A.T.B Studio KILA

A.T.B Studio KILA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from A.T.B Studio KILA, Film/Television studio, Kofar yamma, Kila.

27/04/2020

Assalamu Alaikum wa rahmatullahi wa bara katuhu.

A madadin wannan qungiya Kila Ina mafuta Association muna miqa saqon barka da shigowar wannan wata na Ramadan ga al'ummar garin kila dama musulmai na duniya Baki daya, muna roqon ubangiji yasa karbabbe mukeyi yasa bazamuyi yunwar banzaba tun daga ranar dauka har izuwa ranar saukewa.
Daga bisani Kuma qungiyar Tana Kira ga masu hannu da shuni dama gwamnati Baki daya wajen tallafawa masu qaramin qarfi domin rage radadin dokar zaman gida, Bayan haka qungiyar na qara Jan hankalin matasa wajen kamewa bakinsu daga maganganu marasa Kan gado cikin wannan wata domin shi azumi ba Yana nufin kada aci kada asha bane kadai, hatta kamun Baki daga maganganu marasa amfani marasa alfanu Yana daga cikin azumi.
Ubangiji ya taimaki garin kila
Ubangiji ya taimaki jiharmu
Ubangiji ya taimaki qasarmu
Ubangiji ya taimaki al'ummar musulmai Baki daya.

Signed:
K.I.M.A Management
Mr. Chairman
Mr. Speaker
Sec.general

20/04/2020

Muna Tallata muku hajarmu Mai zuwa, Wanda muka mata laqabi da BABBAR KADA.
Babbar kada film ne na Chinese Wanda ke cike da hadari , KU Tara Nanda lokaci karan

Address

Kofar Yamma
Kila

Telephone

08101071344

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A.T.B Studio KILA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share


You may also like