GEFE TV & RADIO

GEFE TV & RADIO Wannan shafi ai riqa awomaku labaru da dumi duminsu tallace tallace da ilmantarwa da nishadan tarwa

Mun samu nasarar k**a masu kai wa ɓarayin daji wato kidnappers Uniform din sojoji don shigar burtu wajen yin ta'addanci....
10/12/2024

Mun samu nasarar k**a masu kai wa ɓarayin daji wato kidnappers Uniform din sojoji don shigar burtu wajen yin ta'addanci. Yayin bincike mun same su da Uniforms guda 15 (daya na Police) sai boot guda biyu.

Inji jami'in hudda da jama'a na rundunar yan'sanda ta jahar katsina abubakar aliyu

SAKON GODIYA DA BANGAJIYA Green House Katsina na  Mika sakon Godiya ga Daukacin Al'umma da s**a kawo dauki wajen kashe I...
27/08/2024

SAKON GODIYA DA BANGAJIYA

Green House Katsina na Mika sakon Godiya ga Daukacin Al'umma da s**a kawo dauki wajen kashe Ibtalai na Gobara da Allah ya jarabcemu dashi. Muna Mika Godiya ga
Sashen kashe Gobara na:
-Fire service katsina
-Civil Defense
-Almajiran M Zakzaky masu kashe Gobara.
- makwabtanmu Da sauransu.
Da sauran wadanda s**a bamu gudummuwa, Allah ne kadai zai iya biyan ku mungode. ALLAH YABAR ZUMUNCHI.

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce a yanzu al’ummar kasar za su iya ci gaba da amfanin da tsofaffin takardun kudi na nai...
13/03/2023

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce a yanzu al’ummar kasar za su iya ci gaba da amfanin da tsofaffin takardun kudi na naira 200, da 500 da kuma 1,000.

GREEN HOUSE KATSINA SHAGON MATIRIYAL NA MATA KUMA AKWAI LANDIN KOWANE KALA KUKESO
06/03/2023

GREEN HOUSE KATSINA

SHAGON MATIRIYAL NA MATA KUMA AKWAI LANDIN KOWANE KALA KUKESO

GREEN HOUSE KATSINA SHAGON TURARUKA DA DILKA DA SABULU DA MAN SHAFAWA KALA KALA
06/03/2023

GREEN HOUSE KATSINA

SHAGON TURARUKA DA DILKA DA SABULU DA MAN SHAFAWA KALA KALA

Green House Enterprises Katsina Shagon kayan wasan yara da kekuna
06/03/2023

Green House Enterprises Katsina

Shagon kayan wasan yara da kekuna

27/01/2023
GREEN HOUSE KATSINA NA SHEDAMA ABUKAN HUDDARSU CEWA GOBE ALHAMIS BAZASU BUDEBA SANADIYAR ZUWAN MAI GIRMA SHAGAN KASAR NI...
25/01/2023

GREEN HOUSE KATSINA NA SHEDAMA ABUKAN HUDDARSU CEWA GOBE ALHAMIS BAZASU BUDEBA SANADIYAR ZUWAN MAI GIRMA SHAGAN KASAR NIGERIA MUHAMMADU BUHARI

DA ZAIBI A KAN TITIN KOFAR KAURA ZUWA FADAR MAI MARTABA SARKIN KATSINA

ZIYARAR TA SHUGABAN KASA TA HADA DA BUDE WASU AIYUKA DA GWAMNATIN JAHAR KATSINA TAYI

GREEN HOUSE KATSINA NA SHEDA MA ABUKAN HUDDARSU DA ZARAN SHUGABAN KASA YAGAMA YA WUCE ZAMU BUDE WAJEN KASUWANCINMU IN SHA ALLAH MUN GODE

24/01/2023

24 01 2023 CIGABAN KARATUN A HAKAMU JANA'IZ DARASI NA 68 DAGA MASALLACIN BAYAN GIDAN WAYA KATSINA

TAREDA DR AHAMAD ABDULLAHI MUSA FILIN SAMJI KATSINA

Check out this great live stream GEFE FM RADIO 90.9 in ZenoPlayer app
19/01/2023

Check out this great live stream GEFE FM RADIO 90.9 in ZenoPlayer app

Listen to GEFE FM RADIO 90.9 for the best Hausa, English (U.S.), Arabic (United Arab Emirates) General radio. Listen live, catch up on old episodes and keep up to date with announcements.

Barkanmu da warhaka
12/01/2023

Barkanmu da warhaka

1074 Followers, 3199 Following, 602 Likes - Watch awesome short videos created by gefetvradio

10/01/2023

KARATUN A HAKAMUL JANA' IZA DARASI NA 63 KAI TSAYE TARE DA DR. AHAMAD ABDULLAHI MUSA JILIN SAMJI KATSINA

DAGA MASALLACI BAYAN GIDAN WAYA KATSINA

07/01/2023

+2348067060505 DAN KARIN BAYANI KU KIRA GREEN HOUSE KATSINA

04/01/2023

KAI TSAYE DAGA SHAGON SAIDA KANANAN KAYA A CIKIN GREEN HOUSE KATSINA DAN KARIN BAYANI KU KIRA WANNAN LANBAR WAYAR 07039940675

03/01/2023

KAI TSAYE DAGA GREEN HOUSE KATSINA SHAGON MATIRIYAL

01/01/2023

MACE MAI KAMAR MAZA TA FITO AL UMAR KARAMAR HUKUMAR KATSINA KUZABI HAUWA LAWAL JIBIRIN YAR GATA A MAJALISAR JAHA KATSINA HOUSE OF ASSEMBLY A JAM'IYAR A D C MUSABAHA

2023

CZ:5250/KTS/PPRO/VOL.6/53………………………………………………………….…………………………………………………………. ………………………………………………………….PRESS BRIEFING NO. 54/202...
30/11/2022

CZ:5250/KTS/PPRO/VOL.6/53

………………………………………………………….
………………………………………………………….
………………………………………………………….

PRESS BRIEFING NO. 54/2022
KATSINA POLICE COMMAND DIARY

ARREST OF A SPRITUAL LEADER AND HERBERLIST WHO SPECIALIZED IN PREPARING CRIMINAL CHARMS FOR TERRORISTS-BANDITS, TERRORIZING KATSINA, KADUNA AND ZAMFARA STATES: On 26/11/2022 at about 0600hrs, based on a tip off, the Command succeeded in arresting one Sani Bello, ‘M’, aged 53yrs of Maiduguri Road, Sabuwa Township, Sabuwa LGA of Katsina state, a notorious spiritual leader and herbalist of terrorists-bandits, terrorizing Katsina, Kaduna and Zamfara states. In the course of investigation, four (4) native bullet proof jackets, covered with criminal talisman were recovered in his possession. Suspect confessed to be a spiritualist that supply terrorists with Gun-Jazz and criminal charms for gun protection and offer prayer for them not be arrested or harm by security agents in all their heinous operations. He also confessed that he sold each of the jackets at the cost of sixty thousand naira, (N60,000:00K) to any interested terrorist. Investigation is ongoing.
ARREST/BUSTING OF SYNDICATE OF ARMEDE ROBBERS TERRORIZING KATSINA METROPOLIES AND ITS ENVIRONS: On 16/11/2022 at about 0400hrs, a distress call was received that armed robbers were operating at Dutsen Amare Quarters, Katsina. Consequently, a police patrol team was dispatched to the area and the team the succeed in arresting the following suspected armed robbers: (1) Usman Umar alias SHARBULO, aged 28yrs of Kofar Marusa Quarters, Katsina (2) Musa Isiyaku alias Danmusa, ‘M’, aged 20yrs of Kofar Marusa Quarters, Katsina (3) Shamsu Umar alias BAKIN WAKE, ‘M’, aged 29yrs of Madacin Yan-Nono Quarters, Katsina (4) Sanusi Ibrahim, aias AJI, ‘M’, aged 28yrs of Kofar Kaura (5) Yakubu Kabir alias MAKURI, ‘M’, aged 20yrs of Kofar Marusa. In the course of investigation, four (4) GSM handsets, two (2) cutlasses, Sharp Knife, sword, Golf stick, Pinches and Chisel were

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GEFE TV & RADIO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category