Yarlilo Daily News

  • Home
  • Yarlilo Daily News

Yarlilo Daily News MUSLIM UMMAH

19/08/2024
A very very simple and talented woman gbagy by tribe, A wanderfull woman with a golden brain who was gote a fantastic aw...
24/03/2023

A very very simple and talented woman gbagy by tribe,

A wanderfull woman with a golden brain who was gote a fantastic award on creatio n, in europian countries since 1960-1963.

I was resfect this woman🙏🙏🙏🙏

21/02/2022

Ahalin yanzu muna matukar farinciki jama' r yarlilo,

sakamakon abunda yasamemu wand bn farincikine kumaabun alfahari gaduk wani da yallilo.

Bazan iya misalta farincikin da nashigaba alokacin da nasamu wannan labari.

Alhmdllh, allh yayimana jagora

nasan maikaratu yakagu yasan minene wannnan abun farincikin.

To bakomibane illa samun dan takarar hause of Assembly acinki garin mu.

Naji dadidi matuka . Kuma kuma nasan kunji dadi .

Jama'ar yallilo yanzu ba abunda yaragemana sai addu'a allh yacika nufi. Fatan nasara dan uwa.

Zamuyika da karfimmu, dukiyarmu, da qwaqwalwarmu, dakuma lokacinmu. . . . .

fatan allh yashigemana gaba

22/11/2021

Banda kasuwa (market) ina ne yake da karancin Hayaniya kamar Banki (Bank)😄😄😄😄😄👹👹👹👹

04/11/2021

Dan Allah Ina zansamu pure water mai kankara💧💧marar sanyi❓❓❓❓❓

04/11/2021

Which funny name you used to call your teachers in secondry school 😃😃😃😃😃

LABARI DA DUMI DUMIN SA.Gwamnan jihar adamawa Ahmadu fintiri.ya ce zai goyawa atiku baya a zaben 2023.gwamnan ya ce.Alha...
26/10/2021

LABARI DA DUMI DUMIN SA.
Gwamnan jihar adamawa Ahmadu fintiri.ya ce zai goyawa atiku baya a zaben 2023.
gwamnan ya ce.Alhaji atiku abubakar yanada duk wani abinda yakamata ace ya mulki nigeria.a yayin hirarsa da chanales TV ya baiyana atiku a matsiyin wadda zai gyara nigeria

23/10/2021

Rayuwa tanada sauki,
Sai dai fahimta nada wuya!

Dan uwa ka iya kokarin fahimtar mutane.

Saboda saukaka mu amula.

23/10/2021

Mutuwa batada dangi amma tafikowa zumunci idan yautazomun gobe kai zatazowa
Allah kasa mu mutu muna masu imani

20/10/2021

SHIN KAF A MUSULMAN DUNIYA AKWAI WADANDA ALLAH YAKE JARABBATA KAMAR MUSULMAN NIGERIA 🇳🇫🇳🇬🇳🇫🇳🇬🇳🇫🇳🇬🇳🇫???????

20/10/2021

ABOTA/AMINANTAKARMU A YAU👯🧑‍🤝‍🧑👭

Kadaina batawa kanka lokaci tunanin Wai kanada Aboki/Amini

Domin a yanzu Wanda Kai kake kallo a matsayin Abokinka ko Amininka

To bakasani ba cewa muhimmancinka a gurinshi idan yanada bukata ma,ana idan yana cikin matsala

Yawo,cin abinci, kwana wuri guda da sauransu , hakana baya nufin wane abokina ne ko aminina ne
Kai dai kawai roki Allah yahadaka da mutunen kirki koda ba,a gari daya kuke ba

14/10/2021

Ubangiji allh yasa mudace

Allh yakyautata makwancimmu.
🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Allh kasa muga dakyau.

12/10/2021

BE AWARE ⚠️⚠️⚠️

Don't talk too much about your self to all your friends🚫

Don't tell your secret to anyone, even to your friend 🚫

Don't tell your mistakes or sin to others,🚫

Don't trust others too much because that too much, can hurt you so much🔥😡

Because there will be a time when that person will use that secret against you or reveal your secret to the others.

When you fight or argue with each other, he will reveal all your secrets to the others to make you look bad in the eyes of people.
Not everyone around you is a true friend,
Some of them are two faced(hypocrite).
It's better to keep your secrets to yourself and Allah, indeed Allah is a secret keeper.

PLEASE SHARE AND LIKE & COMMENT

LIKE OUR PAGE FOR MORE ADVICE

05/10/2021

Rubuta kalma mai haruffa uku 3
Sannan mai wasalin 'E' a tsakiyar kalmar

Misali
1_Net
2_Bed
3_Met
4_Akafta

01/10/2021

Duk lalacewar naka nakane

Dan duk lalacewar Nigeria kasarmu ce
Dan haka wannan gida mai albarka nayiwa daukacin yan
NIGERIA 🇳🇫🇳🇫🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬
Murnar ranar samun yanci

HAPPY INDEPENDENT DAY TO ALL NIGERIANS🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇫🇳🇫🇳🇫🇳🇫🇳🇫

29/09/2021

Smartphones challenge 💪💪💪💪💪💪karubuta✍️✍️✍️mango yakoma haka 🥭 🥭🥭🥭🥭🥭🥭🥭🥭🥭🥭🥭bari muga masu vivo da kma London used 😜😜😜😜😃😃😃😃😃

25/09/2021

Wani Dan uwa ne yake tambaya

Cewa idan yashiga motar soyayya

A wace Tasha zai sauka?????

Address


Telephone

+2348117241641

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yarlilo Daily News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Yarlilo Daily News:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share