Jibwis Social Media Lafia

Jibwis Social Media Lafia mus'ab bin umair finding mangoro lafia Nasarawa State

31/01/2025

Karatun Littafin Riyadus Salihin (134)

Safwan Muhammad Musa,
Deputy State Secretary,
JIBWIS Social Media,
Nasarawa State Directorate.
+2349071828298 / [email protected]

31/01/2025

▪Karatun Littafin Riyadus-saliheen
▪Kai tsaye daga Masjidu Ādam Lafia
▪Tare da Imam Abubakar Yahya (HafizahuLLah)
▪01-08-1446 AH
▪31-01-2024 CE

29/01/2025

(32) مقرر التوحيدلإمامشيخ محمدابن عبدالوهاب
29th Rajab, 1445AH (29th January, 2025M)

Safwan Muhammad Musa,
Deputy State Secretary,
JIBWIS Social Media,
Nasarawa State Directorate.
+2349071828298 / [email protected]

29/01/2025

▪Tafseerin Suratul Baqarah
▪Kai Tsaye daga Masjidu Adam Lafia
▪Tare da Imam Abubakar Yahya
▪Alaramma Aliyu Salman

▪29-06-1446 AH
▪29-12-2024 CE

29/01/2025
26/01/2025

Kuna Kallon mu Kai tsaye daga wajen wa'azin Sati 2-2 karkashin JIBWIS Karu LGA a garin Shuwari 26th Rajab , 1446AH (26th January, 2024M)

Safwan Muhammad Musa,
Deputy State Secretary,
JIBWIS Social Media,
Nasarawa State Directorate.
+2349071828298 / [email protected]

26/01/2025

Kuna Kallon mu Kai tsaye daga wajen wa'azin Sati 2-2 karkashin JIBWIS Karu LGA a garin Shuwari 26th Rajab , 1446AH (26th January, 2024M).

Safwan Muhammad Musa,
Deputy State Secretary,
JIBWIS Social Media,
Nasarawa State Directorate.
+2349071828298 / [email protected]

24/01/2025

▪Karatun Littafin Riyadus-saliheen
▪Kai tsaye daga Masjidu Ādam Lafia
▪Tare da Imam Abubakar Yahya (HafizahuLLah)
▪24-07-1446 AH
▪24-01-2024 CE

Yadda Majalisar Agaji JIBWIS LAFIA DIVISION Ta Kai Ta'aziya Zuwa Gah Yan'Uwa Malam Abubakar yahaya (Magaji Ustas D Tagwa...
24/01/2025

Yadda Majalisar Agaji JIBWIS LAFIA DIVISION

Ta Kai Ta'aziya Zuwa Gah Yan'Uwa Malam Abubakar yahaya (Magaji Ustas D Tagwai)
Matemakin Shugaban Majalisar Agajin JIBWIS Shinge Detachment

Wanda Allah Yayi Masa Rasuwa Ah Daren Laraba Akayi Jana'izansa Jiya Alhamis

Muna Rokon Allah Ubangiji ya Jikansa Da Rahama
Allah Yasa Kabarinsa ya zamo Dausayi Daga Cikin Dausayin Gidan Al-jannah

Abu-sunnah Muhammad
Divisional publicity secretary Lafia Division

Akwai Karatun ƙarshen Wata - Gobe Asabar (In Sha Allah)1. Karatun Ɗaliban Ilimi da Prof. yake gabatarwa!Wannan karatu ya...
24/01/2025

Akwai Karatun ƙarshen Wata - Gobe Asabar (In Sha Allah)

1. Karatun Ɗaliban Ilimi da Prof. yake gabatarwa!
Wannan karatu yana da Muhimmanci ƙwarai da gaske! A ƙoƙarta a dinga halarta! An sauke Littafai da dama (Alhamdulillah). Yanzu ana kan karatu cikin Littafin:
1. Tafsirin Shehu Abdullahi mai suna: (كفاية ضعفاء السودان)
• Lokaci: Da Safe (ƙarfe 10:00am - Sallar Azahar).

2. Littafin Seerah (مختصر سيرة الرسول) - Na Shaykh Muhammad Ibnu AbdilWahhab.

2. Karatun Mata ma musammam cikin Littafin: Umdatul Ahkam (العمدة في الأحكام). Wannnan karatu yana da matuƙar Muhimmanci Mata a garin Lafia su dinga halarta! Ku turo Matayenku, iyayenku, ƙannenku da ɗalibanku!
• Lokaci: 4:30-5:30pm

ALLAH Ya saka ma Prof. da alheri, Ya bada ikon halarta! ALLAH Ya bamu ilimi mai amfani.
https://t.me/MTAbaitullahlafiya

23/01/2025

0⃣4⃣8⃣Karatun Littafin Al-Adabul Mufrad
▪Kai tsaye daga Masjidu Ādam Lafia
▪Tare da Muhammad Muneer (HafizahuLLah)
▪23-07-1446 AH
▪23-01-2025 CE

Address

Lafia

Telephone

+2347015225817

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Social Media Lafia posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jibwis Social Media Lafia:

Videos

Share