Zangon hikima.

Zangon hikima. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zangon hikima., Media/News Company, Lagos.

YADDA LISSAFIN AVACOIN YAKE.....Zaka iya hada Avacoin guda dubu dari hudu da zaka siyar dollar sittin da bakwai $67 a ci...
06/03/2024

YADDA LISSAFIN AVACOIN YAKE.....

Zaka iya hada Avacoin guda dubu dari hudu da zaka siyar dollar sittin da bakwai $67 a cikin wata biyu ba kwanaki kadan, a kowacce rana Avacoin zasu baka damar danna maballin Mining sau 7500 idan ka lissafa 7500×54=405,000 wannan lissafin idan baka da referral ko daya kenan, amma idan ka daure ka nemi referral ko da guda biyar ne zuwa goma ba zakayi kwana 54 ba zaka hada Avacoin 400k da zaka siyar....

Iya danna waya kawai zakayi ka samu wadannan kudaden...

Me kake jira da ba zaka mike wajen neman referral ba, tunda ba kudi zaka saka ba sannan suma referral din naka ba kudi zasu saka ba...

Danna nan link din ka fara sannan ka nemi referral don samun kudade daga Avacoin

Invite your friends and get bonuses for each invited friend! 🎁

Your referral link: https://t.me/avagoldcoin_bot?start=cd32df2e21bb07c326bb
Copy from Rabiu Biyora

Allah ya bamu sa'a....

Allah ga bayin ka 😢
02/02/2024

Allah ga bayin ka 😢

20/12/2023
11/12/2023
Please solve this for me.
15/11/2023

Please solve this for me.

15/11/2023
14/11/2023
Male family planning(Allurar tsarin iyali ta Maza)Wannan itace Alluran danafadamuku ansamu ta Maza kwanaki Kuma cikin ik...
07/11/2023

Male family planning
(Allurar tsarin iyali ta Maza)

Wannan itace Alluran danafadamuku ansamu ta Maza kwanaki Kuma cikin ikon Allah allurar ta samu amincewar hukumar kula da lafiya ta duniya ( WHO ).
Wanda allurar an gama dukkan wani gwaje gwaje da za'a yi a kanta na ingancin ta da lafiyar ta.

Bincike ya nuna cewa allurar tana da kashi 97.3 cikin 100 na nasara wajen cimma burin da ake so.

A lokaci guda, tanada ingancin 99.02 wajen hana haihuwa. Azoospermia shi ne toshewar fitar maniyyi daga da namiji.yayin saduwa.

Da zarar an yi wa mutuma allurar, tasirinsa zai kasance har na kusan shekaru 13.

Abubakar Muhammad Ainawa
Everyone

Address

Lagos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zangon hikima. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zangon hikima.:

Videos

Share


Other Media/News Companies in Lagos

Show All