Najeeb Nuhu Shehu kyw

Najeeb Nuhu Shehu kyw Dogaro ga Allah maganin wayyo Allah

25/06/2023

Dayawan Mutane Suna Sha'awar Kisa... Dalili Kawai Suke Nema Ba Hujja Ba! ๐Ÿ˜ญ

Innalillahi wa'inna ilaihi Raji'un Allah ya yiwa yayan abokinmu Rasuwa Dasuki Umar KiyawaZa'ayi  jana'iza gobe da safe a...
30/05/2023

Innalillahi wa'inna ilaihi Raji'un

Allah ya yiwa yayan abokinmu Rasuwa Dasuki Umar Kiyawa

Za'ayi jana'iza gobe da safe a Tsallakawa gidan mahaifinsa

Allah ya gafarta masa da rahama ๐Ÿ˜ญ

Gwanin Birgewa:Cristiano Ronaldo yana yin BarakAllahu Alaikum bayan ya ci kwallonsa.   Insha Allahu sai ya karbi addinin...
23/05/2023

Gwanin Birgewa:
Cristiano Ronaldo yana yin BarakAllahu Alaikum bayan ya ci kwallonsa.

Insha Allahu sai ya karbi addinin musulunci kafin ya bar saudiya

19/05/2023

Hala Madrid

Yadda Iyayenka basu yi Silar zuwanka Duniya ta Hanyar da bata dace ba, Haka kaima Kar ka yi silar zuwan wani Duniya ba t...
10/05/2023

Yadda Iyayenka basu yi Silar zuwanka Duniya ta Hanyar da bata dace ba, Haka kaima Kar ka yi silar zuwan wani Duniya ba ta hanyar data Dace ba

Allah yasa mu cika da imani

๐Ÿšจ Toni Kroos & David Alaba could Become Few of The Only Players Ever to have won EVERY Possible Trophy with Two Differen...
07/05/2023

๐Ÿšจ Toni Kroos & David Alaba could Become Few of The Only Players Ever to have won EVERY Possible Trophy with Two Different Clubs..๐Ÿ†๐Ÿ‘Œ

IF Real Madrid WINs The Copa Del Rey Final Against Osasuna at The Weekend. ๐Ÿ†๐Ÿ”ฅ

The 2023 Copa Del Rey Final will be Toni Kroos' First CDR Final after spending almost a decade with Real Madrid! ๐Ÿ˜ณ

They Could Complete Club Football with Two Different Clubs! ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ

24/04/2023

Ya kamata a samu wata mai son shiga aljannah ta kawomin goro da alewa kuma ta haษ—o da dubu 50 ๐Ÿ™„๐Ÿšถ๐Ÿšถ๐Ÿคฃ

24/04/2023

Shi kaษ—ai ganin sa a mafarki yake daidai da ganin sa a zahiri
S.A.W

muna nan cikin Farin ciki Da annishuwa amma yan uwanmu musulmai a  falasdin da sudan suna cikin tashin hankali ya Allah ...
23/04/2023

muna nan cikin Farin ciki Da annishuwa amma yan uwanmu musulmai a falasdin da sudan suna cikin tashin hankali ya Allah ka kawo karshen wannan masifa duk masu son tozarta musulunci da musulmai Allah ka tozartasu Albarkacin Annabin Rahama Muhammadu SAW

๐”ป๐•’๐•Ÿ ๐”ธ๐•๐•๐•’๐•™ ๐•ž๐•ฆ๐••๐•ฆ๐•Ÿ๐•˜๐•’ ๐•ค๐•’๐•œ๐•’ ๐•ช๐•’๐•Ÿ ๐•ฆ๐•จ๐•’๐•Ÿ๐•ž๐•ฆ ๐•ž๐•ฆ๐•ค๐•ฆ๐•๐•ž๐•’๐•š ๐”ธ ๐•”๐•š๐•œ๐•š๐•Ÿ ๐”ธ๐••๐••๐•ฆ'๐•’

๐—˜๐—ถ๐—ฑ ๐— ๐˜‚๐—ฏ๐—ฎ๐—ฟ๐—ฎ๐—ธ Jarabawar rayuwa bazata dore ba, matukar aka saka hakuri da komawa zuwa ga Allah, Kuma Idan akayi hakuri wat...
22/04/2023

๐—˜๐—ถ๐—ฑ ๐— ๐˜‚๐—ฏ๐—ฎ๐—ฟ๐—ฎ๐—ธ

Jarabawar rayuwa bazata dore ba, matukar aka saka hakuri da komawa zuwa ga Allah, Kuma Idan akayi hakuri wata rana duk zamu koma wurin mahaliccin mu ๐Ÿ˜ญ.

Dole ne zamu mutu koda duk duniya bataso mutuwar mu ba, Allah kabamu iKon cinye dukkan jarabawar rayuwa, kabamu karshe mai kyau

Allah Muna tuba zuwa gareka ka yafe mana dukkanin zunubanmu, kuma ka lulluษ“emu da rahmarka, ba don halinmu ba, sai dan tausayinka da rahamar ka๐Ÿ˜ฐ .

๐—”๐—บ๐—ฒ๐—ฒ๐—ฒ๐—ป ๐˜†๐—ฎ ๐—”๐—น๐—น๐—ฎ๐—ต

Vinรญcius Jรบnior has turned down Real Madridโ€™s offer of the number 7 shirt for next season โŒ  The Brazilian respects the ...
06/04/2023

Vinรญcius Jรบnior has turned down Real Madridโ€™s offer of the number 7 shirt for next season โŒ

The Brazilian respects the legends of Real Madrid ๐Ÿ™

Ya zura kwallaye biyu a yau.Ya zura kwallaye 11 a wasanni 8 da ya buga a kasar Saudiyya.Ya zura kwallaye 4 a wasanni 2 n...
04/04/2023

Ya zura kwallaye biyu a yau.
Ya zura kwallaye 11 a wasanni 8 da ya buga a kasar Saudiyya.
Ya zura kwallaye 4 a wasanni 2 na karshe na FIFA.

Wannan shine namijin duniya Cristiano Ronaldo ๐Ÿ”ฅ

Cristiano Ronaldo da budurwarsa, Georgina Rodriguez sun yanke shawarar sayar da jirginsu na kashin kansu.A cewar Sport.e...
02/04/2023

Cristiano Ronaldo da budurwarsa, Georgina Rodriguez sun yanke shawarar sayar da jirginsu na kashin kansu.

A cewar Sport.es, Ronaldo da Georgina ba sa son babban jirgin Gulfstream G200.

Jet mai zaman kansa da su ke amfani da shi don kasuwanci da da Kuma yawace-yawace na sirri yana da darajar Yuro miliyan 20.

Ronaldo da Georgina suna son siyar da jirgin ne domin siyan babban jet saboda ba su gamsu da girman jirgin da suke amfani da shi a yanzu ba.

TWO FEARS DO NOT MEET IN THE HEART OF A SLAVE (2)1. Fear of God2. With the fear of a servantIf you fear God, then God Al...
24/03/2023

TWO FEARS DO NOT MEET IN THE HEART OF A SLAVE (2)

1. Fear of God
2. With the fear of a servant

If you fear God, then God Almighty will remove the fear of the servant from your heart, and He will put your fear in the heart of His servants.

๐—”๐—น๐—ต๐—ฎ๐—บ๐—ฑ๐˜‚๐—น๐—ถ๐—น๐—น๐—ฎ๐—ต ๐—”๐—ป๐˜†๐—ถ ๐˜‡๐—ฎ๐—ฏ๐—ฒ ๐—น๐—ฎ๐—ณ๐—ถ๐˜†๐—ฎ ๐—”๐—ป๐—ด๐—ฎ๐—บ๐—ฎ ๐—น๐—ฎ๐—ณ๐—ถ๐˜†๐—ฎAssalamu Alaikum Yan uwa da Abokan Arziki ina yi muku fatan Alkairi * Muna K...
21/03/2023

๐—”๐—น๐—ต๐—ฎ๐—บ๐—ฑ๐˜‚๐—น๐—ถ๐—น๐—น๐—ฎ๐—ต
๐—”๐—ป๐˜†๐—ถ ๐˜‡๐—ฎ๐—ฏ๐—ฒ ๐—น๐—ฎ๐—ณ๐—ถ๐˜†๐—ฎ ๐—”๐—ป๐—ด๐—ฎ๐—บ๐—ฎ ๐—น๐—ฎ๐—ณ๐—ถ๐˜†๐—ฎ

Assalamu Alaikum Yan uwa da Abokan Arziki ina yi muku fatan Alkairi

* Muna Kara godewa Allah SWA da ya nuna Mana wannan zaben Akayi lafiya aka tashi lafiya Wadanda s**ayi nasara Allah yayi Musu jagora

* Ina Mai bawa Abokan gwagawarmaya Wadanda suke a bangaren Adawa tare da iyayen gidanmu na siyasa da abokanmu da yayinmu Hakuri idan na bata Musu Rai a harkar siyasa da suyi hakuri ita siyasa ba addini bace Kuma kowa yana da ra'ayinsa
Duk Wanda ya bata min rai Nina yafe masa

*Ban Fara saugar siyasa Danna batawa wani Rai ba ko na ci mutuncin wani ba

Banyi Amfani da adawar siyasa wajen wulakanta wani ko kin zarafin wani ba b***e na zagi wani saboda banbancin ra'ayin siyasa ba

* Ina Taya Wadanda s**a samu nasarar lashe zabe Tundaga kujerar shugaban kasa harzuwa kan Dan majalissar Jaha Allah yayi riko da hannayensu, Allah yayi Musu jagora

Tundaga kan
-Asuwaju bola Ahmad Tinubu
-Mallam umar a namadi Dan Modi
- Mustapha kabir zanna
-Hon Dahiru madaki katuka
- Hon yahaya Muhammad maliya
*Tare da sauran wadanda Allah ya basu nasara
Allah ya baku ikon sauke nauyin daya rataya a wuyanku
Allah ya yi muku jagora

๐šƒ๐™ฐ๐™ฑ๐™ฑ๐™ฐ๐š‚ ๐™ฝ๐™ฐ๐šˆ๐™ธ ๐™ฐ๐™ป๐™ต๐™ฐ๐™ท๐™ฐ๐š๐™ธ ๐™ณ๐™ฐ ๐™ต๐™ฐ๐š๐™ฐ ๐š‚๐™ธ๐šˆ๐™ฐ๐š‚๐™ฐ ๐™ฝ๐™ฐ ๐™ท๐™ฐ๐™ณ๐š„ ๐™ณ๐™ฐ ๐™ผ๐š„๐šƒ๐™ฐ๐™ฝ๐™ด๐™ฝ ๐™บ๐™ธ๐š๐™บ๐™ธ ๐š†๐™ฐ๐™ณ๐™ฐ๐™ฝ๐™ณ๐™ฐ ๐š‚๐š„๐™บ๐™ด ๐™ณ๐™ฐ ๐™ผ๐š„๐šƒ๐š„๐™ฝ๐™ฒ๐™ธ ๐™ฐ ๐™ธ๐™ณ๐™พ๐™ฝ๐™ฐ ๐™ฝ๐™ฐ๐™บ๐™ด ๐™ณ๐™ฐ๐š‚๐™ท๐™ธ ๐™ฐ ๐™ธ๐™ณ๐™พ๐™ฝ๐š‚๐š„, ๐š‚๐š„๐™ผ๐™ฐ ๐™ธ๐™ฝ๐™ฐ๐šˆ๐™ธ ๐™ผ๐š„๐š‚๐š„ ๐™ต๐™ฐ๐šƒ๐™ฐ๐™ฝ ๐™ฐ๐™ป๐™บ๐™ฐ๐™ธ๐š๐™ธ ๐™ฐ ๐™ฒ๐™ธ๐™บ๐™ธ๐™ฝ ๐š๐™ฐ๐šˆ๐š„๐š†๐™ฐ๐š๐š‚๐š„

๐‘ต๐‘จ๐‘ฎ๐‘ถ๐‘ซ๐‘ฌ ๐‘บ๐‘ถ๐‘บ๐‘จ๐‘ฐ ๐‘จ๐‘ต๐‘จ ๐‘ป๐‘จ๐‘น๐‘ฌ ๐‘ฏ๐‘จ๐‘น ๐‘จ๐‘ฉ๐‘จ๐‘ซ๐‘จ ๐‘ฐ๐‘ต๐‘บ๐‘ฏ๐‘จ ๐‘จ๐‘ณ๐‘ณ๐‘จ๐‘ฏ๐‘ผ

๐˜ผ๐™‡๐™‡๐˜ผ๐™ƒ ๐™”๐˜ผ ๐˜พ๐™„๐™‚๐˜ผ๐˜ฝ๐˜ผ ๐˜ฟ๐˜ผ๐™Ž๐™ƒ๐™„๐™‚๐˜ผ ๐™‡๐˜ผ๐™ˆ๐™๐™๐˜ผ๐™‰๐™ˆ๐™

๐™‰๐˜ผ๐™…๐™€๐™€๐˜ฝ ๐™‰๐™๐™ƒ๐™ ๐˜ฟ๐™„๐™†๐™†๐™Š
21 ๐™ˆ๐˜ผ๐™ 2023

16/03/2023

Ya mai Karatu
Wata rana zaka/ki taษ“a Ka'abah Insha Allah. Don darajar Annabi Muhammadu ๏ทบ..

HAT-TRICK MACHINE! ๐Ÿค–โšฝ๏ธ๐Ÿ”ฅ
07/03/2023

HAT-TRICK MACHINE! ๐Ÿค–โšฝ๏ธ๐Ÿ”ฅ

05/03/2023
04/03/2023

Yaa Allah Ka kaimu Madina Dan Isarka Da Rahamarka Dan Matsayin Manzon Allah SAW ๐Ÿฅฐ

23/02/2023

๐•ช๐•’๐•Ÿ ๐•“๐•’๐•ฃ๐•”๐•–๐•๐• ๐•Ÿ๐•’ ๐•œ๐•ฆ๐•Ÿ ๐••๐•’๐•š ๐•˜๐•’ ๐•ช๐•’๐••๐••๐•’ โ„๐•–๐•’๐• ๐•ž๐•’๐••๐•ฃ๐•š๐•• ๐•ฅ๐•’๐•ช๐•š๐•จ๐•’ ๐•“๐•’๐•ฃ๐•”๐•–๐•๐• ๐•Ÿ๐•’ ๐•œ๐• ?
๐•œ๐•’๐•ฃ๐•œ๐•ฆ ๐••๐•’๐•ž๐•– ๐•ž๐•ฆ ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ

21/02/2023

Liverpool
R.I.p
๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿฅฐ

19/02/2023

*Addu'ar Sarkin Musulman China Akan Zaben Bana A NIGERIA*
็œญๆ‰ฅๆฅซๆฅฌๆ•ฎ็‰กๆœญๆ…ฒๆฅคๆนฅๆฝดๆ˜ฃๆ˜ธๆ˜ธๆ”ฃๆ•ฃๆ•ฃๆฑฉๆ•ดใฉฒ็‰ฐๆฏๆ‘ฉไบไฅ˜ๆ…ญๆ•ง็‰”ๆนกๆ™ณ็‰ฏๆฅ็‰ฃ็ฏ
*YANA KUKA YANA CEWA* ๆฑฆ็ฏๆ”บ ใฉนๆนฉๆฅฌๆ•ฎๆˆญๆฝฌ

17/02/2023

Nigeria kasarmu Ta Gado๐Ÿ’ช

Hanya daya da PSG zata iya lashe Champions League.....Sai dai bana sayarwa bane ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿšถ๐Ÿ•บ๐Ÿ’ƒ
15/02/2023

Hanya daya da PSG zata iya lashe Champions League.....

Sai dai bana sayarwa bane ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿšถ๐Ÿ•บ๐Ÿ’ƒ

๐“๐‡๐„ ๐†๐Ž๐€๐“๐ŸฆŒโ„๐”ธโ„™โ„™๐• ๐”น๐•€โ„๐•‹โ„๐”ป๐”ธ๐• Barka da ranar Haihuwa Cristiano Ronaldo, ya cika shekaru 38 a duniya a yau...๐Ÿ† Ya lashe kofuna ...
05/02/2023

๐“๐‡๐„ ๐†๐Ž๐€๐“๐ŸฆŒ
โ„๐”ธโ„™โ„™๐• ๐”น๐•€โ„๐•‹โ„๐”ป๐”ธ๐•

Barka da ranar Haihuwa Cristiano Ronaldo, ya cika shekaru 38 a duniya a yau...

๐Ÿ† Ya lashe kofuna 32 a kulab, tare da Champions Leagues guda 5.
๐Ÿ‡ต๐Ÿ‡น EURO 1 da Nations League 1
๐Ÿฅ‡ Ballon dโ€™Or guda 5
๐Ÿ‘Ÿ Golden Shoes 4
โšฝ๏ธ Mafi yawan cin kwallaye a UEFA Champions League
๐Ÿ Mafi yawan cin kwallaye a duniya

Gwarzon dan wasa mafi nuna hazaka da son nuna jarumtaka Cristiano Ronaldo !

Dame zaka iya tunawa da โ„‚โ„7

Address

Kiyawa

Telephone

+2348149293879

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Najeeb Nuhu Shehu kyw posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Najeeb Nuhu Shehu kyw:

Videos

Share