Nuhu Saad Kumurya

Nuhu Saad Kumurya Journalist | Digital Marketing Expert | Blogger From Kano Nigeria

Ya Allah ka kayautata rayuwar mu 🤲Idan Karshen mu yazo Allah yasa mu cika da imani 😭Albarkacin manzon Allah saw 🤲
24/09/2024

Ya Allah ka kayautata rayuwar mu 🤲
Idan Karshen mu yazo Allah yasa mu cika da imani 😭
Albarkacin manzon Allah saw 🤲

Yamma Ya Wife Dare Ya Shiga Yau(Talata)Xamuyi Addu'a Ace Amin🤲🏼Allah Ka Juya Damuwar Kowa Xuwa Farinciki Saboda😍 Muhamma...
24/09/2024

Yamma Ya Wife Dare Ya Shiga Yau(Talata)Xamuyi Addu'a Ace Amin🤲🏼Allah Ka Juya Damuwar Kowa Xuwa Farinciki Saboda😍

Muhammadur Rasullullahi

Bollywood stars wadanda film yahada su har soyayya ta shiga tsakani sunzamo MA aurataWani couple ne s**afi burgekuShare ...
22/09/2024

Bollywood stars wadanda film yahada su har soyayya ta shiga tsakani sunzamo MA aurata

Wani couple ne s**afi burgeku

Share Please 🙏💓👫❤️👭

Me with my friend 🤣😂
22/09/2024

Me with my friend 🤣😂









🤣🤣🤣🤣🤣
22/09/2024

🤣🤣🤣🤣🤣

22/09/2024

Gari Ya Waye Yau(Lahadi)Xamuyi Addu'a Ace Amin🤲Allah Ka Juya Damuwar Kowa Xuwa Farinciki Saboda😍

Muhammadur Rasullullahi

21/09/2024

"Hakuri Nasara Ne, Aure Lokaci Ne, Mutuwa Gaskiya Ne, Hisabi Alkawari Ne"

Allah yasa Mucika da imani🙏🙏

Idan aka zo batun hazaka a fina-finan Indiya, Ali da Brahmanandam sun yi fice wajen bayar da gudunmawarsu. Ali, wanda ak...
20/09/2024

Idan aka zo batun hazaka a fina-finan Indiya, Ali da Brahmanandam sun yi fice wajen bayar da gudunmawarsu. Ali, wanda aka haifa a shekarar 1967, ya kasance abar kauna a fina-finan Telugu da fina-finai sama da 1,100 da sunan sa, ya yi shagali saboda rawar da ya taka da kuma lokacin wasan barkwanci. Adadinsa da aka kiyasta ya kai kusan crore 100, kuma yana da aure da yara. Brahmanandam, haifaffen shekarar 1956, titan ne a wasan barkwanci na Telugu, yana fitowa a fina-finai sama da 1,050 kuma ya shahara da barkwancinsa. Tare da kiyasin darajar ₹ 500 crore, shi ma yana da aure cikin farin ciki kuma iyaye mai girman kai. Dukansu ƴan wasan sun ƙawata masu sauraro tare da salo na musamman da kuma wasan kwaikwayo maras lokaci. ta Kudu

Blindsight Device na'ura ce da Elon Musk ya kirkira,Na'ura ce da zata bawa makafi damar gani,makafi fa anan ana nufin ma...
19/09/2024

Blindsight Device na'ura ce da Elon Musk ya kirkira,Na'ura ce da zata bawa makafi damar gani,makafi fa anan ana nufin makafin da basu taba ganin komai ba arayuwarsu.
Wannan kadanne daga cigaban da aka samu a wannan karnin,zuwa nan gaba za asamu ci gaban da zato ma ba lallai ya taba zaton za a same su ba.

Mutumin daya rayu shekara 100 baya in kace masa za asamu wannan cigaban ce ma zaiyi kai Mahaukaci ne.

Ayayin da duniya take samun wannan cigaban,adede wannan lokacin ne kuma al ummar musulmai s**a shagala da kafirta junansu,bidi'antarwa,rigima kan Maulidi,rike hannu asallah,da sauran sabane sabane atsakanin su.

Ade dede wannan lokacinne wasu daga cikin gurbatattun musulmai s**a zama horaye,babu abin da s**a sani sai zubar jinin dan adam da sunan addini.

Ade dede wannan lokacin ne zaka ga mutumin daya kai matsayin Dr a musulunci zai dinga yanka karairayi kala-kala yayin da aka titsiye shi,sai yazo yana bada hakuri da kuma janye kalamunsa.

Kwanaki muna tare da wani Dr,daya dinga zubo karai rayi saida takai shi yake karyar,amma wallahi ni nake jin kunyar karyar da yake yi,shi ko ko ajikin sa.

Gurin wa'azi ya zama dandalin yada karairayi da yada sharri,da yawa malamai sun zama yan Tictok,jira suke kawai wani labari ya fara trending kaga sun fara sharhi akan sa.

Malaman da suke kaucewa wannan shiriritar su kuma al umma bata damu dasu ba,Malaman soro sun zama ma kamar ba malamai ba agun al'umma bayan duk tarin ilimin yana gun malaman soron.

An cika littafai da karairayi da sunan musulunci,Banu Umayya sun kirkiri dimbin hadisai na karya sun s**a amusulunci,gashi an gadar mana su muna ta budum budum acikin su da sunan sune hakikar musuluncin.

An raba musulmai da hankali da kuma waye warsu,da kayi magana don neman karin bayani ko amsa kan wani lamari sai a nemi akafirta ka ko a kafirta ka ma din gaba daya.

Duniya tayi nisa cikin Kimiyya(science) da fasaha mu kuma an bar mu rigimar aqida.

Da yawa ma Ilimummukan da ake samun cigaban duniyar ta kansu comment secti👇

💚💚💚💚💚💚💚💚Today Best Photos🎁❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️ ❤️❤️❤💚❤❤💚❤💚❤💚❤🕌🕌🕋🕋🕌🕌🕋🕋🕌                        Nuhu Abdul AzizNuhu Saad kumurya...
19/09/2024

💚💚💚💚💚💚💚💚Today Best Photos🎁
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️ ❤️❤️
❤💚❤❤💚❤💚❤💚❤
🕌🕌🕋🕋🕌🕌🕋🕋🕌















Nuhu Abdul Aziz
Nuhu Saad kumurya
Nuhu kumurya
Kumuryamedia

Address

Gadama 2, M Suleiman Close
Kumurya
710103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nuhu Saad Kumurya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share