Amzaet Telecommunication& Services

Amzaet Telecommunication& Services πŸŸ£β€’ Talk about marketing & sales on FB
πŸŸ£β€’ Follow & Learn

25/12/2024

Yau zamuci musha Albarkacin Yesu Almasihu....
😁😁🀸🀸🀸

08/12/2024

ALLAH GA DAUDA KAHUTU RARA NAN MUN BARKA DASHI KAI KASAN YADDA ZAKAI DASHI.

10/11/2024

Inbaccin hauka irinna Dr.jaki anamaka video πŸ“· ana daukarka Amma wae kana zagin masu hoto kana kaesu wuta

Welcome to November!Amzaet Services wishes everyone a month filled with growth, opportunities, and achievements. As we m...
01/11/2024

Welcome to November!

Amzaet Services wishes everyone a month filled with growth, opportunities, and achievements. As we move into the final stretch of the year, let's embrace new beginnings, set fresh goals, and continue building success together. Cheers to a productive and prosperous November..

24/10/2024

Masu solar da gen ubanku

21/10/2024

Ana Neman Wanda zaiyi Auren kisan wuta sati 3, saki 3,
Za'ayi masa komai na Auren Sannan za'a bashi 8 million Amman da sharadi...

20/10/2024
20/10/2024

Akwai kayan Lefe Complete na siyarwa, Uwakka-Ubanka aka yi da Yarinyar da SaurayinπŸ˜”πŸ’”πŸ™„πŸ™…

14/10/2024

Dan Allah idan Ansanar a hukumance banda guje guje akan T**i

Ayi murna cikin Lumana
πŸ•ΊπŸ˜‹πŸ˜†πŸ₯΄

27/09/2024

Babban Aikin da Seamon Abbas yakamata Yafara Yi

Shine yaqara Aure😎

Naira Dubu Biyar Na Samu Bayan Hamster Ta Fashe, Cewar Mutumin Da Ya Ajiye Aikinsa Saboda Dokin Makudan Kudaden Da Zai S...
27/09/2024

Naira Dubu Biyar Na Samu Bayan Hamster Ta Fashe, Cewar Mutumin Da Ya Ajiye Aikinsa Saboda Dokin Makudan Kudaden Da Zai Samu Idan Hamster Ta Fashe

Sannan ya fasa wayarsa wajen zumudin duba makudan dalolin da yake tunanin samu, haka kuma tuni ya mayar da motar da ya ciyo bashi da zummar zai biya idan hamster din ta fashe.

Game da batun ajiye aikinsa kuma, ya ce "haba dan uwa! Ai ko duka karnukan Dawanau ne s**a ciji mutum ba zii yi haka ba, raha ce kawai".

Me za ku ce?

Our clients range from small startups to established enterprises across various industries
18/09/2024

Our clients range from small startups to established enterprises across various industries

Whether you're looking to enhance your operations, grow your market presence, or streamline your finances,
16/09/2024

Whether you're looking to enhance your operations, grow your market presence, or streamline your finances,

Address

Kofar Guga Near Ed Ground
Katsina
820101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Amzaet Telecommunication& Services posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Amzaet Telecommunication& Services:

Videos

Share