Islam Is The Best Way

Islam Is The Best Way Islamic propagation

03/02/2025
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Suleiman Muhammad, Sa'iha Garamba, Habiba Babayo Alkali, ...
01/02/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Suleiman Muhammad, Sa'iha Garamba, Habiba Babayo Alkali, Nasiru Aji, A Yamass Sml, Usama M Sani, Nasiru Dankwara Adamu, Sulaiman Abdulhamid, Abubakar Abdulrahman Yusuf, Nasiru Mamman Gada, Yahya Bello, Muhammadb Haruna Olan, Yaseer Ameeru Balarabe, Husnah Yusuf, Sunusi Siradji

01/02/2025

Allah ka shiryar damu hanya madai-dai ciyar

31/01/2025

Hudubar Sallar Juumaa a baban masallacin ahlus Sunnah da ke idiaraba lagas mai Taken ciyarwa ta hanyoyin Alheri tare da Ustaz Aminu Yakubu

25/01/2025
Sheikhul Islam Ibnu Taimiyya Allah ya masa rahama yace:"Idan bawa ya kasance akoda yaushe yana godiya ga Allah, kuma yan...
25/01/2025

Sheikhul Islam Ibnu Taimiyya Allah ya masa rahama yace:"Idan bawa ya kasance akoda yaushe yana godiya ga Allah, kuma yana neman gafarar Allah, alheri ba zai gushe ba yana ninkawa agareshi, kuma sharri na kaucewa daga gareshi."

Don haka yaku 'yan uwana musulmi masu karamci, mu kasance masu godiya ga Allah ako wane irin yanayi muka tsinci kanmu, kuma mu yawaita neman gafarar Allah akan zunuban mu, saboda bamu san lokacin da mala'ikan mutuwa zai ziyarce mu ba.

Da fatan Allah ya gafarta mana zunubanmu kuma ya tabbatar mana da dukkanin alherin Duniya da Lahira.

✍️Dan uwanku a musulunci:

2️⃣5️⃣🔷0️⃣7️⃣🔷1️⃣4️⃣4️⃣6️⃣
2️⃣5️⃣🔷0️⃣1️⃣🔷2️⃣0️⃣2️⃣5️⃣

24/01/2025

Hudubar sallar jum'ah Maitaken: Sabubban yaduwan bidi'ah
D1aga bakin Ustaz [Imam] MUHAMMAD SALIS JUBREEL hafidhahullah
A babban masallacin Ahlus-sunnah Dake Unguwar Idi-araba Mushin Lagos Nigeria

23/01/2025

Shirin tambaya da amsa tareda Sheikh (Imam) MUHAMMAD SALIS JUBREEL [hafidhahullah]
Mai GABATARWA UMAR IBRAHIM

Big shout out to my newest top fans! 💎 El Sadeeq Adam, Bashir Usman, Faruq Gold, Khidir Aisha, رقية أحمد, Muhammad Alhas...
20/01/2025

Big shout out to my newest top fans! 💎 El Sadeeq Adam, Bashir Usman, Faruq Gold, Khidir Aisha, رقية أحمد, Muhammad Alhassan Gana, Lukman Garba Magada, Ibrahim Dahiru, Mudi Adamu, Hussaini Sani Yahuza, Adamu Ahmad, آمنة أبوالحسن, Yusuf Mari Idirisa, Agada Eke Jnr, Mustapha Iliya, Saidu Hamdullahi, Ibrahim Ibrahim, Abdullahi Sidi, Habib Jibril

Drop a comment to welcome them to our community,

17/01/2025

Cigaba da Hudubar sallar juma'ah na satin da ya gabata mai: Taken sabubban dake janyo arziki Daga Allah

13/01/2025

ILLAR RASHIN AURE GA DAN ADAM

Address

Ishaga Road
Lagos

Telephone

+2348103494590

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Islam Is The Best Way posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Islam Is The Best Way:

Videos

Share

Category