Shukura'tv''

Shukura'tv'' Muna Al Fahari da k*k masoya

28/09/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Jafar Ya'u Jafar, Ham Zico

24/01/2023
INNANILLAHI WA INNAILAIHI RAJU,UNAllah yayiwa Abdulwahab wanda akafi sani da Awarwasa RAsuwa Allah ya jikanshi da Rahama...
24/01/2023

INNANILLAHI WA INNAILAIHI RAJU,UN
Allah yayiwa Abdulwahab wanda akafi sani da Awarwasa RAsuwa Allah ya jikanshi da Rahama AmeenAmeen

ALHAMDULILAHAlhaji Dauda kahutu Rarara ya kaddamar da bude ofishin yam iyar APC Agarin KAHUTU cikin karamar hukumar Danj...
24/01/2023

ALHAMDULILAH
Alhaji Dauda kahutu Rarara ya kaddamar da bude ofishin yam iyar APC Agarin KAHUTU cikin karamar hukumar Danja Allah ya karo nasarori me GIDA

21/01/2023

Chelsea sun kammala Daukar Noni MADUEKI daga PSV

Yau an bude  gadar lado yau bayan wani lokaci da tayi A kulle
21/01/2023

Yau an bude gadar lado yau bayan wani lokaci da tayi A kulle

A yau ne Darakta Janar na Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa (NITDA) Kashifu Inuwa CCIE, ya ziyarci wurin da ake ci...
21/01/2023

A yau ne Darakta Janar na Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa (NITDA) Kashifu Inuwa CCIE, ya ziyarci wurin da ake ci gaba da aikin gina cibiyar kirkire-kirkire da kasuwanci ta kasa don duba irin ci gaban da aka samu tare da tabbatar da cewa dan kwangilar ya sa hannu a kan kammala aikin da kuma isar da shi akan lokaci. na aikin.

20/01/2023
A madadin Maigirma Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na Dijital, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami FNCS, FBCS, FIIM, Dar...
20/01/2023

A madadin Maigirma Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na Dijital, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami FNCS, FBCS, FIIM, Darakta Janar na Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa, Kashifu Inuwa CCIE ya karbi daraktan manufofin jama'a na WhatsApp da ya shafi Turai, Gabas ta Tsakiya, da Afirka, Helen Charles a ziyarar ban girma a hedkwatar Kamfanin.

A wajen taron akwai Kwamishinan Kare bayanai na Najeriya (NDPR), Dr Vincent Olatunji.

19/01/2023

AT . MADRID sun tabbatar daukar Dan wasan Barcelona Amatsayin Aro zuwa karshen kaka Memphis Depay

Address

Dankama
Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shukura'tv'' posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Shukura'tv'':

Share

Category