11/02/2024
Kadubi Al ummar nan Yau awajen maulidin shehu Ibrahim a Abuja kaikace ba A najeriya ne Ake kukan yunwa da wahala da Rashin tsaro a hanyar abuja ba🤔
Kuma Wanda s**aje ba biyansu Wani kudi za ayi ko Wani Abuba su s**a dauki nauyin Kansu Kaf Africa 🌍 ba Najeriya ba Babu Wanda ya Isa yayi taro irin Wannan Jama'ar koma awace irin munasabane ko biya Akeyi Ballekuma kyauta. Yakamata Daga haka kagane shehu Ibrahim yayi hidima sosai ma addini kuma ya samu wannan saboda soyayyar sa ga Annabi Sallallahu alaihi Wasallam 😍
Sayyidi Aliyu Muhammad Ghali