Hausa da Al'adu

Hausa da Al'adu Hausa da Al'adu is a platform that is being operated by CONTENT AND CLIPS Media Services Limited, a

14/10/2022

Shin kun yi wayon sanin langa da ranwa da aka ambata a cikin waƙar nan kuwa?

13/10/2022

Wannan shafi na ƙoƙarin kawo ma ku duk wani abu da ya shafi al'adun hausa

Ku shiga 👇nan ƙasa ku ƙarasa kallon kuma ku yi subscribe domin cin karo da bidiyo da zaran mun ɗora ma ku shi

https://youtu.be/9MFHyr7ZKa8

Alfishirinku! Hausa Da Al'adu ya kalato ma ku yadda matan Hausa ke yin Suss**a domin fitar da gero ko dawa daga jikin za...
13/10/2022

Alfishirinku! Hausa Da Al'adu ya kalato ma ku yadda matan Hausa ke yin Suss**a domin fitar da gero ko dawa daga jikin zangarniya.

Suss**a: Dabarar da matan Hausa suke amfani da ita wajen fitar da gero ko dawa daga jikin zangarniya da ƙaiƙai

Yadda ake gaɗa Fura dakan hannu, ɗaya daga cikin abinci bahaushe kuma abincin da ya daɗe yana zamani a ƙasar Hausa
09/10/2022

Yadda ake gaɗa Fura dakan hannu, ɗaya daga cikin abinci bahaushe kuma abincin da ya daɗe yana zamani a ƙasar Hausa

Wannan ɗaya ne daga cikin abincin gargajiya da ake kira da suna fura. Mafi yawanci am fi amfani da gero a wajen haɗa ta.

27/08/2022
UNGUWAR YANTABA, KATSINA.   Wannan Unguwa tana bangaren Haben Birnin Katsina yankin Wakilin Kudu. UNGUWAR YANTABA daga G...
31/07/2022

UNGUWAR YANTABA, KATSINA.

Wannan Unguwa tana bangaren Haben Birnin Katsina yankin Wakilin Kudu. UNGUWAR YANTABA daga Gabas tayi iyaka da Wulgawa, ta bangaren Arewa ta yi iyaka da Banbadawa, daga Yamma tayi iyaka da Kofar Yandaka. UNGUWAR Yantaba tana daya daga cikin tsofaffin Unguwannin Birnin Katsina, domin ta kafu tun lokacin Habe.

Unguwar ta samo sunanta ne daga Sanaar taba Gari da aka Rika gudanarwa a Unguwar. Tarihi ya nuna cewa a wannan lokacin a Unguwar Yantaba ne ake gudanar da wannan Sanaar ta taba Gari. A wannan lokacin mutanen Yantaba s**an je wurare da dama domin su sawo taba ganyen taba Gari domin Sanaar taba Gari. Daga cikin sanunnun mutanen da s**a Rika gudanar da wannan Sanaar ta taba Gari akwai. Yaro Dan Madaka, da MALAM Sallau, da wani Sharifi Mai suna Sidi da Akulkula da MALAM Geri da MALAM Tunau. Wanda yafi shahara cikinsu shine Akulkula.

A Unguwar Yantaba anyi wasu mutane da s**a shahara a fannoni daban-daban na rayuwa. Akwai Marigayi Manjo janar Abba Abdulkadir Wanda akafi sani da Abba Siri-Siri. Akwai Kuma Marigayi Alhaji Ibrahim na Habu Wanda ya shahara a kidan kukuma. Akwai Kuma wata mace Wanda ake Kira da suna Hassu Wangam. Ita wanna mace tayi suna a Katsina , musamman wajen sansar ta ta saye da sayar da kayan amfani gonna kamar Rogo, da dankali da Makani da Takanda da sauransu.

Akwai abubuwan Tarihi a Yantaba da s**a hada da Gidan Yandakan Katsina. Shi wannan gida na Yandaka, shine Gidan Yandakan Katsina tun lokacin Sarakunan Habe. Lokacin da Mujaddadi Shehu Usman Danfodio yayi Kira da a kaddamar da Jihadi domin a tunbuke Gwamnatin Mushurikai ta Habe. A Katsina Mujahidai ukku ne s**ayi takakiya har Sokoto wajen Shehu domin a Basu tuta, watau Ummarun Dallaje Wanda ya zama Sarkin Katsina a shekarar 1807, Sai Ummarun Dunyawa Wanda ya zama Sarkin Sullibawa, a Zandam da Bugaje, Sai MALAM na Alhaji Wanda danshi Muhamman Dikko ya zama Yandakan Katsina. To tun daga wannan lokacinne zuruar MALAM na Alhaji s**a gaje Gidan Yandakan Katsina dake Yantaba. Har ya zuwa yanzu a wannan Gidan Yandakan yake Sanka idan yazo taron Sallah a Katsina.

Musa Gambo Kofar soro.

https://youtu.be/taTPwBvPlqUHausa Da Al'adu YouTube channel.
21/02/2021

https://youtu.be/taTPwBvPlqU
Hausa Da Al'adu YouTube channel.

And It Was, Before Now, Among Stuffs that A Bride Takes To Her Groom's House

This song "DILLE DILLE YARA" shows how beautiful the settlement of Yara was, a daily small market in  Hausa communities ...
13/01/2021

This song "DILLE DILLE YARA" shows how beautiful the settlement of Yara was, a daily small market in Hausa communities in the past.

This song "DILLE DILLE YARA" shows how beautiful the settlement of Yara was, a daily small market in Hausa communities in the past.

08/12/2020

See part of the skeleton of a late Queen in Northern Nigeria, who died about 1200 years ago.

07/12/2020

Hausa And Traditions

How Hausa Traditional Barbers Remedy Body Pains Using Horn.

06/12/2020

This song "DILLE DILLE YARA" shows how beautiful the settlement of Yara was, a daily small market in Hausa communities in the past.

05/12/2020

That's how it was!

02/12/2020
02/12/2020

This song showcases how peaceful rural life was and farm produce available in Hausa land in the past.

Ku kalli ƙwarangwal ɗin wata mata da ake kyautata zaton Sarauniya ce a Katsina, wadda ta mutu sama da shekaru 1200 da s*...
25/10/2020

Ku kalli ƙwarangwal ɗin wata mata da ake kyautata zaton Sarauniya ce a Katsina, wadda ta mutu sama da shekaru 1200 da s**a gabata.

Address

No 140 Mani House, Yahaya Madaki Way Kofar Ƙaura New Lay-out Katsina
Katsina

Telephone

+2348032412275

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa da Al'adu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa da Al'adu:

Videos

Share