Labarin duniya

  • Home
  • Labarin duniya

Labarin duniya Thank God we have open this page for to reality of their choice

SHIEHK Aminu daurawa Allah ya Kara maka lafiyá. HAKIKA kafada Gaskiya
02/03/2024

SHIEHK Aminu daurawa
Allah ya Kara maka lafiyá.
HAKIKA kafada Gaskiya

MTN sun nemi afuwar abokan hulɗarsu kan ɗaukewar sabis a Najeriya.ME ZA KU CE?
28/02/2024

MTN sun nemi afuwar abokan hulɗarsu kan ɗaukewar sabis a Najeriya.

ME ZA KU CE?

Arewa mu Farka   Mu Tashi munai ma yancin kanmuNigeria We Need justice
12/02/2024

Arewa mu Farka
Mu Tashi munai ma yancin kanmu
Nigeria We Need justice

Nigerai Taci kwallon Na matakin karśĥen Allah Ÿaba mu ŝa å
08/02/2024

Nigerai Taci kwallon Na matakin karśĥen
Allah Ÿaba mu ŝa å

ZANGA-ZANGAR TSADAR RAYUWA TA ƁARKE A GARIN ABUJA SULEJA Matasa sun fito kan titunan garin Suleja dake jihar Neja domin ...
07/02/2024

ZANGA-ZANGAR TSADAR RAYUWA TA ƁARKE A GARIN ABUJA SULEJA

Matasa sun fito kan titunan garin Suleja dake jihar Neja domin yin Allah wadai da hauhawar farashin kayan masa rufi, tare da kiran shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu da ya gaggauta Ɗaukar mataki a kan wannan Ƙuncin Rayuwa da al'ummar Najeriya ke shiga, Matasan sun fito ne suna tafe suna faɗin
"Ƴan Najeriya na cikin wahala"
"Gwamnati ta dakatar da Wannan Wahalar"
"Mun gaji da Zalunci"
- Idris Muhammad Idrees Katusha

Ya faru!!! ❗A Maiduguri an ce kuskure❓A Nasarawa an ce kuskure❓A Benue shima kuskure❓A Katsina an ce kuskure❓A kaduna sh...
07/12/2023

Ya faru!!! ❗

A Maiduguri an ce kuskure❓
A Nasarawa an ce kuskure❓
A Benue shima kuskure❓
A Katsina an ce kuskure❓
A kaduna shima an ce kuskure❓

Yo shi wannan kuskuren akan yan Arewa kadai zai dinga faruwa ne?

Yan media na Arewa saiku kyale batun Kunu kuzo mu hada murya waje daya mu nemawa yan uwanmu haqqinsu.

Allah ya jiqan wanda s**a rasu ya bamu ikon tadda su da alkhairi muxxammeel........✍️

BURJ KHALIFA Burj khalifa Wani dogon gini ne wanda yake a Dubai, wato United Arab Emirates. Shine dogon gini mafi tsawo ...
09/11/2023

BURJ KHALIFA

Burj khalifa Wani dogon gini ne wanda yake a Dubai, wato United Arab Emirates. Shine dogon gini mafi tsawo a duk fadin duniya wanda babu k**arsa.

Yana da hawa har 163, tare da mahaya wato lifts guda 57. Tsawon ginin ya kai murabba'in mita 828 (gwargwadon taku 2,717ft). Fadinsa kuwa daga kasa ya kai 309,473m².

Yaci sunansa ne na Burj khalifa saboda girmamawa ga shugaban kasar Daular Larabawa na lokacin wato Sheikh Khalifa bin Zayed Al Nahyan tun bayan buɗe ginin a shekarar 2010.

Sheikh Khalifa shine shugaban kasa na biyu na kasar UAE wanda ya hau mulki tun bayan rasuwar mahaifinsa Zayed bin Sultan Al Nahyan. Ya rayu cikin daula, arziki da jindadi. Ya mallaki kuɗaɗe marasa adadi da dubban kadarori. Jindadi duniya dai babu wanda babu. Ya rasu a watan Mayu na shekarar 2022.

Ya 'yan uwa, hoton dake ƙasa ya ishemu izina da sanin cewa lallai jindadin duniya ba wani abu bane face ruɗu na wani ƙanƙanin lokaci. Abu mafi muhimmanci shine aikata alkhairi a koda yaushe tare da tuna cewa watarana dole zamu koma ga mahaliccinmu.

Allah Ya tabbatar damu akan dai-dai Ya kuma bamu ikon binSa a koyaushe.

Kano Gidan adalci Kuma kano sai Abba Gida Gida Allah yakara ma nisan kwana mai gida A gaskiya mun ji dadin wannan abin d...
22/10/2023

Kano Gidan adalci
Kuma kano sai Abba Gida Gida
Allah yakara ma nisan kwana mai gida
A gaskiya mun ji dadin wannan abin da kayi A kano
Mashallah
Please appreciate

16/10/2023

Dukkan yabo ya tabbata ga Allah (S W T)kuma tsira da aminci su tabbata bisa shugabanmu Annabinmu kuma masoyinm manzon Allah (S A W)
Bayan haka:ka sani ya kai dan'uwa Muslimi da Kuma 'yar'uwa Musuluma,-Allah Ya yi Muku rahama -,lallai ya zama wajibi akanmu,sanin mas'aloli guda hudu k**ar haka

Ilimi(wato sani):shi ne sanin Allah madaukakin sarki, da kuma sanin AnnabinSa(S A W),da sanin Addini muslunci.Saboda ba ya halatta a bauta wa Allah ba tare da ilimi ba, duk wanda ya aikata haka(bautar Allah ba ilimi),babu shakka makomarsa zai kasance ya zuwa bata.kuma lallai ya yi k**a da kirista(Nasara) cikin yin haka

Ayi hakuri za a kawu saura nan bada jima wa ba

Fuskokin wasu yan Arewa da akayi wa kisan gilla kuma baa dauki mataki ba tare da wasu da aka dauke kuma baa san inda suk...
02/10/2023

Fuskokin wasu yan Arewa da akayi wa kisan gilla kuma baa dauki mataki ba tare da wasu da aka dauke kuma baa san inda suke ba.

*Shahararen marubucin siyasa Arewa dadiyata ya bace har yau babu shi ba labarinsa a mace ko a raye ammah gwannatin ba abinda tayi.

*Wasu dalibai yan kudu sun kashe wani matashi Dan jamiar katsina, Mai suna Abubakar sabida yana son wata yarinya Mai suna Joy, shima babu hukuncin da akayi masu.

*Ankashe wani mai suna Abdallah kwanakin baya amma babu abinda gwamnati tayi akan batun.

*Ankashe Hanifa yarinya karama yar shekara 4 an mata kisan gilla amma Gwamnati babu abinda tayi akai.

*Dan China ya kashe Ummitha kisan gilla ya yanka mata makogwaro ammah har yau Gwamnati ba abinda tayi akai.

*Ankwashe daliban makaranta F.U.G Gusau yanzu haka suna hannun masu garkuwa da mutane amma har yau babu abinda gwamnati tayi akai.

* A Jihar Bauchi ana zargin wani DPO da dukan wani Matashin, wanda hakan yayi ajalinsa, har yau iyayen yaron suna neman hakkinsu amma ba abinda akayi.

*Wasu sojoji sun kashe fitaccen malami Sheikh Goni Aisami a Jihar Yobe, bayan ya rage masu hanya.

Acikin rubutun da akayi babu wanda baa zalinta ba, amma abinda kawai Yan Arewa keyi shine gudanar da zanga zangar online inda zaa dinga hashtags wane!

In zaku iya tunawa kwanakin baya wani mawaki Mai suna mMohbad ya mutu a Jihar Lagos, batin har majalisar tarayya ya je inda ake kokarin kwatar masa hakkinsa.

Ku a Arewa wani irin mataki kuke dauka domin kwato ma wadannan Yan uwa namu hakkokinsu?

Rahoto: 📷 Mujahid Saleh Saad - Dan maliki Mujahid Saleh Saad

Dan Allah duk wanda yaga wannna labarin To ya adashi

Irin wannan posting  ɗin ne yafi dacewa da duk Wani Dan Arewa yayi a wannan  lokacin. Dan allah mu aje duk Wani shirme d...
01/10/2023

Irin wannan posting ɗin ne yafi dacewa da duk Wani Dan Arewa yayi a wannan lokacin.

Dan allah mu aje duk Wani shirme da shiririta domin Bada hadin Kai harsai muryoyinmu sunje inda muke da bukata don samarwa da yankin mafita, k**ar yadda mutanen kudu sukeyi.

hakika mutanen arewacin Nigeria muna cikin masifa da rashin kwanciyar hankali, Kuma an Saka ido ana kallon yadda ake daukar bayin Allah, wasu a kashesu, wasu ayimusu fyade, wasu anemi kudin fansa a gunsu,

ya Allah kaine Majin rokon bayinka, Allah badan mun'isaba badan munkaiba ya rabbi ka magancemuna wannan matsala data addabi arewacin nigeria

Allah yajikan malam Shiek Abubakar Giro ArgungunMay Almighty Allah grant him  Aljannah
08/09/2023

Allah yajikan malam Shiek Abubakar Giro Argungun
May Almighty Allah grant him Aljannah

ABUBUWA BIYAR RANAR JUMA'A KAR MU MANTA DA SU...============================================(1)WANKAN JUMA'A.(2) KARANTA...
08/09/2023

ABUBUWA BIYAR RANAR JUMA'A KAR MU MANTA DA SU...
============================================
(1)WANKAN JUMA'A.
(2) KARANTA SURATUL KAHFI.
(3)TAFIYA MASALLACI DA WURI.
(4) YAWAITA SALATIN MANZON ALLAH (S.A.W)
(5) WANI DAN LOKACI, MU YAWAITA ADDU'A A CIKIN SA.

Allah Yasa Mudace... Ameen.

Allah yajikan manyan jarumai  Na kasar Nigeria May Allah  let him be in jannah Ameen ya Allah
05/09/2023

Allah yajikan manyan jarumai Na kasar Nigeria
May Allah let him be in jannah Ameen ya Allah

31/08/2023

A Najeria:

Kana da degree baka da connections = 0

Kana da degree da skills ba connections shima = 0

Kana da degree, baka da skills amma kana da connections = 1

Kana da degree, kudi, da connections = 1

Kana da degree, skills, da kuma connections = 1

Kana da kudi, degree, skills, da connections = 2

Wannan shine gaskiyan halinda kasata ke ciki.

26/08/2023

Address


Telephone

+2348186626125

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labarin duniya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Labarin duniya:

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share