25/09/2025
Yaya Nasir Ni Marainiya Ce Wanda Ya Rike Ni Tun ina Yar Shekara Guma 10 Yake Saduwa Dani Tun Gaban sa Baya iya Shiga Gabana Har ta kai mu Ga
lokacin da yake iya shiga ta yaya Nasir Shi din a matsayin Dan uwan mahaifina yake Ganin cewar yana da Rufen Asiri shiyasa aka bashi ni Riko yaya Nasir a yanzu a wannan Duniyar
da muke ciki bani da uwa bani da uba sai shi yaya Nasir ni kaina ban San iya sau nawa ya kwanta Dani ba yaya Nasir Babban Tashin Hankalin ma a yanzu shi ne Babban Dan sa Na cikin
sa Shi yake sona da Aure yaya Nasir a yanzu wannan maganar da muke yi da kai Bikin mu ni da Dan sa saura wata 2 Shi ne Nake so Dan Allah yaya Nasir Kayi min post ko Allah zai sa
malamai suga wannan maganar tawa su bani Fatawa akan Shin wannan Auren da zamu yi da Dan sa yaya matsayin Auren namu yake a Musulunci shin Aure ya Halanta a
Tsakanin mu Ko kuma ya Haramta Dan Allah Jama,a ku bani Shawara yaya Nasir mu mata muna Alfahari da kai akan irin wannan damar da ka
bamu ta mu baiyana maka abinda yake damun mu ko yake faruwa damu Allah ya kare mana kai daga sharrin makiya muna tare da kai yaya Nasir Dari bisa Dari
Nasir S Abdullahi