Jibwis Nhq Jos, Keffi Nasarawa

Jibwis Nhq Jos, Keffi Nasarawa الا لله الدين الخالص

Alhamdulillah from Jos Hijrah 10/12/1445H, 16/6/2024MWA'AZIN SALLAR IDIL ADHA DAGA MASALLACIN IDIN DAKE CIKIN GARIN JOS....
16/06/2024

Alhamdulillah from Jos
Hijrah 10/12/1445H, 16/6/2024M

WA'AZIN SALLAR IDIL ADHA DAGA MASALLACIN IDIN DAKE CIKIN GARIN JOS.
WANDA
Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai na kasa na biyu Sheikh Sa'idu Hassan Jingir tare da Hafiz Ibrahim Abdulkareem S**a gabatar da Wa'azi a Masallacin Idi dake Tashar Bauchi a cikin Garin Jos,

Muna adduah Allah karfa mana Ibadunmu, yasa mana a mizanin lada gobe lahira 🙏🙏

A jiya kenan ranar ARFA Yadda Shugaban Majalisar Malamai na kasa Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir yake Gabatar da ...
16/06/2024

A jiya kenan ranar ARFA
Yadda Shugaban Majalisar Malamai na kasa Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir yake Gabatar da jawabi akan aikin ARFA da ladubbobinsa.

Tare dashi akawai tawagarsa irinsu Hon.Gwani Muhammad Adam Alkali OON, Baba DD (National Dep. Director of F.A.G of JIBWIS da sauran mabiyansa

Muna rokon Allah yasa ayi Hajji Mabror, yasa adawo lfy cikin aminci 🙏🙏

📷 This is Mina, Mecca 🕋May Allah Accept All our prayers, And count us Among the Pilgrims Next year.
16/06/2024

📷 This is Mina, Mecca 🕋

May Allah Accept All our prayers, And count us Among the Pilgrims Next year.

In sha Allah gobe yake ranar ARFAKuma yana da kyau azumtar wannan rana k**ar yadda Annabi ya kwadhan tar.Muna adduah All...
14/06/2024

In sha Allah gobe yake ranar ARFA
Kuma yana da kyau azumtar wannan rana k**ar yadda Annabi ya kwadhan tar.
Muna adduah Allah ya kaimu gobe dun samun ladan dake ciki, yasa musheda ta cikin aminci da koshin lfy🙏🙏

Allah ya karfa ibada Sheihk Jingir tare da Baba DD 🕋 🤲🙏💯
14/06/2024

Allah ya karfa ibada Sheihk Jingir tare da Baba DD 🕋 🤲🙏💯

Alhamdulillah From Jos Yan-taya Hijira 8/12/1445H, 14/6/2023M, WA'AZIN JUMA'AH DAGA MASALLACIN JUMA'AH NA YANTAYA JOS,  ...
14/06/2024

Alhamdulillah From Jos Yan-taya

Hijira 8/12/1445H, 14/6/2023M,

WA'AZIN JUMA'AH DAGA MASALLACIN JUMA'AH NA YANTAYA JOS,
Wanda
A yau Sa'ee na Kasa Muftee Na Yan-Agaji Mataimakin Shugaban Malamai na kasa na biyu Sheikh Saeedu Hassan Jingir tare da Hafiz Abdulkarim Ibrahim S**a gabatar da Wa'azin Juma'ah a Masallacin Juma'ah na Yantaya Jos.

Allah ya Saka da Alkairi, yasa a mizanin lada gobe lahira. 🙏 🙏

13/06/2024

Darkness of grave 😭
Calamities of grave 😭
Torment of grave 😭

Ya Allah protect us From Them

Alhamdulillah from RigacikumHijrah 7/12/1445H, 13/6/2024MKARATUN TSAKANIN SALLAR MAGRIB-ISHA                    WANDAMat...
13/06/2024

Alhamdulillah from Rigacikum
Hijrah 7/12/1445H, 13/6/2024M

KARATUN TSAKANIN SALLAR MAGRIB-ISHA
WANDA
Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai na kasa na daya Ash-Sheikh Yusuf Muhammad Sambo Rigachukun tare da Alarammansa Isma’il Rigachikun wanda yake gudanar a Babban Masallacin Sarkin Musulmi Bello (SULTAN BELLO) Na Jahar Kaduna.

Allah Ya saka da Alkhairi, yasa a mizanin lada 🙏 🙏

Allah ya karfa ibada ya sheihk 🕋 🤲🙏💯 📷 Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir
09/06/2024

Allah ya karfa ibada ya sheihk 🕋 🤲🙏💯

📷 Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir

Alhamdulillah from Gombe StateHijrah 3/12/1445H, 9/6/2024M. DARASI NA 71 DAGA WAJEN KARATUN LITTAFIN SAHIHU MUSLIM      ...
09/06/2024

Alhamdulillah from Gombe State
Hijrah 3/12/1445H, 9/6/2024M.

DARASI NA 71 DAGA WAJEN KARATUN LITTAFIN SAHIHU MUSLIM DAGA BAKIN
(Director Jibwis Gombe State Directorate of Education) Sheikh Hamza Adam Abdulhameed Usman, Shugaban Majalisar Malamai na Jahar Gombe.

Wanda Yake gudana duk Ranar Lahadi tsakanin Magriba da Isha’i Masallacin Juma'ah Izalah Na Sheikh Saidu Hassan Jingir dake Gombe Line Gombe State

Karkashin sananniyar Kungiyar Wa'azin Addinin Musulunci Maisuna Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa,ik**atis Sunnah.

Assasawar Marigayi Ash-Sheikh Isma'ila Idris Bn Zakariyya Jos.

Allah ya saka da Alheri Amin.

Source: Jibwisgombestate

Alhamdulillah From Okko, Gombe State DAGA WAJEN TARON MAJALISAR ZARTARWA DA WA’AZI JIBWIS GOMBE STATE NHQ JOS NIGERIA.Ma...
08/06/2024

Alhamdulillah From Okko, Gombe State

DAGA WAJEN TARON MAJALISAR ZARTARWA DA WA’AZI JIBWIS GOMBE STATE NHQ JOS NIGERIA.

Majalisar Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Ik**atis Sunnah National Headquarters Jos Nigeria Karkashin Jagorancin.

Shugaban Majalisar Malamai Jibwis Gombe State National Heatquater Jos Nigeria (Drector Jibwis Gombe State Directorate Of Education) Ash Sheikh Hamza Adamu Abdulhameed.

Wadda Ya Hada da:-
- Majalisan Mallamai
- Majalisan Gudanarwa
- Majalisan Agaji Na Jiha
- Local Government Development Area
- Unguwan Ni Da Yan Kwamitoci Na Fadin Jihar Gombe
Taron Ya Gudana ne A Garin Tambelu Kumo, Akko LGA, Gombe State

SOURCE: Jibwis Gombe State
Social Media Team

Alhamdulillah from Kumo Akko LGAHijraj 2/12/1445, 08/06/2024MIsowar Megirma Director General Alhj. Isah Waziri Muhammed ...
08/06/2024

Alhamdulillah from Kumo Akko LGA
Hijraj 2/12/1445, 08/06/2024M

Isowar Megirma Director General Alhj. Isah Waziri Muhammed Gombe
Tare da

Alh. Musa Adamu GG Assistant Director General (Sarkin Ayyukan Akko)

Garin Kumo Akko LGA Domin Wa’azin Jiha.

Karkashin Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa'ik**atis Sunnah, Assasawar Marigayi Ash-Sheikh Isma'ila Idris Bn Zakariyya Jos.

Alhamdulillah From Jos Yan-taya Hijira 1/12/1445H, 7/6/2023M, WA'AZIN JUMA'AH DAGA MASALLACIN JUMA'AH NA YANTAYA JOS,   ...
07/06/2024

Alhamdulillah From Jos Yan-taya

Hijira 1/12/1445H, 7/6/2023M,

WA'AZIN JUMA'AH DAGA MASALLACIN JUMA'AH NA YANTAYA JOS,
Wanda
A yau Ustaz Aliyu Abdulwahab Mataimakin Shugaban Malamai na Jahar Pilato tare da Hafiz Abdulkarim Ibrahim Suke gabatar da Wa'azin Juma'ah a Masallacin Juma'ah na Yantaya Jos.

Allah ya Saka da Alkairi, yasa a mizanin lada gobe lahira. 🙏 🙏

ALHAMDULILLAHHijrah 28/11/1445H, 5/6/2024MTAFIYAN BANKWANA ZUWA AIKIN HAJJI A yau ne Laraba Shugaban Malamai na Jahar Ke...
05/06/2024

ALHAMDULILLAH
Hijrah 28/11/1445H, 5/6/2024M

TAFIYAN BANKWANA ZUWA AIKIN HAJJI

A yau ne Laraba Shugaban Malamai na Jahar Kebbi SHEIKH ABDULRAHMAN ISAH JEGA ya k**a Hanya zuwa Filin Jirgin Sama Na Mal. Aminu Kano dake cikin Birnin Kano domin tafiya Aikin Hajji na Wannan Shekarar ta 1445H

Muna rokon Allah ya Kiyaye hanya, Allah ya bada Nasarar Aiki,
Allah Ya dawo daku Gida lafiya 🙏❤💯

Palestine 🇵🇸 ❤️ 🙏
01/06/2024

Palestine 🇵🇸 ❤️ 🙏

01/06/2024

In Jannah!
We'll meet our Prophet Mohammed (ﷺ)🩵

In Sha Allah 🤲🏽

01/06/2024

May Allah Grant Us All The Opportunity To Perform Hajj 🕋

Ameen ya Allah 🙏💯

Wannan bawan Allah yayi hidima da mutane iri-iri, kala kala amman sabida don Allah yakeyi gashi ya rinjayesu baki daya. ...
01/06/2024

Wannan bawan Allah yayi hidima da mutane iri-iri, kala kala amman sabida don Allah yakeyi gashi ya rinjayesu baki daya.

Allah yaqara haske cikin kabarin ka, yasa hidima da addini yazamo hanyar shiga Aljannatu fiddausi ❤️💓🤲🙏💯

📷Sheikh Abubakar Mahmud Gumi

Alhamdulillah from GombeHijrah 23/11/1445H, 31/5/2023M,      FREE KHUDUBAN JUMA'AH  Fitowar Sheikh Hamza Adamu Abdulhami...
31/05/2024

Alhamdulillah from Gombe
Hijrah 23/11/1445H, 31/5/2023M,

FREE KHUDUBAN JUMA'AH

Fitowar Sheikh Hamza Adamu Abdulhamid Domin Shiga Masallacin Jumma’ar Izalah Na 1 Dake New Commercial Area Gombe (Free Khubah )

Allah yasaka da Alkhairi, yasa a mizanin lada 🙏 🙏

Alhamdulillah From Jos Yan-taya Hijira 23/11/1445H, 31/5/2023M, WA'AZIN JUMA'AH DAGA MASALLACIN JUMA'AH NA YANTAYA JOS, ...
31/05/2024

Alhamdulillah From Jos Yan-taya

Hijira 23/11/1445H, 31/5/2023M,

WA'AZIN JUMA'AH DAGA MASALLACIN JUMA'AH NA YANTAYA JOS,
Wanda
Fadilatul Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir Shugaban Malamai na kasa da kasa tare da Hafiz Abdulkarim Ibrahim Suke gabatar da Wa'azin Juma'ah a Masallacin Juma'ah na Yantaya Jos.

Allah ya Saka da Alkairi, yasa a mizanin lada gobe lahira. 🙏 🙏

Kafar yaɗa labarai ta Inside Haramain ta ruwaito cewa limamin Harami Sheikh Maher Al Muaiqly ne zai jagoranci huɗubar, w...
29/05/2024

Kafar yaɗa labarai ta Inside Haramain ta ruwaito cewa limamin Harami Sheikh Maher Al Muaiqly ne zai jagoranci huɗubar, wadda za a gudanar a ranar 9 ga watan Zul Hijjah na kalandar Musulunci.

Source: BBC HAUSA

Uban tafiya uban gayya001 JIBWIS N HQTR JOS ❤❤💖🙏❤
29/05/2024

Uban tafiya uban gayya
001 JIBWIS N HQTR JOS
❤❤💖🙏❤

New Nigeria National 🇳🇬  Anthem. Allah kasa mafaran canjin Nigeria kenan 🙏💯
29/05/2024

New Nigeria National 🇳🇬 Anthem.
Allah kasa mafaran canjin Nigeria kenan 🙏💯

27/05/2024

💥Mufa Izalar jos bamu ce dolen dole sai kabi mazahabar Malikiya zaka shiga aljannah ba
Duk wacce kabi in sha Allahu har Aljannah

Allah yabada nasarar Hajji🕋, yasa ayi karbabbiyar ibada 🤲🙏💯 📷Hafiz Aminu Yusuf Nuhu
25/05/2024

Allah yabada nasarar Hajji🕋, yasa ayi karbabbiyar ibada 🤲🙏💯

📷Hafiz Aminu Yusuf Nuhu

Barka da Juma'ah 🕌Allah yaraqa albarka da Nisan kwana 💯📷 Sheikh Yusuf Muh'd Sambo Rigacikum
24/05/2024

Barka da Juma'ah 🕌
Allah yaraqa albarka da Nisan kwana 💯

📷 Sheikh Yusuf Muh'd Sambo Rigacikum

Alhamdulillah From Jos Yan-taya Hijira 16/11/1445H, 24/5/2023M, WA'AZIN JUMA'AH DAGA MASALLACIN JUMA'AH NA YANTAYA JOS, ...
24/05/2024

Alhamdulillah From Jos Yan-taya

Hijira 16/11/1445H, 24/5/2023M,

WA'AZIN JUMA'AH DAGA MASALLACIN JUMA'AH NA YANTAYA JOS,
Wanda
Fadilatul Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir Shugaban Malamai na kasa da kasa tare da Hafiz Abdulkarim Ibrahim Suke gabatar da Wa'azin Juma'ah a Masallacin Juma'ah na Yantaya Jos.

Allah ya Saka da Alkairi, yasa a mizanin lada gobe lahira. 🙏 🙏

Alhamdulillah from JosHijrah 14/11/1445H, 22/5/2024M,        CIGABA DA ZAMAN LAJANA                           Wanda Shug...
22/05/2024

Alhamdulillah from Jos

Hijrah 14/11/1445H, 22/5/2024M,

CIGABA DA ZAMAN LAJANA
Wanda
Shugaban Majalisar Malamai na kasa Fadilatu Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir ya jagoranci zaman Lajana wanda ya saba gudana duk ranar LARABA

Allah yasa alkhairi cikin tattaunawar da sukayi, ya bada lada 🙏 🙏

Ziyarar Hafiz zuwa Masallacin Juma'ah na Guzape, a yau LARABAAllah yakara lfy, yasawa tsofa albarka AlarammaHafiz Yahuza...
22/05/2024

Ziyarar Hafiz zuwa Masallacin Juma'ah na Guzape, a yau LARABA

Allah yakara lfy, yasawa tsofa albarka Alaramma

Hafiz Yahuza Muhammad Bauchi ❤💯

Anything that is disturbing your mind right now may almighty Allah SWT settle it for you 🙏🙏
21/05/2024

Anything that is disturbing your mind right now may almighty Allah SWT settle it for you 🙏🙏

Address

Liman Abaji, Abdu Zanga Way
Keffi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Nhq Jos, Keffi Nasarawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jibwis Nhq Jos, Keffi Nasarawa:

Videos

Share



You may also like