Kwankwaso National Network ktn

Kwankwaso National Network ktn KWANKWASO NATIONAL NETWORK

POSSIBLE MERGER BETWEEN OPPOSITION PARTIES❓we are inviting the general public to attend this program on X (twitter) toda...
23/11/2024

POSSIBLE MERGER BETWEEN OPPOSITION PARTIES❓

we are inviting the general public to attend this program on X (twitter) today exactly between 10pm to 12am.

Kindly share for others to see

ABBA RIKE MADUGU KA KYALE TSINANNU Masu Kiran Abba Tsaya Da kafar Ka, A Lokacin da yake rarrafen siyasa, kafar uwarku ya...
05/11/2024

ABBA RIKE MADUGU KA KYALE TSINANNU

Masu Kiran Abba Tsaya Da kafar Ka, A Lokacin da yake rarrafen siyasa, kafar uwarku ya dafa?

Allah ya raba nagari da mugu...

NNPP Kwankwasiyya
05/11/2024

NNPP Kwankwasiyya

KWANKWASO Ita fa tsiyar KWANKWASIYYA saidai dan TAKARA ya fita, Amma 'yan dangwale basa fita.
05/11/2024

KWANKWASO

Ita fa tsiyar KWANKWASIYYA saidai dan TAKARA ya fita,
Amma 'yan dangwale basa fita.

ALHAMDULILLAH,  LALLE ABBA KA CIKA GWARZOGwamna Abba ya bayar da umarni ga kwamishinan shari'a domin shiga lamarin Yara ...
01/11/2024

ALHAMDULILLAH,

LALLE ABBA KA CIKA GWARZO

Gwamna Abba ya bayar da umarni ga kwamishinan shari'a domin shiga lamarin Yara Kanana 'yan asalin Jihar Kano dake tsare a gidan Yarin kuje Abuja.

Gwamnan Jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf ya wallafa a shafinsa na Facebook Yana Mai cewa Hankalina ya karkata ga bayyanar matasa yara (wasu da ake kyautata zaton ’yan Kano ne) a kotu yau a Abuja.

Na umurci Kwamishinan Shari’a da ya gaggauta daukar mataki kan lamarin. Za mu yi duk mai yiwuwa don dawo da su Jihar Kano, in sha Allahu. - AKY

Me yasa ba’a Rantsar da Abdullahi Ghali Basaf ???Yau Kwana 4 da Rantsar da Shugabannin Kananan Hukumomi 43 Kumbotso ce k...
31/10/2024

Me yasa ba’a Rantsar da Abdullahi Ghali Basaf ???

Yau Kwana 4 da Rantsar da Shugabannin Kananan Hukumomi 43 Kumbotso ce kawai ba’a Rantsar ba! To menene Dalili.

Abin da ya faru shine Kamar Yadda Jagora Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya jagoranci fitar da Yan takarkaru na Kananan Hukumomi 44 Wanda ya bawa Jagororin kowacce karamar hukuma dama don su fitar da Chairman, Vice Chairman da Secretary, daga baya Karamar Hukumar Kumbotso an samu korafe-Korafe akan wanda Maslaha tasa aka ce shine, bayan tabbar da zargin, Madugu ya kira dukkannin yan takarkaru da Jagororin su da masu korafin akan Dan takarar inda aka tabbatar da zargin da ake na matsalar, take Madudu ya bada umarnin Canjashi, wanda ya maye gurbin sa da Hon. Ghali Basaf.

A lokacin kowa ya amince harda Wanda aka canja, daga baya sai ya nuna rashin amin cewar sa hasalima har yakin neman zabe ya fita, bugu da karima har kotu ya garzaya ya kai kara akan bai amince da abin da Madugu yayi ba.

Shin menene matsayin wanda ya kai Jam’iyyar sa Kara?
Shin menene matsayin wanda ya kai Madugu Kara?
Shin menene matsayin wanda ya kai Gwamna Kara?
Shin dame kake takama kake tunanin zakai nasara akan Madugu da Gwaman??
Shin ko kana tunanin Gwamna zai zabeka ya bar Madugu???

Yadda Madugu ya rabu da duk wanda zai kawo akasi akan Alhaji Abba K Yusuf ya zama Gwamnan Kano wallahi duk wanda yai kuskuren ja da hukuncin Madugu abin a jajanta masa ne🌚 Insha Allah Basaf zai shiga office 🥰

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Rabiu Shehu Dahiru, Ib Sufyan Ib Sufyan,...
29/10/2024

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Rabiu Shehu Dahiru, Ib Sufyan Ib Sufyan, Uzairu Abdullahi Kutama

ALHAMDULILLAH Kumbotso sabuwa karkashin Abdullahi Ghali Basaf Done and dusted!!!!
28/10/2024

ALHAMDULILLAH

Kumbotso sabuwa karkashin Abdullahi Ghali Basaf

Done and dusted!!!!

KANO LGA ELECTION The Kumbotso local government chairmanship Result is now available where comrade Abdullahi  Ghali  Bas...
26/10/2024

KANO LGA ELECTION

The Kumbotso local government chairmanship Result is now available where comrade Abdullahi Ghali Basaf is declared as the winner.

On behalf of the entire members of Kwankwaso National Network ktn I wish to extend our congratulations to comrade Abdullahi Ghali Basaf.

Kwankwasiyya Reporters
Kwankwasiyya Reporters TV
Kwankwasiyya Amana
Kwankwasiyya Reporter's
KWANKWASIYA REPORTERS NIGERIA KT
KWANKWASIYYA CIRCLE
Abdullahi Ghali Basaf

KANO LGA ELECTION The kano state local government election is going on according to plan despite the fact that there wer...
26/10/2024

KANO LGA ELECTION

The kano state local government election is going on according to plan despite the fact that there were no police throughout this exercise.

The electorates were organized in an orderly manner to carry out their civic responsibility (vote) peacefully.

Comrade Yusuf Dankanjiba
Kwankwaso National Network ktn

BASAF!!!!!!!Abdullahi Ghali Basaf Kumbotso taka, Wanda bai yarda ba ........😅Kumbotso sabuwa da iKon Allah
24/10/2024

BASAF!!!!!!!

Abdullahi Ghali Basaf Kumbotso taka, Wanda bai yarda ba ........😅

Kumbotso sabuwa da iKon Allah

Mai girma halastaccen Dantakarar chairman na Kumbotso mai jiran rantsuwa comrade Abdullahi Ghali Basaf ya kaddamar da ta...
24/10/2024

Mai girma halastaccen Dantakarar chairman na Kumbotso mai jiran rantsuwa comrade Abdullahi Ghali Basaf ya kaddamar da taron rabawa yan takarar mu na kansiloli na mazabu 11

Chiranci ward, Danbare ward, Challawa ward, Panshekara ward, Mariri ward, Kureken Sani Ward, Unguwar Rimi ward, Naibawa ward, Kumbotso ward, Gurungawa ward, Danmaliki ward

Taron ya samu halartar vice chairman Hon Hon Suleiman Dauda Basarake da secretary Hon Abubakar Bala Sheka da manyan jagorori na Kumbotso chairman party Rufa’i manager da Hon Ali Bala da Da Alh Danyaro Yakasai da sauran jagori da manyan mutane

~Ahmad muhd Comrade
Sarkin Yaki

Abdullahi Ghali Basaf   shine Wakilin MADUGU a Kumbotso Kuma Sabon jagora. Allah ya iyar mashi da iyawar shi
24/10/2024

Abdullahi Ghali Basaf shine Wakilin MADUGU a Kumbotso Kuma Sabon jagora.

Allah ya iyar mashi da iyawar shi

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Salisu Sharada, Yahaya Abubakar, Umar Maikudi, Idris Muha...
23/10/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Salisu Sharada, Yahaya Abubakar, Umar Maikudi, Idris Muhammad Maitulu Madachi

Celebrating my 6th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉
22/10/2024

Celebrating my 6th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

Address

IBB Way KATSINA
Katsina

Telephone

+2348030992000

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwaso National Network ktn posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kwankwaso National Network ktn:

Share