NBS HAUSA 92.5FM KEFFI

NBS HAUSA 92.5FM KEFFI Tashar rediyo mai alfahari da kyawun al'umma ɗaya

Sanata Sodangi ya riga mu gidan gaskiya.
11/03/2024

Sanata Sodangi ya riga mu gidan gaskiya.

Yanzu-yanzu: Gobe 1 ga Ramadan, in ji Sarkin Musulmi
10/03/2024

Yanzu-yanzu: Gobe 1 ga Ramadan, in ji Sarkin Musulmi

RAMADAN: Kwamitin ganin wata a Nijeriya ya ce kawo yanzu bai samu labarin ganin watan Ramadan ba, yana mai buƙatar waɗan...
10/03/2024

RAMADAN: Kwamitin ganin wata a Nijeriya ya ce kawo yanzu bai samu labarin ganin watan Ramadan ba, yana mai buƙatar waɗanda s**a gani su sanar da shi sunan garin da ƙaramar hukuma domin hannunta bayanan ga Sarkin Musulmi.

10/03/2024
Tashar wutar lantarkin da ke Dan’Agundi a Jihar Kano ta k**a da wuta da yammacin Lahadi.
10/03/2024

Tashar wutar lantarkin da ke Dan’Agundi a Jihar Kano ta k**a da wuta da yammacin Lahadi.

10/03/2024

An ga watan Ramadan a ƙasar Saudiyya, gobe Litinin Musulmin ƙasar za su tashi da azumi

10/03/2024

Wane tanadi ka yi wa Azumin Ramadan?

17/02/2024

Faɗi sunan mutum ɗaya da ya zo maka/miki a rai a wannan lokaci, sannan a miƙa masa fatan alheri

Wata sabuwa: A daidai lokacin da 'yan Najariya ke ci gaba da fuskantar tsadar rayuwa saboda cire tallafin man fetur da S...
14/02/2024

Wata sabuwa: A daidai lokacin da 'yan Najariya ke ci gaba da fuskantar tsadar rayuwa saboda cire tallafin man fetur da Shugaba Tinubu ya yi, sai ga shi Gwamnatin Tarayya ta fito ta ce ba za ta iya ci gaba da bai wa 'yan ƙasar tallafin lantarki ba, saboda a cewarta a halin da ake ciki kamfanonin rarraba lantarki na bin ta bashin da ya kai Naira tiriliyan 1.3 in ji Ministan lantarki, Adebayo Adelabu.



Sai muka ji cewa Murja Kunya ta faɗa a komar Hukumar HISBA a Kano
13/02/2024

Sai muka ji cewa Murja Kunya ta faɗa a komar Hukumar HISBA a Kano

13/02/2024

Mene farashinsa bai tashi ba a yankinku?

09/02/2024

Wani hali yankinku ke ciki a wannan lokaci?

GAYYATA! abonki aiki Isyaka Dangote zai angonce.....kowa ya biyo da cokali mai yatsu saboda akwai cin taliyar Dangote 😋😆
05/02/2024

GAYYATA! abonki aiki Isyaka Dangote zai angonce.....kowa ya biyo da cokali mai yatsu saboda akwai cin taliyar Dangote 😋😆

03/02/2024

Ku isar da saƙon mu kwana lafiya ga 'yan uwa da abokan arziki

20/01/2024

MUHAWARA!

Tsakanin malamai da shugabanni, wanne ne lalacewarsu zai fi yin illa ga al'umma?

KARE RA'AYINKA DA HUJJOJI

Da Ɗumi-ɗumi: Kotun Ƙoli ta tabbatar da Abdullahi Sule a matsayin zaɓaɓɓen Gwamnan Nasarawa
19/01/2024

Da Ɗumi-ɗumi: Kotun Ƙoli ta tabbatar da Abdullahi Sule a matsayin zaɓaɓɓen Gwamnan Nasarawa

MENE NE RA'AYINKU?Wani masanin harkar tsaron intanet ya bai wai hukumar EFCC shawara kan ta inganta "Yahoo Boys" don su ...
18/01/2024

MENE NE RA'AYINKU?

Wani masanin harkar tsaron intanet ya bai wai hukumar EFCC shawara kan ta inganta "Yahoo Boys" don su taya ta aiki saboda kwarewar da suke da ita kan amfani da intanet.

KO HAKAN YA DACE?

06/01/2024

Ku sada
zumunta

30/12/2023

Da me za ka tuna da shekarar 2023 mai ƙarewa?

29/12/2023

Wane ne gwaninka/ki a shekarar 2023 mai ƙarewa?

25/12/2023

Mene ne fatanku ga al'ummar Kirista da ke bikin Kirsimeti a yau?

23/12/2023

Ku isar da gaisuwar ƙarshen mako zuwa ga mutum 3

22/12/2023

Ku isar da gaisuwar BARKA DA JUMA'A ga 'yan uwa da abokan arziki

Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya naɗa Farfesa Attahiru Jega a matsayin Shugaban Hukumar Gudanarwar Jami'ar Jih...
21/12/2023

Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya naɗa Farfesa Attahiru Jega a matsayin Shugaban Hukumar Gudanarwar Jami'ar Jihar Nasarawa da ke Keffi (NSUK).

21/12/2023

Wace irin damfara aka taba yi maka/miki ta intanet?

16/12/2023

KU ISAR DA SAKON MU KWANA LAFIYA GA 'YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI

Ku aika da saƙon 'SOYAYYA' zuwa ga masoyi/masoyiya - miji/mata kaɗai.NOTE: A saka cikakken suna da kuma inda kake.
09/12/2023

Ku aika da saƙon 'SOYAYYA' zuwa ga masoyi/masoyiya - miji/mata kaɗai.

NOTE: A saka cikakken suna da kuma inda kake.

Mece ce addu'arku ga waɗanda harin bom ya rutsa da su a Tudun Biri, Jihar Kaduna?
09/12/2023

Mece ce addu'arku ga waɗanda harin bom ya rutsa da su a Tudun Biri, Jihar Kaduna?

Mene ne fatanku ga Gwamnan Jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule, bisa nasarar da ya samu Kotun Ɗaukaka Ƙara?
25/11/2023

Mene ne fatanku ga Gwamnan Jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule, bisa nasarar da ya samu Kotun Ɗaukaka Ƙara?

25/11/2023

ZAƁE: Ku isar da gaisuwar sada zumunta zuwa ga mutum 5, za mu karanto musu su a rediyo a zangonmu na yau Asabar @ NBS 92.5, Keffi.

SHARAƊI: A sanya cikakken suna da adireshi na mai gasuwa da na waɗanda ake miƙa saƙon gare su.

Address

Keffi-Akwanga Road
Keffi

Telephone

+2348087615698

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NBS HAUSA 92.5FM KEFFI posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category


Other Radio Stations in Keffi

Show All

You may also like