Hon Badama Waziri

Hon Badama Waziri Alhamdulillah
(2)

Tahajjud starts today in sha Allah, when you come across this tweet, pls include me in your prayers 🙏🏽🥺 may Allah accept...
13/04/2023

Tahajjud starts today in sha Allah, when you come across this tweet, pls include me in your prayers 🙏🏽🥺 may Allah accept our ibadah and grant us wats best for us🤲🏽🤲🏽❤️

Jazakallah khair 🙏🏽❤️

May we visit this holy place before we die🙏
13/04/2023

May we visit this holy place before we die🙏

May Allah keep them Healthy. Allah'mmah Ameen!
13/04/2023

May Allah keep them Healthy.
Allah'mmah Ameen!

15/03/2023

Alhamdulillah

الله أكبر كبير
16/11/2022

الله أكبر كبير

16/11/2022

Nigeria Police

16/11/2022
16/11/2022

"Manzo" Allah S.A.W yana tambaya? Mala'ika Jibril ya Jibril kana dariya😃 "sai" Jibril yace na'am ina dariya😃 "sai" Manzo Allah ya yi mamaki yace yaushe kake dariya😃 "sai" Jibiril yace ina dariya lokaci da aka haife da Annabi Adamu har aka halin ce shi ya zo doron duniya yana niman wani Abu daya wannan Abu babu shi a doron duniya, "sai" in kalle shi in yi dariya "sai" Manzo Allah ya yi mamaki yace dama akwai wani abu da Ubangiji bai aje shi a doron duniya ba. "Sai" yace na'am akwai "sai" yace mene ne? wannan "sai" yace hutu, "sai" yace babu hutu a doron duniya hutu yana lahira.

03/11/2022

Duniya is full of fitna
Duniya is full of zina
Duniya is full of sins
So all ways make Tawbah☝️

”Wannan dai shine yaki amsar kyautar gimamawa da lambar yabo na sarki Faisal a shekarar 1994, yana mai cewa:" Ni ban rub...
01/11/2022

”Wannan dai shine yaki amsar kyautar gimamawa da lambar yabo na sarki Faisal a shekarar 1994, yana mai cewa:

" Ni ban rubuta abinda na rubuta ba face sai saboda Allah, ku kyale ni kada ku lalata min addini na".

Wannan bawan Allah sama da mutane dubu arba'in ne s**a musulunta a hannunsa a kasar faransa da kewayenta, a shekaru hamsin da yayi a cikinta.

Yana jin yaruka 22, yare na karshe da ya koya shine yaren "Thai" na kasar Thailand, a lokacin yana da shekaru 84 a duniya.

Bai taba yin aure ba a rayuwarsa, ilimi kawai ya aura da kuma kiran mutane zuwa ga addinin Allah, sai Allah ya yiwa auren albarka; saboda ya haifi litattafai sama da 450 da ya rubuta da yaruka daban daban, ya kuma tarjama litattafai da makaloli sama da 937 suma daga yaruka daban daban.

Da kansa yake yiwa kansa bukatu, kamar wanke kayan sawa da kwanukan cin abinci da sauransu, baya yarda wani yayi masa daga dalibansa; duk kuwa da irin ilimi da daukakar da Allah ya bashi a wannan yankin. A lokacin da ya samu kyauta da lambar yabo mafi kololuwa ta Pakistan, daga hannun tsohon prime minister marigayi Muhammad Dhiya'ul haqq, akan irin gudunmowa da ya bayar ta bangarori da dama musamman bangaren addini da tarihi, kai tsaye ya bayar da kyautar kudaden da ya samu ta hanyar lambar yabon ga wata makarantar koyar da ilimin addinin Musulunci a Islamabad, wanda a lokacin kudin sun kai kimanin Rupee miliyan daya, a lokacin ne ya fadi wata magana mai bank`aye wacce tarihi ya taskace ta, inda yake cewa:

"Da ace na karbi wannan kyautar a wannan duniyar mai karewa, toh da bansan me zan samu na lada kuma a wancan gidan na lahira ba wanda yake matabbaci".

Wannan mutumin ba kowa bane face allama/ Sheikh Muhammad Hamidullah Al-haidar Abady Al-hindy. Ya rasu a shekara ta 2002, yana mai shekaru 94 a duniya...

Allah ya jikansa yayi masa rahma, ya kyautata makwancinsa."

Isma'il Ibrahim El-kanawy

KWAMANDA SARKIN AIKIRigima mai zafi ta barke a siyasar APC na jihar Kano, Alhamdulillah🙏'Yan adawan Atiku sunce Kwamanda...
01/11/2022

KWAMANDA SARKIN AIKI

Rigima mai zafi ta barke a siyasar APC na jihar Kano, Alhamdulillah🙏

'Yan adawan Atiku sunce Kwamanda yana yiwa Atiku surukinsa aiki ne duk da an tsayar dashi takaran mataimakin Gwamma a APC

Nace to inbanda abinku wa zai juya wa surukinsa baya indai yana da hankali da kuma kunya? suruki ai Uba ne

Duk rigimar siyasa da ta fara daga Kano to zai shafi kowace jiha a Arewa, tabbas wannan rigimar APC na siyasa da ta tashi a jihar Kano alheri ne garemu dakarun Sayyid Atiku Abubakar Wazirin Adamawa

Kuma abinda 'yan adawan mu basu sani ba, muna da tabbacin cewa mafi akasarin Gwamnonin APC na Arewacin Nigeria da wani babban kaso na fadar shugaban Kasa Anti-party zasuyi

Dakarun Atiku zasu kara zage damtse domin a ribaci jihohin Arewacin Nigeria tunda su Kaka Olule na Yarbawa kabilanci zasu mana

Jinjina gareka Kwamanda Sarkin aiki💪

Atiku kawai Insha Allah

~ Datti Assalafiy

01/11/2022

Every seconds
Someone leaves the world & we don't realizes we are in the line too🥲

May Allah forgive us before our Death

Mata masu yiwa miji wanki, sunfi kowa sanin wannan falalar 🤣
01/11/2022

Mata masu yiwa miji wanki, sunfi kowa sanin wannan falalar 🤣

Dazu naji Wani malami yana ba da wannan ‘kissar..........Ka tsaya ka saurara.....Kunga wannan Duniyar. Wani bawan Allah ...
31/10/2022

Dazu naji Wani malami yana ba da wannan ‘kissar..........

Ka tsaya ka saurara.....

Kunga wannan Duniyar.

Wani bawan Allah ‘yarsa ta rasu, bayan ta rasu ba’adade ba sai yayi mafarki da ita. Lokacin da yayi mafarki da ita sai yake tambayarta, yake ‘yata Ashe zamu had’u, ta ce eh baba, sai yace mata bayan kun rasu meya faru fad’amin, da kukaje can ya akayi.?

Tace baba munhadu da al’amari maigirma, ba mu tab’a tunanin Abun haka yake ba.

Lahira al’amarinta mai girma ne, ta wuce tunanin Duk yadda mutane suke tunani, hankalima bazai iya kwatanta yadda lahira take ba.

Tace baba Kuna nan a Duniya har yanzu Amma ilminku baya aiki, Kuma bakwa aiki dashi, saboda Ku Allah ya baku dama.

Tace baba wallahi, da Allah zai bamu dama mu dawo, Duk ‘kiftawar dak’ika (agogo) guda d’aya bazan tab’a bari ya wuce ba sai nace,

SUBHANALLAH
WALHAMDULILLAH
WALA ILAHA ILLALLAH
WALLAHU AKBAR.

Tace mu mun tafi mun hadu da abinda muke tsammanin hakane, mu Kaga ba haka bane,

Tace Amma Ku Kuna nan duniya, wallahi kuyi sauri Ku gyara, wanann lokutan naku da suke Ta wucewa, Duk randa kukazo inda mukazo, sai kun gane Ashe kunyi asarar lokaci ya wuce a banza.

Ya ‘yan uwa wallahi muji tsoron mu kiyaye lokutan mu, mu cire dogon buri muringa tunawa da lahirar mu.

Astagfirullah ya Allah kasa mu cika da imani.

Aliyu Jega

KAJI RABO : Yaro Dan Shekara Sha Biyar Ya 'Kera Dakin Allah Wato Ka'aba Da Kwali. Sunansa Aji Bukar Hazikin Yaro Mazauni...
31/10/2022

KAJI RABO : Yaro Dan Shekara Sha Biyar Ya 'Kera Dakin Allah Wato Ka'aba Da Kwali. Sunansa Aji Bukar Hazikin Yaro Mazaunin Birnin Maiduguri. Allah ya karawa Annabi mabiya ❤ ku taya mu yada Alheri Shima sadaka ne,

31/10/2022

Not even a silent photo of him exists.
Yet he is in the heart of billions.
Muhammad(PBUH)💓

Death is picking us randomly, you and I might be next to be picked. Ya Allah grant us good ending with Kalimatu Shahada!...
31/10/2022

Death is picking us randomly, you and I might be next to be picked. Ya Allah grant us good ending with Kalimatu Shahada!!!

FARIN JAKADA (SAW)A filin Al-Qiyamah kowa ta kansa yake, amma Annabin Rahama (SAW) cewa yake"'Ummati Ummati" Don haka me...
31/10/2022

FARIN JAKADA (SAW)

A filin Al-Qiyamah kowa ta kansa yake, amma Annabin Rahama (SAW) cewa yake
"'Ummati Ummati"

Don haka me zai hanamu sadaukar da rayuwarmu wajen kare kima da martaba da darajarsa?

Tabbas rayukan mu sun zama fansa a gareshi (SAW)

Yaa Allah Ka sanya mu cikin ceton Annabi Muhammad (SAW)

Address

Lafia
Lafia Beriberi
0025

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon Badama Waziri posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share


Other News & Media Websites in Lafia Beriberi

Show All

You may also like