi kazamar musayar wuta a yankin ƙaramar hukumar Bungudu, jihar Zamfara.

Mazauna yankin sun ce duk da mamayar sojojin aka yi, amma sun kashe tulin yan ta'adda, sun gaza fita kasuwa don gudun su dawo ɗaukar fansa.

Daga Mubarak Sama Bala

Cikin Hotuna:Mataimakiyar Gwamnan jihar Kaduna, Dr Hadiza Sabuwa Balarabe; yau take cika shekaru 56 a duniya.Yau da safe...
26/08/2022

Cikin Hotuna:

Mataimakiyar Gwamnan jihar Kaduna, Dr Hadiza Sabuwa Balarabe; yau take cika shekaru 56 a duniya.

Yau da safe wasu daga cikin ma'aikatan ta da masu tsaron lafiyarta sun shirya mata wani kwarya-kwaryan shagali.

ALLAH Ya Karawa Rayuwa Albarka. Amin

Domin Alfahari Da Harshen HAUSA, Kawo Mana Karin Magana Guda Uku Daka Sani?Kamar Haka👇👇👇👇1, Da Sannu Dan Waken Ƙasa Zai ...
26/08/2022

Domin Alfahari Da Harshen HAUSA, Kawo Mana Karin Magana Guda Uku Daka Sani?

Kamar Haka
👇👇👇👇
1, Da Sannu Dan Waken Ƙasa Zai Samu Yaji.

2, Kowa Ya Ɗebo Da Zafi Bakinsa.

3, Abin Da Kamar Wuya Suruka Ta Cinye Surukinta Ranar Aure.

Muna sauraron ku.......

Ku shiga wannan link din ku mallaki naku bajin don nuna farin cikin ku game da ranar
👇👇👇
https://getdp.co/eCE

Daga Ƙungiyar "Arewa Media Writers"

Ni Zan Ji Da Matsalar Tsaro, Shi Kuma Tinubu Zai Ji Da Tattalin Arzikin Ƙasa Idan Ku Ka Zaɓe Mu 2023, Cewar Kashim Shett...
26/08/2022

Ni Zan Ji Da Matsalar Tsaro, Shi Kuma Tinubu Zai Ji Da Tattalin Arzikin Ƙasa Idan Ku Ka Zaɓe Mu 2023, Cewar Kashim Shettima

Me za kuce?

Wani Mai Mata 4 Da Yaƴa 34 Ya Yi Alƙawarin Baiwa Atiku Abubakar Kuri'un Iyalansa KafMalam Yusuf Babale Ɗan Shekara 49 Da...
25/08/2022

Wani Mai Mata 4 Da Yaƴa 34 Ya Yi Alƙawarin Baiwa Atiku Abubakar Kuri'un Iyalansa Kaf

Malam Yusuf Babale Ɗan Shekara 49 Da Haihuwa A Duniya Da Yake Da Mata Huɗu Da Yaƴa Talatin Da Huɗu Reras Ya Yi Alƙawarin Baiwa Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa A Ƙarƙashin Jam'iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar Kafatanin Kuri'un Iyalansa A Babban Zaɓen Shekarar 2023.

Malam Yusuf Babale Ya Ce Alhaji Atiku Abubakar Shine Ɗan Takarar Da Zai Iya Haɗa Kan Ƴan Najeriya Ba Tare Da Nuna Banbanci Ba Da Kuma Kawo Karshen Matsalar Rashin Tsaro Da Ake Fama Da Shi Da Kuma Farfado Da Tattalin Arzikin Najeriya.

Daga Jamilu Dabawa

Gwamnatin tarayya tace zata fara raba wa yan Najeriya Naira Biliyan N20bn daga watan Yuni a tsarin tallafi karkashin shi...
25/08/2022

Gwamnatin tarayya tace zata fara raba wa yan Najeriya Naira Biliyan N20bn daga watan Yuni a tsarin tallafi karkashin shirin National Cash Transfer, k**ar yadda jaridar Punch ta rahoto.

Bayanai sun nuna cewa gwamnatin tarayya zata biya yan Najeriya miliyan biyu N5,000 a shirin Basic Cash transfer da kuma ƙarin N5,000 a tsarin tallafawa talakawa.

Wanda yake jimullar kudin da Gwamnatin tarayyar zata kashe zasu kai biliyan N20bn kan mutanen da zasu amfana.

Wani bayani da ya fita a watan Maris, 2022 kan dabaru da kuma tsarin harkokin ma'aikatar jin ƙai da walwalar al'umma ya nuna cewa yan Najeriya dake amfana da shirin ƙara ƙaruwa suke.

Dan Gudun Hijirar Yakin Kasar Ukraine Ya Musulunta A Cikin Massalacin Da Ya Yi Zaman Gudun Hijira Daga Assumailiy Deedat...
25/08/2022

Dan Gudun Hijirar Yakin Kasar Ukraine Ya Musulunta A Cikin Massalacin Da Ya Yi Zaman Gudun Hijira

Daga Assumailiy Deedat

Mutumin, mai suna Voronko Urko, ya samu mafaka ne a wani masallaci bayan harin dakarun Rasha ya rusa gidansa a birnin Kharkiv a ƙasar Ukraine.

Kafin harin da ya rusa gidansa, Voronko yana zaune tare da matarsa da ‘ya’yansa biyu ne. Sai dai rushewar gidan ta sa yanzu ba ya zaune tare da iyalinsa.

Ya koma kwana a masallacin Imam Muhammad Ali wanda bayan wani dan lokaci, sai ya musulunta.

25/08/2022

Gobe ce, ranar Hausa ta Duniya, wane tanadi kuka mata ? Daga:
~ Abdul Journalist

HOTUNA: Obasanjo, Wike, Obi, da Wasu Sun Gana yau a can birnin Landan.Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, a ranar A...
25/08/2022

HOTUNA: Obasanjo, Wike, Obi, da Wasu Sun Gana yau a can birnin Landan.

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, a ranar Alhamis, ya gana da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour, Peter Obi; da Gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Wike, a Landan.

Duk da cewa har yanzu ana kan zayyana cikakkun bayanai game da taron har zuwa lokacin gabatar da wannan rahoto, jaridar The PUNCH ta samu labarin cewa wani bangare ne na tattaunawar da ake yi gabanin zaben shugaban kasa na 2023. Wike ya halarci taron tare da abokansa da s**a hada da Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo; Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue; Gwamna Okezie Ikpeazu na jihar Abia da tsohon gwamnan jihar Cross River, Donald Duke da dai sauransu.

Credit: Olalekan Adetayo -- Ku biyo mu don samun labarai da bidiyo da dumi-duminsu

22/08/2022
Ban sha haka wahalar yaki da ‘yan ta’adda yake ba- Shugaba Buhari Ministan tsaro, Bashir Salihi Magashi ya bayyana cewa,...
21/08/2022

Ban sha haka wahalar yaki da ‘yan ta’adda yake ba- Shugaba Buhari

Ministan tsaro, Bashir Salihi Magashi ya bayyana cewa, gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari bata sha haka wahalar yaki da ‘yan ta’addan Boko Haram take ba.

Yace shugaban kasa Muhammadu Buhari sam bai yi tunanin kawar da ‘yan ta’addan Boko Haram abune me wuya ba, ya cigaba da bayyana hakane a wajan wani taro kan tsaro da aka shirya.

A lokacin yakin nemam zaben shugaban kasa na Muhammadu Buhari a shekarar 2015, ya sha alwashin gamawa da Boko Haram.

Saidai duk da haka, ministan yace suna kan kokarin ganin sun gama da matsalar nan ba da dadewa ba.

Hakazalika Dama can Buhari bai hau mulki da niyyar gyara Najariya ba.

BUDURWA MAI ASKIN ZAMANI: Ko Za Ki Bari Ta Yi Wa Mijinki Aski?
06/06/2022

BUDURWA MAI ASKIN ZAMANI: Ko Za Ki Bari Ta Yi Wa Mijinki Aski?

DA DUMI DUMI: A safiyar nan ta yau 'Yan bindiga sun shiga karamar hukumar Ungogo dake Jihar Kano  s**a sace mahaifiyar d...
06/06/2022

DA DUMI DUMI:

A safiyar nan ta yau 'Yan bindiga sun shiga karamar hukumar Ungogo dake Jihar Kano s**a sace mahaifiyar dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya a ƙarƙashin Jam'iyar APC AA Zaura.

ALLAHU AKBAR: Jarumin Fina-Finan Kudancin Ƙasar Nan Jim Iyke Ya Karɓi MusulunciDaga Aliyu A Tsiga Fitaccen jarumin fina-...
01/06/2022

ALLAHU AKBAR: Jarumin Fina-Finan Kudancin Ƙasar Nan Jim Iyke Ya Karɓi Musulunci

Daga Aliyu A Tsiga

Fitaccen jarumin fina-finan Nollywood na Najeriya, Jim Iyke, ya bayyana cewa ya bar addinin Kiristanci kuma ya Musulunta. A cewarsa ya yanke shawarar ne bayan karanta littafai daya zurfafa da kuma fayyace abubuwa da dama.

Hakan na zuwa ne bayan da ya bayyana yadda ya haɗu da wata mata musulma a kwanan baya inda ya bayyana hakan saboda bambancin addini. Fitaccen jarumin a cikin faifan bidiyon ya yi kira da a kawar da ra'ayin addini, yana mai cewa mutane da dama na ci gaba da fuskantarsa ​​har yau.

Ya ƙara da cewa mutane na iya zama tare cikin lumana duk da bambancin ra'ayi na rayuwa, addini, siyasa da dai sauransu.

28/05/2022

DA DUMI-DUMI: An Kada Hon Gudaji Kazaure, A Zaben Fidda Gwani Na Takarar Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Kazaure, Roni, Gwiwa Da 'Yankwashi Dake Jihar Jigawa A Karkashin Jam'iyyar APC, Inda Arch Mukhtar Muhammad Zanna, Ya Lashe Zaben

Daga Comr Abba Sani Pantami

"Ni A Yanzu Mijin Aure Nagari Kawai Nake Fatan Allah Ya kawo Min Na Yi Aure Na Huta" ~ Hadiza Gabon
19/05/2022

"Ni A Yanzu Mijin Aure Nagari Kawai Nake Fatan Allah Ya kawo Min Na Yi Aure Na Huta" ~ Hadiza Gabon

YANZU-YANZU: Za a Yi Ƙaramar Sallah Ranar Litinin A Tarayyar Najeriya Majalisar Ƙoli Ta Harkokin Addinin Musulunci a Naj...
30/04/2022

YANZU-YANZU: Za a Yi Ƙaramar Sallah Ranar Litinin A Tarayyar Najeriya

Majalisar Ƙoli Ta Harkokin Addinin Musulunci a Najeriya, ƙarƙashin Sarkin Musulmi, ta ce bata samu labarin ganin wata a Faɗin Najeriya ba, don haka za'a cika Azumi 30.

Haka zalika, ranar Litinin zata kasance 1 ga watan shawwal.

YANZU-YANZU:  A dakaci sak**akon rahoton ganin wata daga fadar mai alfarma Sarkin Musulmi na Najeriya kowane lokaci daga...
30/04/2022

YANZU-YANZU: A dakaci sak**akon rahoton ganin wata daga fadar mai alfarma Sarkin Musulmi na Najeriya kowane lokaci daga yanzu.

Ana tattara sak**ako domin fitar da sanarwar gani ko akasin haka.....

Ya labarin ganin wata a garuruwanku?

YANZU_YANZU| ƙasar Saudiyya ta bada sanarwar Rashin ganin wata. Hakan na nufin za a cika azumi 30.
30/04/2022

YANZU_YANZU| ƙasar Saudiyya ta bada sanarwar Rashin ganin wata. Hakan na nufin za a cika azumi 30.

DA Dumi-Dumi: Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello, Ya Biya Naira Milyan 100 Kudin Fom Din Takarar Shugaban Kasa A Jam'iyyar ...
26/04/2022

DA Dumi-Dumi: Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello, Ya Biya Naira Milyan 100 Kudin Fom Din Takarar Shugaban Kasa A Jam'iyyar APC

Gwamnan ya biya Naira miliyan 100 a safiyar yau Talata, hakan na nufin shine mutum na farko da a hukumance ya siya fom din takarar shugaban kasa na 2023 a jam'iyyar.

A gobe Laraba Gwamnan zai karbi fom din takarar nashi.

Menene fatanku a gare shi?

~ Daily News Hausa

Babban abin da na sanya a gaba shine kawo karshen mutuwa kwata-kwata a duniya."Kowa zai rayu har illa masha Allahu".Inji...
25/04/2022

Babban abin da na sanya a gaba shine kawo karshen mutuwa kwata-kwata a duniya.

"Kowa zai rayu har illa masha Allahu".

Inji wannan Farfesa dan kasar Faransa.

Shin wace shawara zaku ba shi?

~ Nasara

"Ibrahim Inyass ba mutumin kirki ba ne, ba kuma waliyi ba. Asalima fasiki ne fajiri, don shi ne ya koyar da mabiyansa ce...
25/04/2022

"Ibrahim Inyass ba mutumin kirki ba ne, ba kuma waliyi ba. Asalima fasiki ne fajiri, don shi ne ya koyar da mabiyansa cewa kowa Allah ne. Na ga inda ya fadi haka wurare goma sha biyar a littafan da ya wallafa." A cewar Shaikh Musa Yusuf Asadussunnah.

Me za ku ce?

Address

Kano, Road Azare, Bauchi, State
Liman Katagum

Telephone

+2347067658337

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KCB Hausa News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share


Other Media/News Companies in Liman Katagum

Show All

You may also like