01/01/2024
A karshe dai shugaban kasar namu Nageriya ya bayyana abinda yake ransa game da yan ƙasa. Acikin jawabinsa na Barka da sabuwar shekara kuma yana mai tabbatar musu cewa yana sane da mawuyacin halin da ƴan ƙasar suke ciki. Saida ita cuta bata iya barin mai ita rana ɗaya.
Jafar Wadina POTISKUM TRUST